ISMUL A'AZAM ... QUL-HUWA 1002... SIRRI ME ABIN MAMAKI

  Рет қаралды 17,132

Annahjul-Hameed TV

Annahjul-Hameed TV

Күн бұрын

Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
#annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV ‎#Maishadda_Global_Resources

Пікірлер: 49
@JamiluAkarami-ve1oy
@JamiluAkarami-ve1oy 6 ай бұрын
Allah ya biya da dubun alkhairi Allah ya hadamu agidan aljannah Firdausi 🤲
@abubakarkhalid9861
@abubakarkhalid9861 4 ай бұрын
جزيت خيرا
@honabbarabeeu5121
@honabbarabeeu5121 6 ай бұрын
Muna Matuqar Godiya Babban Malami Sadauki, Allah Yasaka Da Alheri, Hakika Mun Jarraba Ayyuka Kala Kala Kuma Wallahil Azeem Muna Ganin Ijaba Da Alherai, Sai Godiya Ga Allah, Alhamdulillah
@HabibaBinBiliyamin-tv6jt
@HabibaBinBiliyamin-tv6jt 6 ай бұрын
Masha Allah, Allah yasa nayi a saa. Allah ya karawa yaa sayyadi daukaka
@MOHAMMEDUMARJAKADE
@MOHAMMEDUMARJAKADE 4 ай бұрын
Masha Allahu❤
@AbdoulHadi-b8w
@AbdoulHadi-b8w 6 ай бұрын
Macha Allah Jazakallahu khairain ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
@IbrahimHabibu-rr3lt
@IbrahimHabibu-rr3lt 6 ай бұрын
Slm Maulana Allah Yasaka Da Mafificin Alheri Maulana Katemakamana Lakani Noma Daminatasauka Godiya Mai Yawa da Fatan Alheri marair A dadi
@abdoulkarimounemoussaabdou1890
@abdoulkarimounemoussaabdou1890 6 ай бұрын
Masha Allahu muna kara godiya
@abdulrashidunassiru6316
@abdulrashidunassiru6316 4 ай бұрын
Mln Allah sakama da alkairi
@IlyaSalasi
@IlyaSalasi 6 ай бұрын
Ma sha Allah munagodiya Allah yasakada Allh khairi
@AliIbrahim-xo2go
@AliIbrahim-xo2go 6 ай бұрын
Allah ya saka da alhairi
@MunnirEmirate
@MunnirEmirate 6 ай бұрын
Jazakallah Bi Khair
@muhammadfantami3184
@muhammadfantami3184 6 ай бұрын
Masha Allah
@FatimaHamzaIsah
@FatimaHamzaIsah 6 ай бұрын
Jazakumullahu khaira
@KhadeejaMuhammadTahir
@KhadeejaMuhammadTahir 6 ай бұрын
Allah yasaka da alkhairi malam nifa duk sirrin dazaka bayar matuqar akwai qulhuwallahu aciki idan nayi a ranar nake gnin ijaba tun a mafarki wai meye sirrin dake cikin qulhuwallahu malam?
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 6 ай бұрын
ISMUL A'AZAM NE A CIKIN TA
@OussmaneAbdullah
@OussmaneAbdullah 6 ай бұрын
❤ Masha Allah
@Shuaibubabangida-sp8xx
@Shuaibubabangida-sp8xx 6 ай бұрын
fatan Alkhairi ya sayyada abbas
@Ummu5
@Ummu5 6 ай бұрын
Muna godiya Allah yakara basira, to mata fa akwai matsala na wata yy zasuyi in sun fara bakon wata yazofa
@sirbewhy3439
@sirbewhy3439 6 ай бұрын
Allah Ya kara lafiya Bijahi AhmadulAmin Sallallahu Alaihi Wasallam
@salikamohamedwalega3318
@salikamohamedwalega3318 6 ай бұрын
Salam malan kulhuwallahu complet za'a karantawa 1002 kullum kuma a wane lokaci
@adamkayeri4487
@adamkayeri4487 6 ай бұрын
❤❤❤
@saniisyaku6402
@saniisyaku6402 11 күн бұрын
Gaske. Fiye da shekara 25 nasan haka!!!. Mallam wannan aikin yayi yawa. Wace irin bukata ce a duniyar nan har sai anyi Qulhuwallahu kafa 1002 *66?. Abinda aka fada mini: " Kaga wannan Qulhuwallahu, kafa Daya tak, TA WADACI HALITTUN FARKO DA NA KARSHE, " (Albarkacin Qulhuwallahu Kafa Daya tak, Ubangiji cikin falalar Sa, ta rinjayi bukatun halittun farkon Duniya, zuwa Karshen ta", Kuma an muna mini abubuwa na ban mamaki. An muna mini yadda Qulhuwallahu kafa Daya tak, tafi karfin bukatun halittun FARKO da na karshe.."
@IsmailAlzouma-m8z
@IsmailAlzouma-m8z 6 ай бұрын
Slm malan allah da kusanci da manzan allah s a.w .malan za'a iya yin fashi ko ajere akeyin kwana 66
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 6 ай бұрын
Eh za a iya
@JaharuBabaye
@JaharuBabaye 6 ай бұрын
Assalamou alaikum warahamatullah wabarkatahu malam mutum zai'iya yayi dubu biyu da hudu a kowace rana kimani kwana talatin da 3 kokuwa
@musaidris4163
@musaidris4163 6 ай бұрын
Allah yasaka da alheri mal ko akwai lokacni aikin?
@RabiouTounkara-w5l
@RabiouTounkara-w5l 6 ай бұрын
Allah ya sakama da mafificin Alkhairi
@chaibouyacouba869
@chaibouyacouba869 6 ай бұрын
Mallam bagane ba
@sagirwapakatsina644
@sagirwapakatsina644 6 ай бұрын
🙏🙏🙏🙏🤍
@ramatoubabaagba2271
@ramatoubabaagba2271 6 ай бұрын
Sourath iklas 1002 so 66
@ramatoubabaagba2271
@ramatoubabaagba2271 6 ай бұрын
Ma kwanta 66
@AbubakarMariam-p7u
@AbubakarMariam-p7u 6 ай бұрын
Masha Allah
@salikamohamedwalega3318
@salikamohamedwalega3318 6 ай бұрын
Salam malan kulhuwallahu complet za'a karantawa 1002 kullum kuma a wane lokaci
@maltasanmagaji4690
@maltasanmagaji4690 6 ай бұрын
❤❤❤❤
@SagirYalwa
@SagirYalwa 6 ай бұрын
Masha Allah
@habibaibrahim465
@habibaibrahim465 6 ай бұрын
❤❤❤
@salikamohamedwalega3318
@salikamohamedwalega3318 6 ай бұрын
Salam malan kulhuwallahu complet za'a karantawa 1002 kullum kuma a wane lokaci
@AlassaneAllah
@AlassaneAllah 5 ай бұрын
❤❤❤
@ibrahimahmed2609
@ibrahimahmed2609 6 ай бұрын
Masha ALLAH
@salikamohamedwalega3318
@salikamohamedwalega3318 6 ай бұрын
Salam malan kulhuwallahu complet za'a karantawa 1002 kullum kuma a wane lokaci
@abdulhadimuhammad2281
@abdulhadimuhammad2281 2 ай бұрын
Masha Allah
@salikamohamedwalega3318
@salikamohamedwalega3318 6 ай бұрын
Salam malan kulhuwallahu complet za'a karantawa 1002 kullum kuma a wane lokaci
@AbouSofianoGalba
@AbouSofianoGalba 2 ай бұрын
Masha allah
@salikamohamedwalega3318
@salikamohamedwalega3318 6 ай бұрын
Salam malan kulhuwallahu complet za'a karantawa 1002 kullum kuma a wane lokaci
@salikamohamedwalega3318
@salikamohamedwalega3318 6 ай бұрын
Salam malan kulhuwallahu complet za'a karantawa 1002 kullum kuma a wane lokaci
@salikamohamedwalega3318
@salikamohamedwalega3318 6 ай бұрын
Salam malan kulhuwallahu complet za'a karantawa 1002 kullum kuma a wane lokaci
@salikamohamedwalega3318
@salikamohamedwalega3318 6 ай бұрын
Salam malan kulhuwallahu complet za'a karantawa 1002 kullum kuma a wane lokaci
@salikamohamedwalega3318
@salikamohamedwalega3318 6 ай бұрын
Salam malan kulhuwallahu complet za'a karantawa 1002 kullum kuma a wane lokaci
LI'ILAFI KAFA 10 KAFIN KA JE WAURIN NEMAN ALFARMA
4:45
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 12 М.
SIRRIN KUN FA YA KUN...
4:26
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 14 М.
Quando eu quero Sushi (sem desperdiçar) 🍣
00:26
Los Wagners
Рет қаралды 13 МЛН
Подсадим людей на ставки | ЖБ | 3 серия | Сериал 2024
20:00
ПАЦАНСКИЕ ИСТОРИИ
Рет қаралды 480 М.
The evil clown plays a prank on the angel
00:39
超人夫妇
Рет қаралды 47 МЛН
Правильный подход к детям
00:18
Beatrise
Рет қаралды 10 МЛН
DAFA'I NE ME ƘARFIN GASKE
4:24
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 6 М.
DAFA'I NE DA KARYA SIHIRI
4:05
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 11 М.
DA IZININ ALLAH CIKIN KWANA 3 ZAKA GIRGIZA BUKATA KOMAI GIRMANTA
4:55
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 35 М.
SIRRIN SAMUN ARZIƘIN DUKIYA DAGA TASKAR ALLAH
5:55
ZAURAN MAGABATA TV
Рет қаралды 12 М.
MAQIYA ZAI SHIGA 3 IDAN BAI ƘYALEKA BA...❗❗❗
5:05
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 19 М.
Quando eu quero Sushi (sem desperdiçar) 🍣
00:26
Los Wagners
Рет қаралды 13 МЛН