JIN KUNYAR MARA KUNYA ASARA NE ZUWAGA WANI BABBAN MALAMIN IZALA AKAN CIN MUTUNCI YAN TIJJANIYA DA YA

  Рет қаралды 8,001

ZUMUNCINMU TV

ZUMUNCINMU TV

Күн бұрын

Пікірлер: 41
@bigdazyhok9778
@bigdazyhok9778 Жыл бұрын
Tijjanìya...Giidan...hujjojì...ba...karya..ba.....wow....thanks...
@umaribrahimkhalil1233
@umaribrahimkhalil1233 Жыл бұрын
Allah warjore khairu MODIBBO. MUNGODE
@Mrsjmoonhome
@Mrsjmoonhome Жыл бұрын
Ilimi sai ɗan ilimi👍 Tijjanawa sun banranta da su ɗan Aunty fasiqai
@yakubuyusuf1502
@yakubuyusuf1502 Жыл бұрын
Allah ysaka da alkhairi sayadi Munir
@mustaphakabirsharu7678
@mustaphakabirsharu7678 Жыл бұрын
Allah ya shiryesu suna hassada ga wannan bawan Allah shehu Ibrahim kuma shi yakarar da rayuwarsa gun koyawa halitta sun annabi ya mutuma Amma sunki su daina hassada kubarshi hk Mana yafiku yafiku yafiku yafi magabatanku
@ibrahimabdou9615
@ibrahimabdou9615 Жыл бұрын
Allah ya tsaré yakara fahimta dan albarkacin fiyayen halita Muhammadu rasulilahi sala lahu alaihi wassalama
@babasani5352
@babasani5352 Жыл бұрын
Allah yasaka da alkhairi 🙏Mallam kana sassauta masu deyewa wlhi. Allah yasa Maulana Abdulfathi sani attijany zaki fayla, yamai raddi daya gane wannan Dr din na iskanci ne wallahi yan'iskan banza masu raba kawunan alumman annabi kawarijawan banza. Allaah yasa ku gane Alfarman sayyidina rasulillahi 🤲🤲🤲
@abubakaradamu7452
@abubakaradamu7452 Жыл бұрын
Allah ya qara lfy da kusanci da Manson manzon Allah sallalahu alaihi wasallam Amin ya Allah nagode so sai beautiful
@yaououmarou8957
@yaououmarou8957 Жыл бұрын
yashek mnr allah yabiya yakara lafiya bijayi rasululah
@adamauwalmuazu8776
@adamauwalmuazu8776 Жыл бұрын
Allah ya kãra kusanci da Annabin Rahama S A W 🙏 Ya Shiek Munir Koza
@ismaelbinshuaib5106
@ismaelbinshuaib5106 Жыл бұрын
mallamai izaala ba su karatu sai shari da yawdara
@abubakarabdullahi6183
@abubakarabdullahi6183 Жыл бұрын
Allah kara fahimta
@adamuusman6594
@adamuusman6594 Жыл бұрын
Muna godiya malam
@umaruwaisu8592
@umaruwaisu8592 Жыл бұрын
Komai Allah shine babbbar barnar darika musamman DARIKAR BAKIN SENEGAL
@abusalmamambila992
@abusalmamambila992 Жыл бұрын
Dr.yakarbi kwangila kenan, Allah yashirya
@manougamoussa989
@manougamoussa989 Жыл бұрын
Mu dai mungamsu
@suleimanabdullahi9591
@suleimanabdullahi9591 Жыл бұрын
Allah ya kara kusanci da manzon Allah saw
@Mrsjmoonhome
@Mrsjmoonhome Жыл бұрын
Sallallahu Alaihi Wasallam 🤲
@sanimusty2939
@sanimusty2939 Жыл бұрын
Allah yakara lfy maulana
@habilahabila195
@habilahabila195 Жыл бұрын
Kai duniya Allah karabamu da wahabiyanci izala dan wlh charrici to a.ina Allah ya aikoda izala dan Allah
@abubakarabubakar2360
@abubakarabubakar2360 Жыл бұрын
I Tsakanin Mu da wayannan mutane Sai ALLAH ya Isa Basuda Sai Su zauna Suna Cin mutumcin Magabatan Mu Shima so yake ya Kara yin Chara Dan Asanshi wallahi ALLAH ya Isa Tsakanin Mu da wayannan mutane 😡
@belitv248
@belitv248 Жыл бұрын
Kai birnin kudu kaji tsoron Allah
@umaribrahimkhalil1233
@umaribrahimkhalil1233 Жыл бұрын
KARATU DA HUJJOJI, ALHAMDULILLAH.
@belitv248
@belitv248 Жыл бұрын
Kai yasani hassadache irin tamalamai marasa tsoron Allah
@laminugambo8378
@laminugambo8378 Жыл бұрын
Kuringa bari wanda zai jawabi yayi bama bukatar wani gabatarwarku
@sirbewhy3439
@sirbewhy3439 Жыл бұрын
Nima nayi nazari cikin maganar wannan mutumin, daga lokacin na fahimci cewa dukkanin wani malamin wahabiyya yana dauke da ciwon kafirta ƴan-Ɗariku. Wasu daga cikin mabiya izala ne kaɗai akan samu wa'inda ciwon kafirta musulmi bai cinye imaninsu ba.
@abdurrazaqidris1566
@abdurrazaqidris1566 Жыл бұрын
Kai Mallam, da dai Ka Kara karatu. Ka na kokarin takaita tijjaniyyah zuwa GA maganan zikiri ko wuridi.
@suleimanabdullahi9591
@suleimanabdullahi9591 Жыл бұрын
Kaji aiki da ilimi ba
@salisuaminu5223
@salisuaminu5223 Жыл бұрын
Gaskiya Kuma shine original dan tijjaniyya kudasu rahasuljarima bakusa tijjaniyya bakamarsa
@habilahabila195
@habilahabila195 Жыл бұрын
To mungode Allah ya chirya
@adamauwalmuazu8776
@adamauwalmuazu8776 Жыл бұрын
Salisu Aminu Kaje ka koyi karatu da rubuta tukunna
@MuhammadUsman-gb5fm
@MuhammadUsman-gb5fm Жыл бұрын
Ibn Taimiyya da Ibn Abdulwahab Kam da like bi an aikosu ne?
@abdulkadirharuna597
@abdulkadirharuna597 Жыл бұрын
Aljununu fununu, su docta tabayya baisan fannonin ilmai dayawaba.
@aliyuyusuf3950
@aliyuyusuf3950 Жыл бұрын
burnin kudu kacuci kan ka kayi zalinci
@abdurrazaqidris1566
@abdurrazaqidris1566 Жыл бұрын
Ko Ka San Dr Dahiru Maigari a darika?
@salisuaminu5223
@salisuaminu5223 Жыл бұрын
Maganarka akwai wauta da karya wallahi Dan aunty yafiku
@yaououmarou8957
@yaououmarou8957 Жыл бұрын
gaskiya bakada tunani
@Mrsjmoonhome
@Mrsjmoonhome Жыл бұрын
Allah ya ganar da wanda suka zamo gafalallu🤲
@habilahabila195
@habilahabila195 Жыл бұрын
@@yaououmarou8957 katambai muchen kura yasan waye maulana cheikh munir koza wlh
@abubakarabubakar2360
@abubakarabubakar2360 Жыл бұрын
I Tsakanin Mu da wayannan mutane Sai ALLAH ya Isa Basuda Sai Su zauna Suna Cin mutumcin Magabatan Mu Shima so yake ya Kara yin Chara Dan Asanshi wallahi ALLAH ya Isa Tsakanin Mu da wayannan mutane 😡
ЗНАЛИ? ТОЛЬКО ОАЭ 🤫
00:13
Сам себе сушист
Рет қаралды 4,1 МЛН
When u fight over the armrest
00:41
Adam W
Рет қаралды 21 МЛН
Triple kill😹
00:18
GG Animation
Рет қаралды 18 МЛН
ЗНАЛИ? ТОЛЬКО ОАЭ 🤫
00:13
Сам себе сушист
Рет қаралды 4,1 МЛН