Kareema tacika yar baiwa tana tamkar wahainiya, mai chanja kala, Allahu Akbar izzar so yanzu kuka fara burgeni. ❤
@DanLami-ps4jt Жыл бұрын
muna jindadi wanan shaharare film din nan Allah ya bamu ikon kalon shi ko da yaushe
@AbdulwahaboumoussaNiamey-jm2bf Жыл бұрын
Macha Allah izzar so tayi kyau sosai Allah ya Nouna Mouna sati mai zouwa moucha. Kallo lafiya mida un ou wa
@HabibouHabibou-eo7dc Жыл бұрын
Aslm oumr hashu yakuke kunalafiya masha Allah amai gaskiyan na da kusamaisahi waja karima
@adamousaniabdou3371 Жыл бұрын
Yayi kyau wanan shirin, Allah kara basira
@MaazouMahamad Жыл бұрын
Alla yajikan nura Mustafa waye tunda yatafiyasa izzar so tajuye
@nuhumohammed7039 Жыл бұрын
Sosai wallahi,shiririta da shirme yayi yawa ciki yanzu,suna ta kara tsawaita shirin
@abdoulraoufmamadou5128 Жыл бұрын
Watching from Cameroon
@adamumohd8347 Жыл бұрын
Masha Allah sabuwar karima wlh Alhamdulillahi tayi kokari sosai❤❤
@Surajsuleman Жыл бұрын
Gaskiya Umar Hashim wannan yarinyar da kasa Bata daceba wallahi acikin fin Dinka
@Kausar-rw8lg Жыл бұрын
Masha Allah❤from Agadaz(Niger République)
@AbdulwahaboumoussaNiamey-jm2bf Жыл бұрын
Bonsoir sava être bien chez vous
@harunaabubakar3019 Жыл бұрын
Sabuwar karima tayi Allah ya sanya alkhairi. Ranka yadade a dada kara mata training ta dada gogewa sosai kamar bata sakin jiki irin waccan karimar. Allah yakara basira
@fatimafa1465 Жыл бұрын
masha Allah muna gdy šosai.allah yakara bas ira da daukaka ameen wacthing from saudia arabia
@mainakyari Жыл бұрын
Atayamu da addu.a
@mamman-jx2ym Жыл бұрын
Macha allah allah yakara basira 🇳🇪
@abubakarsanimuhammed8473 Жыл бұрын
Director barka da kokari ka kwashe wajen minti goma sha kana nuna muna yadda ake lodin shinkafa
@saaduabubakar1143 Жыл бұрын
Allah ya kara wa rayuwar duk wani masoyan annabi Muhammadu daraja❤.
@MohamadouChouaibou-pu3xe Жыл бұрын
Watching from cameroun
@sanoussiali9750 Жыл бұрын
Macha Allah yayi kyau sosai ❤❤❤
@AtTjrpatient-wb1gw Жыл бұрын
Masha allah watching from Bénin
@jibrinyaman1396 Жыл бұрын
Masha Allah watching from kapagi Niger Agaie
@JOSEPHISHAKU-ly3vn Жыл бұрын
Watching live from Abuja Nigeria
@rachidouabdoutourey2435 Жыл бұрын
masha allah gaskiya sabuwa karima da sauran ta
@ibrahimgamboempire4653 Жыл бұрын
Gaskiyane Kam ayi mata training sosai
@ibrahimgamboempire4653 Жыл бұрын
Gaskiyane Kam ayi mata training sosai
@ibrahimgamboempire4653 Жыл бұрын
Gaskiyane Kam ayi mata training sosai
@sanidanmamazxzdsani5662 Жыл бұрын
Sallallahu alaihi wa aalihi wasallam ❤️
@ibrahimissoufou2077 Жыл бұрын
Mashallah Umar Hashim ALLAH ya kara basira, 🇬🇦🇬🇦🇳🇪🇳🇪 from gabon
@kadeejahsalisu1234 Жыл бұрын
Wllahi nikuwa bada yaji yake burgeni 🥰🥰🥰🥰🥰
@solamakulki Жыл бұрын
Assalamu alaikum Barka da dader dan Allah dan Annabi mike faru wa ne ina karima tada ne yahaka ne koko tayi awurena
@Kausar-rw8lg Жыл бұрын
Ta jima da yin aure
@el-nimeryyahayabawa9734 Жыл бұрын
Watching from UAR
@djaemanouhassane8020 Жыл бұрын
Masha Allah from Accra Ghana 🇬🇭
@safiyarufai5298 Жыл бұрын
I‘m fro ghana too❤
@zakiyyanasirsani546 Жыл бұрын
Gaskiya Umar Hashim yakamata akawomana karshin shirinnan anunamana aliyu matawalle Kuma muga karshe masu rashin gaskiya
@daoudatoure414 Жыл бұрын
Masha'allah We're enjoy the new karima thank you all the actors and God bless all from Saudi Arabia
@khadeejamuhammadisah4798 Жыл бұрын
Mash Allah wetching from Saudi Arabia ❤🇸🇦🇳🇬much love we are appreciate 🙏
@sanusiharuna7640 Жыл бұрын
Watching from DUTSIN-MA, KATSINA STATE
@nachamadayakubu6953 Жыл бұрын
Great work Keep it up I'm watching from Adamawa
@musaango7709 Жыл бұрын
Masha Allah from Libya 🇱🇾
@AbdoulayeMama-b7j Жыл бұрын
Je ne suis pas content comme Karima a été changé par une autre personne 😮😮
@abdul-fq2nr Жыл бұрын
Ce vrai
@adamaorouguidou3395 Жыл бұрын
Moi aussi, le rôle ne sera très efficace comme l'ancien
@youssoufasani4101 Жыл бұрын
Ah wi
@hakiloumahamanecherifato-kz2ec Жыл бұрын
Karima est mariée, dc c obligé de la remplacé par une autre
@MoussaMD-c3g Жыл бұрын
Wlh même moi
@umarabubakarkawudzuru4028 Жыл бұрын
Masha Allah watching from Lapai. Niger State
@abdulrahmanrafatu46 Жыл бұрын
Bv
@saminumemaigadankunsaal3816 Жыл бұрын
mashaallah watching from bauchi
@muminbarkisu1469 Жыл бұрын
Masha Allah 🙏 watching from Ghana 🇬🇭💯❤️
@safiyarufai5298 Жыл бұрын
Am from ghana too❤
@umarahmed1493 Жыл бұрын
Welcome to new Karima in the show. Am still wondering why the DNA result of supposed Aliyu is not yet out. He needs to be exposed ASAP. Thanks to the entire crew of Izar so. Allah y’a kara muku daukaka
@ibrahimsani7009 Жыл бұрын
Why are my seeing new karima?
@alhassanibrahim1652 Жыл бұрын
❤❤❤from Ghana 🇬🇭
@nuranazifi6244 Жыл бұрын
masha allah malam lawan
@mamaneoumarouali Жыл бұрын
Macha Allah umar hachimu,you did Well to Nazir, that's Muslim's behavior. God bless you continuous to change them
Watching from abuja Nigeria❤❤❤ I love this series film
@fatimabukarkolo2798 Жыл бұрын
👏
@nurasaledukku7163 Жыл бұрын
Wannan karimar Sam bata burgeniba wallahi,banga tayi dai dai da role dinba.
@realaishatufulani9251 Жыл бұрын
Gaskiyane
@adamuohausa5494 Жыл бұрын
Salamalaikom munagodiya fatan alkairi incha Allah mungode allah ya Kara lafiya ameen suma ameen allah jikan mahaïhowa
@rattybangarang Жыл бұрын
Where's my original Karina..hope she's fine? Love this series ... watching from Ghana
@aminaborno2015 Жыл бұрын
She is married😊
@safiyaoziomazubair Жыл бұрын
Masha Allah. New karima u r welcome dear.💕❤️❤️
@Mohnourou Жыл бұрын
Bjr j'aime bien le role de la nouvelle karisma Naa gode ina jin dadi da ganin ku
@Mai_jamaatu11 ай бұрын
Sabuwar karima barka da zuwa ❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@samiralawal907 Жыл бұрын
Ma Sha Allah kunayi munajin nishadi
@Miftahul-Khair- Жыл бұрын
Gaskiya wannan sobuwan karima in bata iya acting ba
@mamantwins1175 Жыл бұрын
Watching from Saudi Arabia mom twins 🇸🇦
@kamaludeenkamaludeensalehb690 Жыл бұрын
Gaskiya film yayikyau sosai Amma canza karima da akayi baiyiba sabida wannada akakawo batakaita aktinba
@shamsumuhammad2230 Жыл бұрын
Yakamata karima data Bari Angama izzar so din nan kafin tayi aure. Kokuma director yace ta mutu kwai musan ancireta a Shirin sbd ba wacce zata iya hawa pin dinta successful Gsky
@madjitaphaissia7580 Жыл бұрын
Macha Allah yayikewu ❤❤
@elhassanleroidofficielle3262 Жыл бұрын
Ce validé me je ne pas vu vraiment karima
@SaaduSuleman Жыл бұрын
Masha allahu Allah ya kära basira alfama annabi mahammdou saw saw
@usmanibrahim5342 Жыл бұрын
Masha allha watching from 🇸🇦🇳🇬🤞
@hayatusuman9055 Жыл бұрын
Masha ALLAH Thanks you ❤❤
@idrissaadjimamadou6954 Жыл бұрын
Allah ubangiji ya karama Annabi S.A.W daraja ❤❤❤❤
@abdulkarimabubakar6535 Жыл бұрын
Karima, a zubin izar so da ya gabata, ya sha bamban da wannan karima a wannan izar so, ta magana da da tafiya, da karima wancan zubi ne da ya kamata ta maida martani zafafa da nuna damuwa abin da ya faru, har da zubar da hawaye nuna ƙauna ga Umar Hashim, gaskiya wannan tana da rauni, ya kamata ku ɗauko sananna da zata iya cike giɓin karima, misali irin zaarah, muhammad, ko zainab indomi ko ko rakiyya musa.
@abubacarzakari1203 Жыл бұрын
Sabbin fuska akeso malam , itama tayi kokari
@AbdousalamiMahamane-ww8gn Жыл бұрын
Gaskiya wannan Karima ba ta iya action ba kouma wannan shirin bazai taba dadi ba
@fateemamustapha2020 Жыл бұрын
Amma wannan batayi kama da karima ba ko kadan 😀
@abdussalaamnasir7106 Жыл бұрын
Greeting from our side 💖💖
@msmsmsms6270 Жыл бұрын
Aslmyusifa dark
@InusaHusaini Жыл бұрын
Masha Allah
@godrasta8201 Жыл бұрын
Macha allah moun godets da wan foudre watts
@tasiounaannabi495 Жыл бұрын
S a w ,masha allah allah yaqarawa ANNABI S A W DARAJA
@umarsaleesuumarfaruck9909 Жыл бұрын
yanzu dai izzarso yazama surkulle kawai babu wani kayatarwa achiki am manta batun gwajin jini am manta batun gani ainihin Dan matawalle ammanta da batutuwan da ZASU harzika masu kallon shirin DUK an koma Kame kame kulura da kyau masu kallon shirin DAYAWA sunbar kallo sbd DUK an kauda abinda film din yake tafiya akai
@ladanaliyu1482 Жыл бұрын
Da ne kukayi Izzar So mai ma'ana mai nishadantarwa, yanzu kam shirme kawaii kukeyi, ku sake nan, ku kamo chan, kun ki karasawa saboda neman kudi da KZbin
@nuhumohammed7039 Жыл бұрын
Ai tunda Mustapha waye ya rasu,izzar so ya zama shirme
@MdThohel-y3m Жыл бұрын
Watching from Abuja Nigeria❤❤❤this series fIIm
@sanskasim7810 Жыл бұрын
Shirin ya fara kyau ALHAMDULILLAHI
@ipip4351 Жыл бұрын
MashaAll ah ❤❤
@babangidahanifa8111 Жыл бұрын
Masha Allah film na kyau zuwan nana Amma sabuwan Karim bata Yi ba sam
@fada.aduwa.kelle.5 Жыл бұрын
Merci macha Allah from niger agadez
@ggf-tx6ib Жыл бұрын
Kai jama,a a gaskiya karyar fim ta baci yanzu wannam ce karimar allah yasa mudace
@adamaorouguidou3395 Жыл бұрын
From cotonou benin
@AlkaNasir-eq5vw Жыл бұрын
Masha allah watching from libya❤❤❤
@Hafsatshaibu Жыл бұрын
Gaskiya old Karima tafi kyau da iya acting
@tahiruhuseini2141 Жыл бұрын
masha allah
@aishasadiq2197 Жыл бұрын
Gaskiya sabuwar Karima, tafi tsohuwar, dan tsohuwar kullum kamar a cikin rashin kunya take
@haroyahayaharoyahaya Жыл бұрын
Macha allah from libya
@TahirouYounoussa-b4e Жыл бұрын
Assalm aleycoum miné ya farou da Karima da an chandja ta n'a codé