KAƊƊARAR AUTAN ƊAN BUNZA YA SHA ALWASHIN KAWOWA JAMAWA GARKUWAN CHINDO

  Рет қаралды 6,888

DUNIYAR DAMBE TV

DUNIYAR DAMBE TV

Күн бұрын

Пікірлер: 24
@Zahairuumar-p7w
@Zahairuumar-p7w Ай бұрын
Gaskiya bamagoyon bayan yy wasada garkuwa
@UkashatuAbdullahi-l8g
@UkashatuAbdullahi-l8g Ай бұрын
Masha Allah abubakar Muna godiya ❤❤❤
@IbrahimYusuf-x1w
@IbrahimYusuf-x1w Ай бұрын
Allah yataimaka kaddara kuma Allah yabaka sa.a Kakawo munashi zamuzo kallo in sha Allahu
@MansurYushau-cg1zx
@MansurYushau-cg1zx Ай бұрын
Allah ya Baka sa'a
@KoloKaragama
@KoloKaragama Ай бұрын
Kaddara na burgeni wallahi , ya fimin yar mage wallahi, yar mage matsoraci ne bai hauwan zarra
@iPHONE-68
@iPHONE-68 Ай бұрын
Toh kai kazoo mana
@AbdulazizMani-qo6ud
@AbdulazizMani-qo6ud Ай бұрын
Kaddara namu allah yabada saa
@UkashatuAbdullahi-l8g
@UkashatuAbdullahi-l8g Ай бұрын
Kai karyani kaidara gurumadan sunfi karfinka❤❤❤❤
@bilalbashir2985
@bilalbashir2985 Ай бұрын
Hhhhh jamus kowa sarki Allah
@muneerabdullahi
@muneerabdullahi Ай бұрын
Hmmm Allah ya hadaku
@DayyabuAbubakar-z1y
@DayyabuAbubakar-z1y Ай бұрын
Wlh yaro yarone sannan tayaro kyau take bata karko amma kaje katambayi kakanka dan bunzan dakanshi
@AyyubahRufai
@AyyubahRufai Ай бұрын
Slm Kadar yayi ggci
@bilalbashir2985
@bilalbashir2985 Ай бұрын
Kai kadara yne ansha Allah saimukawashi😂😂😂😂
@IbrahimAlhassan-kx9ld
@IbrahimAlhassan-kx9ld Ай бұрын
Yaro jikatanbayi awutan danbunza wayi garkuwan cindo
@ABDUSSAMADAHMAD-o2x
@ABDUSSAMADAHMAD-o2x Ай бұрын
Ko wana dan iskan yaro daga yataso shidai burinsa sarki garkuwa to kabi ahankali idan kana hawa zarra wlh bazakayi lastin ba
@IbrahimShuaibu-x7g
@IbrahimShuaibu-x7g Ай бұрын
Kaduna kowa sarki
@nuhumusa-pz2og
@nuhumusa-pz2og Ай бұрын
Maybe da alamu ka kusa daina dambe yaro indai zarrace
@AkwaiAmana
@AkwaiAmana Ай бұрын
Dan uwarka kabi a hankali
@رضوانربيع-خ5ض
@رضوانربيع-خ5ض Ай бұрын
Yaron ya iya dambe
@MansurMansi-j2o
@MansurMansi-j2o Ай бұрын
Ko wane cilako dai garkuwan cindo harda su kaza cin danko
@AminaSulaiman-s3x
@AminaSulaiman-s3x Ай бұрын
Toshi garkuwan wayeshi da baza'a hau kansa ba su yanxu suke xamaninsu shi kuma ko anki ko ansa kayi kasa kawai dan dai yana da zuciyar dambenne Allah ya bawa mai rabo sa'a
@sunusikabir6107
@sunusikabir6107 Ай бұрын
Abun yazama hauka
@AlkasinBasiru
@AlkasinBasiru Ай бұрын
Yarokakusa.barindanbe.bakinrijiyabawajanwasanmakahobane
@FarukNuhu-s6b
@FarukNuhu-s6b Ай бұрын
Yarokabi.ahan.kali.garkuwa.yawuce.dasanin.mutun
MANGAREN DA ALASAN KEYI YASA YAKE KARA BIYA NA INJI BAHAGON YAN SANDA
19:22
СКОЛЬКО ПАЛЬЦЕВ ТУТ?
00:16
Masomka
Рет қаралды 3,5 МЛН
This Game Is Wild...
00:19
MrBeast
Рет қаралды 186 МЛН
Players push long pins through a cardboard box attempting to pop the balloon!
00:31
كم بصير عمركم عام ٢٠٢٥😍 #shorts #hasanandnour
00:27
hasan and nour shorts
Рет қаралды 11 МЛН
BURINA NA SHINE IN BUGE ALASAN DA WANI JUNIOR RAMADAN INJI SHAGON KOSI LAYE
13:54
AFARTANKII (40) QISO OO UGU SAAMEYNTA BADNAA_2022 iyo 2023_ SHEIKH MUSTAFA.
3:26:03
IFTIN BROTHERS STUDIO
Рет қаралды 2,4 МЛН
DANDUNA: DIREBA MAFI SHAHARA DA KWAREWA A KASAR HAUSA
33:21
SIRRINSU MEDIA
Рет қаралды 718 М.
RAMADAN YA SHA ALWASHIN FIDDA JAMAWA KUNYA A MARABAN YANYA
7:36
DUNIYAR DAMBE TV
Рет қаралды 2,8 М.
СКОЛЬКО ПАЛЬЦЕВ ТУТ?
00:16
Masomka
Рет қаралды 3,5 МЛН