JARABA KO SHA'AWA: KALLI ABINDA MAZA SUKA FADA IDAN AURE YA ZAMA KYAUTA

  Рет қаралды 186,921

SIRRINSU MEDIA

SIRRINSU MEDIA

5 жыл бұрын

Wani Ya Cika Bakin Zai Iya Auren Mata Miliyan Daya Idan Aure Zai Koma Kyauta.
#Onthestreet #Nigeria #Comedy #Mustwatch #Hausa #Kano #Nishadi #Kannywood #Hausafilms

Пікірлер: 81
@justmagaji
@justmagaji 2 жыл бұрын
Haha 😂 One Girl is enough for me Mata Daya Ta Isheni Sbd Rayuwa ma Yafi Dadi da mace Daya Thanks for this video guys❤️🔥 💪💪🏿
@hausa_tv_
@hausa_tv_ 2 жыл бұрын
Maganar gaskiya Nima arayuwa ta macce biyu nake bukata insha Allah
@noooseee55
@noooseee55 Жыл бұрын
Gaskiya Ko ni Hudu sun'isa Indai zaabani abinda zanriqesu
@soomahoscar7544
@soomahoscar7544 3 жыл бұрын
NA biyu, Allah yasaka masa da Alkhairi😭Allah ya azurtani da me irin Ra ayinsa🙏❤️
@danhajiyoyiniger7525
@danhajiyoyiniger7525 2 жыл бұрын
GANI
@abdalahidriss2199
@abdalahidriss2199 4 жыл бұрын
Da kamutu😂😂
@tahiremoussa7789
@tahiremoussa7789 4 жыл бұрын
Ama dai ra ayinne 😂😂😂😂✌✌
@saifullahisada2055
@saifullahisada2055 4 жыл бұрын
Hhhahahah gsky idan nine zanyi 9 sai kwarkwara 2 wannan shine raayina
@harunaalichikide2968
@harunaalichikide2968 3 жыл бұрын
Toh
@ftymazarah9256
@ftymazarah9256 4 жыл бұрын
Wannan haukane,,,Addini hudu yace To maye na wani cewa idan aka halatta,,,wannan baidaceba
@hamissouzangobanafushidako8449
@hamissouzangobanafushidako8449 4 жыл бұрын
Fada musu dai
@Ibn_aaminu
@Ibn_aaminu 4 жыл бұрын
Ftyma Zarah wannan gaskia ne
@user-yy5tz5ic2m
@user-yy5tz5ic2m 4 жыл бұрын
Nabiyu👏👏👏👏
@tahiremoussa7789
@tahiremoussa7789 4 жыл бұрын
Hum wanan abo dai kamar chirimee
@msanimsani2380
@msanimsani2380 4 жыл бұрын
Salam hausa top ina tambaya wai minene sunan amana da hausa
@abdulmalikmuhammad4012
@abdulmalikmuhammad4012 Жыл бұрын
Wallahi hudu zanyi
@baraatuidrissusmeen8827
@baraatuidrissusmeen8827 4 жыл бұрын
Kai jama, a 😂😂😂
@noooseee55
@noooseee55 Жыл бұрын
Nima ga nawa ra'ayin Kuma munajiran wanda zayimana hakan
@aminumuhammad8663
@aminumuhammad8663 4 жыл бұрын
Haha 😆 abun dariya
@musaumar2060
@musaumar2060 4 жыл бұрын
Muna jindađi
@jameeldanjata8754
@jameeldanjata8754 4 жыл бұрын
Hahahahaahahah Allah yakyauta
@GgGg-lv1lp
@GgGg-lv1lp 4 жыл бұрын
👍👍
@IshaqIbrahim3
@IshaqIbrahim3 Жыл бұрын
@SIRRINSU MEDIA Mata 4 da kwarkwara halal ne. Ba Jaraba ba. 🤣🤣🤣
@ayeYahzee.....
@ayeYahzee..... 4 жыл бұрын
🤣🤣🤣🤣🤣
@taheeradam5980
@taheeradam5980 5 жыл бұрын
Hahahha
@aishaisaallahyakarabasiraw369
@aishaisaallahyakarabasiraw369 4 жыл бұрын
Kudinga mgn akan abinda zai yiwo
@musaumar2060
@musaumar2060 4 жыл бұрын
Maganarki hakatake
@khadijasaadutec840
@khadijasaadutec840 4 жыл бұрын
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
@sagiruhamisu4808
@sagiruhamisu4808 4 жыл бұрын
Good
@alhajigarba1340
@alhajigarba1340 4 жыл бұрын
Nikan daya dan aura bazan iya jarabar mataba
@aishaisaallahyakarabasiraw369
@aishaisaallahyakarabasiraw369 4 жыл бұрын
😀😂
@yusufibrahim8414
@yusufibrahim8414 4 жыл бұрын
Idan naji dadi zan kara idan naji wuya zan kara
@jibrinalkhaseem5278
@jibrinalkhaseem5278 3 жыл бұрын
Yakamata kuringa yin Abu me ma ana kuma abinda zaiyuwu
@usmanibrahim6428
@usmanibrahim6428 2 жыл бұрын
Good night
@umeruahmed8696
@umeruahmed8696 4 жыл бұрын
Beautiful I like that, 🇮🇹🤣🤣🙄
@sarajibellosarajibello4077
@sarajibellosarajibello4077 4 жыл бұрын
😍😍😍😂😂😂😂🙏
@abdulwahabyusuf5359
@abdulwahabyusuf5359 3 жыл бұрын
Idandai za a bada ni 'yar jaridar nakeso abani dafarko
@hamissouzangobanafushidako3413
@hamissouzangobanafushidako3413 4 жыл бұрын
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
@user-bu7ob9go4l
@user-bu7ob9go4l 4 жыл бұрын
Shirme kenan waushe ne za yi hakan
@user-yd6pm7gp3t
@user-yd6pm7gp3t Жыл бұрын
السلام عليكم ورحمه الله وبركاته
@ibrahimnahantchi3124
@ibrahimnahantchi3124 4 жыл бұрын
🤣🤣🤣😂😂hahhhhhh
@mahhadikalfou6675
@mahhadikalfou6675 3 жыл бұрын
Hhhhhhhhhhhhhh
@muryarhausa24onlinemedia23
@muryarhausa24onlinemedia23 4 жыл бұрын
Yakamata ku gyara salon daukar shiri.... Wannan kwata - Kwata baida wata fa'ida... Matsalar ma itace.... Mai Gabatarwa tana nunawa Duniya ita ɗIyar Mal. Bahaushe Amma babu diresin da zai nuna ita Bahaushiya ce, ai ko babu Hijab yana dakyau ta sanya Gyale.. MU GUDU TARE MU TSIRA TARE SHINE FATAN MU
@bachirmoussa1819
@bachirmoussa1819 4 жыл бұрын
Hhhhhhh😅😅😅😅😅😂😂😂😂
@sarajibellosarajibello4077
@sarajibellosarajibello4077 4 жыл бұрын
Ni danga italia mata 4 Yes zen aoura 4😂😂😂😂
@harunaalichikide2968
@harunaalichikide2968 3 жыл бұрын
Wane guri ne
@hajuyababbatv5878
@hajuyababbatv5878 3 жыл бұрын
Hhhhh
@firdausiyusufidris6134
@firdausiyusufidris6134 2 жыл бұрын
Wannan na farkon bashi da tunani zai aure tayi wata biyu ya saketa haba cikin ba adadin Nan kaima haka zaka Haifa a sakesu .babandi
@mamanmabrouka6473
@mamanmabrouka6473 2 жыл бұрын
🤣🤣🤣
@hamissouzangobanafushidako8449
@hamissouzangobanafushidako8449 4 жыл бұрын
Hmm toh ni yanxu idan nace ina sonki me zaki ce min🤣🤣🤣🤣🤣🤗
@yahuzarufai6048
@yahuzarufai6048 2 жыл бұрын
Yahuza safar oil
@komaidaruwanka3110
@komaidaruwanka3110 Жыл бұрын
ashe akwai masu hankali cikinmu yace daya ta isheshi
@MuhammedAli-xh2ow
@MuhammedAli-xh2ow 4 жыл бұрын
😁😉
@ousmanewslmu1578
@ousmanewslmu1578 3 жыл бұрын
nide baga kalar ummiba
@auwalusalisu291
@auwalusalisu291 4 жыл бұрын
Wan nan tanbayar tayi maana
@wadakoli4140
@wadakoli4140 4 жыл бұрын
Ta yaya ma gwaunati zata yi aure kyauta? Mutanen da suke yiwa mutane kiasan mummuke. Makaryata,ba kula da asibitoci,ba kula da makarantu,ba kula da tsaro ba wuta ba ba ba..... Allah sai ya kwatawa duk mai hakki hakkinsa komai kankantarsa.
@ghissatoumast8041
@ghissatoumast8041 4 жыл бұрын
Kam ni say bazan wice mace godu
@usainiyarotv6252
@usainiyarotv6252 4 жыл бұрын
Bakuda basira
@abdurahamanahmadu8687
@abdurahamanahmadu8687 4 жыл бұрын
Daya Zan aura
@naseeraliyukck3609
@naseeraliyukck3609 4 жыл бұрын
Garaya
@naseeraliyukck3609
@naseeraliyukck3609 4 жыл бұрын
GARAYA
@sambousman7736
@sambousman7736 4 жыл бұрын
INASON NUMBER MAIGABATARWA PLS
@samiramoussa3883
@samiramoussa3883 2 жыл бұрын
Wy yane macen sirri
@bachirmoussa1819
@bachirmoussa1819 4 жыл бұрын
Wayocikina
@ZANCENGASKIYATV
@ZANCENGASKIYATV 4 жыл бұрын
Wannan Yar’ Jaridar tana yimin kamada “Bilkisu Mai Abinci” ta Shirin Dadin Kowa #Arewa24
@husnakogi281
@husnakogi281 3 жыл бұрын
To ai itace
@shuaibumuazu7
@shuaibumuazu7 4 жыл бұрын
Useless question ☹️
@boubeboube2884
@boubeboube2884 4 жыл бұрын
shuaibu muazu mcbhg 😎😏😪
@jibrinalkhaseem5278
@jibrinalkhaseem5278 3 жыл бұрын
Kunmanta damusulunciko
@abdallahjere3161
@abdallahjere3161 5 жыл бұрын
Nidai idan hakane ni kai nakeso kin icheni kai 1
@umarshettima4009
@umarshettima4009 4 жыл бұрын
Hhhhhh nikan hudu zan aura
@zahraddeenmubarak1682
@zahraddeenmubarak1682 4 жыл бұрын
Wannan tambayar batayibah kina nupin government tapi addini kenan?
@AbdulConseyMtz
@AbdulConseyMtz 4 жыл бұрын
Stupid question, you have to ask a serious question late
@gambohalladukokari1749
@gambohalladukokari1749 4 жыл бұрын
Nidai zan iya auran 200
@khadijasaadutec840
@khadijasaadutec840 4 жыл бұрын
Da gaske kake🤣🤣🤣
@jigorayuwajigorayuwa4149
@jigorayuwajigorayuwa4149 3 жыл бұрын
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣😂😂
@halimatusaadiya3795
@halimatusaadiya3795 4 жыл бұрын
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣😳😳
@mokhtarharou8139
@mokhtarharou8139 2 жыл бұрын
Hhhhhhhhhhhhhhhh
JARABABBIYA KO HARIJA: MACEN DA TA CE ZATA IYA DA MAZA SAMA DA 100
4:05
[柴犬ASMR]曼玉Manyu&小白Bai 毛发护理Spa asmr
01:00
是曼玉不是鳗鱼
Рет қаралды 51 МЛН
Cute Barbie Gadget 🥰 #gadgets
01:00
FLIP FLOP Hacks
Рет қаралды 33 МЛН
How I prepare to meet the brothers Mbappé.. 🙈 @KylianMbappe
00:17
Celine Dept
Рет қаралды 57 МЛН
Do you have a friend like this? 🤣#shorts
00:12
dednahype
Рет қаралды 52 МЛН
RAYUWAR WANI TSOHO MAI ABIN MAMAKI
12:15
SIRRINSU MEDIA
Рет қаралды 92 М.
Menene Sunan Kwana Da Hausa? | Street Questions | HausaTop Online Tv
5:28
Arewa Trend Shorts
Рет қаралды 85 М.
SIRRI GA MANOMA
2:49
IKON ALLAH SAI KALLO TV
Рет қаралды 689
Yan kidnapping sun sato sallau
4:16
JAGORA TVR
Рет қаралды 285 М.
(Sabon Comedy) Mijin Mace Biyu (Tage Comedy Episode 2)
9:35
Tage Entertainment
Рет қаралды 1 МЛН
MACEN SIRRI DA KARUWA
4:43
SIRRINSU MEDIA
Рет қаралды 70 М.
Official Video of SO SIRRI NE RAUKKAY BARAZANA
3:13
Hausa Dailypost
Рет қаралды 133 М.
Kannywood Close Up Ep 5
29:18
AREWA24
Рет қаралды 825 М.
[柴犬ASMR]曼玉Manyu&小白Bai 毛发护理Spa asmr
01:00
是曼玉不是鳗鱼
Рет қаралды 51 МЛН