Jawabin albani Kan wakafinda Daya Bayan Na makaranta yakawo karshen takaddama DA iyalansa

  Рет қаралды 20,208

RIGASA TV NEWS

RIGASA TV NEWS

Күн бұрын

Jawabin margayi albani Kan yadda Yabada makarantarsa wakafi yakawo karshen takaddama da iyalansa
Wanda tasharmu Mesuna rigasa tv news mukayi sharhi Akai Domin ilimantar daku
Kuyimana subscribe a KZbin channel dinmu Mesuna rigasa tv news Domin samun shirye shiryenmu Kamar Haka
Margayi albani zariya,Sheikh albani zariya, uwargidan albani zariya, rigasa tv news

Пікірлер: 35
@dabolawal-sl7eu
@dabolawal-sl7eu 6 күн бұрын
Bakasan waye Albaniba wallahi idan Malam yanada rai ita bata isa tazoma malam da wan nan iskancinba
@HuduAbdulkadir
@HuduAbdulkadir 5 күн бұрын
Allah yajiQan malan auwal albani zariya da rahama ❤❤❤
@ibrahimisa8639
@ibrahimisa8639 7 күн бұрын
Gaskiya mutane sunaban mamaki zakaga mutun baisan komaiba akan iyalin albani'ba kai badan zaria ba b amma kaji kowa yazo yana ba'ayiwa iyalinsa adalchi ba dan Allah kudena fadin abinda bakuda ilimi akai
@jameehamza4738
@jameehamza4738 7 күн бұрын
Ay basai dan zaria bane kadai yasan iyalan albani, akwai yan uwansu agaruruwa da yawa, kuma adalci akace ay musu ta hanyar kyautata musu, tunda Allah ma yanason kyautatawa.
@abdullahiibrahimusman8135
@abdullahiibrahimusman8135 6 күн бұрын
To Kai ka bincika ka tabbatar ba'a kyautata musu? Koko daga Jin magana sai kawai ka yarda,in hakane ka zama fasiqi tunda bakayi bincike ba, Allah ya sauwake.​@@jameehamza4738
@asj25tv27
@asj25tv27 6 күн бұрын
Wallahi abun nan yana nan takaici nikaina. Baikamata ba kwata kwata
@muhammedbappa7560
@muhammedbappa7560 6 күн бұрын
Allah sarki mallam Allah ya maka albarka ya maka rahma
@MuhseenNamaje
@MuhseenNamaje 7 күн бұрын
Babu abunda yafi Batamin rai Nima sai bayyana sirrinnan wallahi Bai kamataba kwata-kwata
@SaniahmadAngo
@SaniahmadAngo 5 күн бұрын
Assalamualaikum dafarko saikasan mai binbashi sanan kabiya
@ussymsani1883
@ussymsani1883 7 күн бұрын
Abu nusaibah Dan Allah kadaina saka magana akan gidan Malam wallahi wannan ba dai dai bane Dan Allah kakiyaye domin hakan bashi da wata faida Allah yasa mudace ameen
@AbdullahiLawal-p2z
@AbdullahiLawal-p2z 3 күн бұрын
Allah ubangijih yajikan Mal da Rahama tare iyayanmu Maza da mata
@Zainabsani-r2j
@Zainabsani-r2j 6 күн бұрын
Allah sarki Allah yajiqan malan
@UmarMusa-i7c
@UmarMusa-i7c 6 күн бұрын
Gaskiyane
@ayishatabbas2402
@ayishatabbas2402 7 күн бұрын
Allah ya jikan mallam da Rahma🙏🏼🙏🏼🙏🏼😭😭😭💔💔💔
@HARUNABUKAR-j9e
@HARUNABUKAR-j9e 7 күн бұрын
Gaskiya ne wallahi tallahi
@MuhammadSani-q2y
@MuhammadSani-q2y 7 күн бұрын
Allah ya jikan mlm da rahama
@MurtalaAbubakar-f8i
@MurtalaAbubakar-f8i 2 күн бұрын
ALLAH KAJIKAN ALBANI
@LurwanuMuhammed-j3j
@LurwanuMuhammed-j3j 7 күн бұрын
Allah ya Saka masa da alkairi Allah ya Kai haske kabarinsa Sukumar iyalansa Allah ya basu mafita Muma Allah yasa mucika da imani amin
@abubakaraliyu4559
@abubakaraliyu4559 7 күн бұрын
Allah ya jikan malan
@mohammedusman443
@mohammedusman443 7 күн бұрын
Toh Allah yarufa asiri
@muhamedauzai6888
@muhamedauzai6888 7 күн бұрын
wlh malam gaskiya ne kafadan wallahi kuwa
@LawaliIbrahim-w1t
@LawaliIbrahim-w1t 7 күн бұрын
Aslm Allah ya jikan malan allah ya kai rahama kabarin shi allah ya sa ku fahimci juna
@zainabisa-jf1ru
@zainabisa-jf1ru 6 күн бұрын
Wannan magana gaskiya ne, nima ina bayanka da wannan magana naka wlh, amma saboda rashin adalshi sun kasa tallafawa iyalansa 😭😭😭
@MARYAMTUKUR-de1ih
@MARYAMTUKUR-de1ih 6 күн бұрын
Allah ye sa kada alheri malam abunda suka kasa su fahimta kenan gaskiya ne
@MuhammadZaliha-p7r
@MuhammadZaliha-p7r 7 күн бұрын
Dan Allah ya kamata ayiwa iyalan mallam Albany adalchi Koda bashi na araye.
@ALJAFARITV
@ALJAFARITV 5 күн бұрын
Wawan banza. Kai kaje kayi bincike ne akan dayan ban gare
@SuleimanabubakarWarari
@SuleimanabubakarWarari 7 күн бұрын
Malam bakace komiba
@abdullahiibrahimusman8135
@abdullahiibrahimusman8135 6 күн бұрын
To kai ka bincika maganar wannan matar ka tabbatar gaskiya ne? Wallahi mallam kaji tsoron Allah wannan bayanin da aka sa na Albani ya raba gaddama, kuma Kai wa yace maka ba'a taimaka musu, mallam baka da tsoron Allah kuma kai dan hada husuma ne. Ka binciki magana kabin kayi sharhi akai.
@arufai
@arufai 6 күн бұрын
May Allah forgive those who faught in his course including albani zaria
@halimasoba6482
@halimasoba6482 7 күн бұрын
Tsakani da Allah duk shuwaganin makaranta suk su suka ja.Basu da amana basu da aminci da kyautatawa.Abin da wannan bawan Allah ya fada gaskiya ne.Allah basu ikon Allah gyarawa
@MurtalaAbubakar-f8i
@MurtalaAbubakar-f8i 2 күн бұрын
AI KO DA BA IYALAN SANA DIK WAND YAZO NEMAN TAIKAO ATAIMAKASA WALLAHI SHINE ABIN DA ZAIKAI ZUWA KABARINSA
@MurtalaAbubakar-f8i
@MurtalaAbubakar-f8i 2 күн бұрын
NI WALLAHI LAIFIN DAYA KAWAI DANME BAZA ABUWA YARSA AIKI BA SHIME KAWAI
@KamalAhmad-u6l
@KamalAhmad-u6l 3 күн бұрын
Idan har masu jagorancin makarantar, Albani zasu ci su sha, har su azurta kansu da iyalansu, Hakika ya kamata iyalan Albani suci su sha,cikin wadata da yalwa, Da kuma duk abin da ya kamata na rayuwa, Kuma a ginasu har sufi karfi karfin bukata daga makarantar Albani Academy, Kuma duk abin da za'ai musu, ai musu a matsayin waqafi, don Gina mutun ma wakafi ne, Kuma gasu marayu, Kusan idan har masu jagoranci zasu gina kansu, haka ya kamata su gina yaran albani har su tsaya da kafafunsu. Allah ya ganar damu
@harunayunusa1379
@harunayunusa1379 7 күн бұрын
Ɗaluban MLM kunji kunƴa Allah ya jikan sa
Matsayar Majalisar Malaman Kano kan rikicin Masallacin Sahaba
13:58
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 19 М.
ССЫЛКА НА ИГРУ В КОММЕНТАХ #shorts
0:36
Паша Осадчий
Рет қаралды 8 МЛН
Vampire SUCKS Human Energy 🧛🏻‍♂️🪫 (ft. @StevenHe )
0:34
Alan Chikin Chow
Рет қаралды 138 МЛН
Tsokacin Assadul Islam kan bayyanar vedio Matar Sheikh Albani Zaria kan makarantar da Iyalansa
10:50
Dr. Idris Abdul-Aziz: Waqafin Sheikh Albani Zaria - Qibla FM
1:17:24