Wai Dan Allah meyasa Ali nuhu da Adam zango suka dena film tare? Insukayi film tare yafi dadi da bada ma'ana, Amman inkowa yayi film dinshi daban wllh baya wani dadi, yanxu film din da sukayi na bayabayannan na SULTANA kunga yayi dadi da ma'ana, gaskiya ya kamata Ali nuhu da Adam zango Ku shirya Ku ringa film tare gaskiya xaifi.
@fatimamohammedabbatar12543 жыл бұрын
Allah ya shiryemu mata ohh duniya
@sorayamaund112 жыл бұрын
Nice songs and dancing. That's hausa for you, I love my people.
@عبدالرحمندحمي-ز5ف4 жыл бұрын
سارة
@adamabdullahi14324 жыл бұрын
Kaii Allah yakara basira
@addauzakarigwarzo84734 жыл бұрын
Please Prince Zango a Samana NAS 3 and 4 thanks muna tare dakai
@الهاديعثمانعبدالرازق Жыл бұрын
ما شاء الله
@mudassirurabiu78534 жыл бұрын
Kai kunyi kokari sosai Allah yabamu ikon rike amana