Allah ya shirya ka malam, Albani zaria da ja’afar sunye mutuwan shahada, sai ka bar zagin su fatana Allah ya sa ka gane sunnan ma’aiki ka bar Tijjani da inyasi don ba su da anfani, Qur’ani da hadith babu sunayen su. Kalman karske Ya Allah ya shirya kuh da ku da shehunan ku Ameeen.
@abdallahwaka76523 жыл бұрын
Wallah wannan malamin yana birguini wallah
@sirbewhy34393 жыл бұрын
Allah Ya shirye su, idan ba masu shiryuwa bane Allah Ya tsare mu daga dukkanin sharrukan su Albarkacin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam
@adamuabdullahi75783 жыл бұрын
Allah taimake Mallam. Allah yakara ilmi da karamah
@mustaphakassim69703 жыл бұрын
Gaskiya a kaf Nigeria ada mutane suna ganin ana jihadine. sai daga baya kuma aka farga. Don haka muyi adalci. Allah zai tambayemu bisa abinda muke furtawa.
@alisani14233 жыл бұрын
Macha allah. allah kareka chehina
@rabul-izati57673 жыл бұрын
May Allah bless you Mallami fathu llah
@armaisuhu7193 жыл бұрын
Masha Allah sayadi Abdul fatahi Allah ya saka da alkairi
@ibrahimkd22293 жыл бұрын
Malam allah yakamaka da alkhairi malam dama ai dukwanda kagani acikin kungiyar izalah tomaibakin uwane kokuma jahili inbahakaba Kuma hankalinshi ragaggene duk maihankali baya izalah
@mmusaali65273 жыл бұрын
Malam Allah yasaka da alkairi
@alimaizouga72533 жыл бұрын
Malam allha yasakamaka da annabi swl ammee
@aishaaminu81342 жыл бұрын
Abin dariya abulfasadi ai kaine ta'addanci. Kuma ina tausaya maka wallahi taba mutanen arziki musiface babba kuma ka jira hukuncin da Allah zaiyi ma
@bashirharuna76982 жыл бұрын
Ubanka ne fasadi ɗan shegiya
@aliyuadamu89273 жыл бұрын
Allah yakara kare muna Kai malam Abdulfatahi 🙏🙏🙏
@ahllayaganardamu60192 жыл бұрын
ما شا ء الله شكرا 🌹
@nishadi24263 жыл бұрын
Masha Allah
@twelvedisciples3 жыл бұрын
Gaskiyane hasbunallahu wanimal wakilu
@ahmedall31013 жыл бұрын
kai Malami wallahi kaya kake yi isa Ali yafika yafi baban ka
@muhammadarabitijjani55993 жыл бұрын
Allah yasa mudace, wan nan gaskiyane.
@ousmandanjeji27053 жыл бұрын
Allah yakiyaye sunnah amin suma amin
@bashirharuna76982 жыл бұрын
HHH ƙiyayyar Annabi ce ta motsa ko?
@murtalaabdoulrahamane47713 жыл бұрын
Wannan gaskiya ne Allah kara basira
@ousmandanjeji27053 жыл бұрын
Nidai bangano gaskiyar sunnaba Saïda nasaurari abol fatahi Allah yaqara sonnah albarka Amin souma Amin in Allah yayarda Sai sonnah Masha Allah
@soumanadiollo25323 жыл бұрын
Dan bidda Kawai Allah ya laanceka mahaukaci Dan banza Allah yakare malaman sunnah
@sabiutsoho35443 жыл бұрын
bakada hujja kenan dole kayi zagi
@zainababdulkadir39533 жыл бұрын
to shi fitowa yayi maula aka bashi baimasn za a bashi Allah yazabeshi ba bakin mutum ba kuma yanzu cewa akayi baya fadan gaskiya
@sabongarimoussa87823 жыл бұрын
Malan allah yasaka ina son number da za a iya sa munku
@saminuabubakar34803 жыл бұрын
Gaskiya kam
@usmsydds17053 жыл бұрын
Wato har yanzu akwai jahilai dakikai, masu son zuciya, wannan cikakken makaryacine, Kuma ka sani shure_shure baya Hana mutuwa, kowa yasan tabargazarku, har 'yan darikun binku kawai suke yanzu Kam Kam su ya waye, Allah ya ganar da mu Baki daya
@ahllayaganardamu60192 жыл бұрын
gaskiya jari kaji soron allah
@MdJahangir-er4up3 жыл бұрын
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته كيف حالك يا شيخ جزاك الله خير ا بوا الفتح
@ibrahimabdulmumin60893 жыл бұрын
Masha Allah Maulana 😍😍😍
@ibrahimbabangida48942 жыл бұрын
Kayi gaskiya abulfathahi ka kuresu sun koma zagi duk mai fadan gaskiya sai ya sha zagi kayi hakuri
@usmanmunir25542 жыл бұрын
Allah ya tsine maka la'anannen Allah
@bashirharuna76982 жыл бұрын
Allah ya tsine maka shege makiyin Annabi tir
@abdullahimaina77373 жыл бұрын
ka kira malaman sunnah ka zauna da su Face to Face kuye magana ba wai ka zu dakin matan ka ba kanna audio ba su audio da kake playing ai ba a daki su kaiye ba kuh
@twelvedisciples3 жыл бұрын
Masha Allah baharakallhu
@auwalsani82333 жыл бұрын
Wa was😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@izeirouzabeirou6503 жыл бұрын
Kai wawane
@bashirharuna76982 жыл бұрын
Ubanka ne wwa
@mustafalawal77283 жыл бұрын
mude mu gani zamu bi gaskiya ne sunna sak bidia Sam hasada tabatace m bidia gare ku tarage gaskiya ya gaban garya da kafir da m Sherri wala haula wa la quwata illa bil wan ta Sha Ina ila an Sha u Allah fantami Allah ya kai aljana malam kasan Allah
@sabiutsoho35443 жыл бұрын
to aljanna ta gidan Ku ce
@ukashalawan41633 жыл бұрын
Kai kaji tsoron Allah acikin maganganunka kasan sharri da karya ba daidai bane
@auwalinuwa44224 ай бұрын
Mashallah
@abubakrjebril82223 жыл бұрын
am man kowa chije Makaranta ayikaratu ayi... ayi .....don Allah
@anassgarba31923 жыл бұрын
Aslm kuza ku ghara mln kune da girman kai ba suba kuma suwa suka kashe suwa suka yanke balma sune ake kashe wa wanan maganar taadashi kuma kukama jikin ku harkai baha ::: zanshen yake ba maganar wannan da ga kafirawa ta ke amma kai kana wani zanshe kama jikin ka amma kayi hakuri ku ghara ku ghara ku ghara mln
@auwalsuleman81523 жыл бұрын
Izala asiri yana ta tonuwa
@mahammadmuslim74453 жыл бұрын
Aslm, masha allah ftn alkhairi mal, abulfatahi
@auwalissni84273 жыл бұрын
Allah kareka shehu
@saminuabubakar34803 жыл бұрын
Wlh kam malam abinda yajamisu jiji da kai
@kaderidrissa33133 жыл бұрын
Kai dai Masharranci ne Wallahi Allah ya shirye ka a wannan lokacin ko kuma yan tijjaniya kun fadi hakan
@abubakrjebril82223 жыл бұрын
Allah ya ganadda mu gaskiya kowa chi zamo mutenen kirki ....
@zainababdulkadir39533 жыл бұрын
banida lokacin bibiyanka dan wahala
@a.k.arafiwufromghana23583 жыл бұрын
Am ma kanada lokacin Rubtu
@awwalgambo88623 жыл бұрын
Shege andaiji kunya kana azumi amma bakajin tsoron yin sharri
@ousmandanjeji27053 жыл бұрын
Adinga yin àdalci dai bandayin Hasadadai
@usmsydds17053 жыл бұрын
Hassada mugun ciwo🤭🤭🤭
@alaibrahim96613 жыл бұрын
Wanne gaskiyane
@kbboyboy24403 жыл бұрын
Karya kakeyi asaudia a ina ake kama Mutane sabida sun aske gemu
@basiruibrahim29043 жыл бұрын
Wawa musu haddasa gigimah tsakanin musulmai
@ismailabdullahi77693 жыл бұрын
Ní na kasa gane meye matsayin haka acikin musulunci gá dikkan malamai na kowanne bangare na duniya baki dakiya kirkirawa juna da jinginawa juna sharri ta karfi ta yaji wannan yana raunanamin a idon duniya shiyasa gashinan munkasa katabus Allah ya kyauta yaganar danu Baki daya
@djsolltmbaz24813 жыл бұрын
Wan nan masu taurin kai
@chaaibouhalidouchaaibouhal45683 жыл бұрын
👍🥰🥰🥰🥰👍👍👍🤝🤝🤝
@abdullahimaina77373 жыл бұрын
Ba ka da aiki sa dauku audio malaman sunnah inda su kai mistake ka sa mana full audio mana sai kai hukuci
@mountarisalifou94043 жыл бұрын
👍👍🧡🧡
@izeirouzabeirou6503 жыл бұрын
Bakada aikiyyi
@hamadouamadou18303 жыл бұрын
Hassada mugunciwo
@moutarimamane49853 жыл бұрын
Karya da charri da yen bidia sukeyi chi yake kara rusa su ( wlh)
@hafizrabe72173 жыл бұрын
Ali issa fatame monfiki ne
@bashirharuna76982 жыл бұрын
A'a ɗan uwa baikamata kace hakaba
@رقيةالهوساوي-ز7ه3 жыл бұрын
Ina ruwanka da kayan yalalace mana kaima kayi takanka indai sharrin duniyane bai wuce kan kowaba
@auwalsanitakalafia29723 жыл бұрын
Yana nunawa mutanen da basu gane ba
@kitabuwassannuhalkaleritv84263 жыл бұрын
Meyasani ban da rudo
@abdallahwaka76523 жыл бұрын
Fatan alkairi
@zainababdulkadir39533 жыл бұрын
kaidai a haka zaka kare malam pantami yaimaka nisa dan HASADA
@auwalsanitakalafia29723 жыл бұрын
Famaa samma illal hakku
@abdullahiabubakar93043 жыл бұрын
Wai Kai bakada Yan islamiyya da kake koyarwa ne
@auwalsanitakalafia29723 жыл бұрын
Akwai ireren ku yenzu ma yana koyar da Ku
@rukayyamuhammad1363 жыл бұрын
Kae kullun se kaje kalabe agefe kadanyi video idan ka Isa kafito fili
@policemasoyintafolc79303 жыл бұрын
👊
@bladimirtalla3803 жыл бұрын
Wawa kawai damba🐂🐃
@bashirharuna76982 жыл бұрын
Uwar kace dmba shege
@ثانيمعمر3 жыл бұрын
KAI KOLON SAI JAKINTAKA KAKI NUNAWA SAI BATA LOKACE GA BANZA
@kitabuwassannuhalkaleritv84263 жыл бұрын
Wannan hane
@yacouvamoubarak3303 жыл бұрын
Sheri dodone
@hamadouamadou18303 жыл бұрын
Makaryaci banza dan hakika
@moussaaboubakar3133 жыл бұрын
Kai jakine
@bashirharuna76982 жыл бұрын
Ubanka ne kare shege maƙin Annabi
@aishaaminu81342 жыл бұрын
Ko magana kake abulfasadi na jahilaine to ina kake da ilimin ma da ko Christians ko yan shia ko kala kato zakayi gyara