Рет қаралды 24,505
Bayana Masu ratsa zuciya kan fadar gaskiya daga bakin Shugaban Jami'ar Maryam Abacha American University Prof. Adamu Abubakar Gwarzo game da banbance banbance da matsalar dake tsakanin masu kedi da talakawa.
Yayi jan hankali matuka da kuma kira kan bukatar Nigeria musamman yankin Arewa da a jajirce wajen samun masu arziki a yankin.
Adamu Abubakar Gwarzo Foundation (AAG-Foundation) suka hada Bidiyon.