Ya Allah Ya tabbatar da mu bisa Shiryar Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama. A dai tsaya kan koyarwar Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama.
@abdulkarimlawal81503 жыл бұрын
ALLAH yajikan Sheikh Albani Zaria da sheikh ja'afar kano
@abdoukarimoumoussadjermaya52233 жыл бұрын
Ba ameen ba
@abdulkarimlawal81503 жыл бұрын
@@abdoukarimoumoussadjermaya5223 meye hujjar ka na fadin Haka anya ka fahimta abinda nake nufi kuwa?
@abdoukarimoumoussadjermaya52233 жыл бұрын
Domin suna kafirta da musulumai
@abdulkarimlawal81503 жыл бұрын
@@abdoukarimoumoussadjermaya5223 kawomin mutum daya Wanda Sheikh Muhammad auwal Albani ya kafirta ko Kuma Wanda Sheikh Ja'afar Mahmud Adam ya kafirta please
@amadouadamou68993 жыл бұрын
@@abdulkarimlawal8150 Va.
@souleymansouleyman32212 жыл бұрын
Allah yajikan sheikh albani zaria abu abdurahaman wawa saidai yayi hauwshi
@yarimadangata32932 жыл бұрын
Masha ALLAH
@yarimadangata32932 жыл бұрын
Allah ya kara lafiya da imani da nisan kuana maulana shek maqary
@kayanduniya65502 жыл бұрын
Mungode Prof
@mlkailususman14153 жыл бұрын
ALHAMDULLILLAH, ALLAH kara kusanci
@muhammadouali56202 жыл бұрын
Mona godiya GA Allah Allah yakarama malan lapiya
@JibrinUsman-se4cz8 ай бұрын
Wallahi karyane tijjani banza
@Musty_kabir12538 ай бұрын
Amma kai fajiri ne dabba wawa jaki alade dan iska kafiri
@ibrahimmatoabdullahi71252 жыл бұрын
Masha Allah
@musalele23 жыл бұрын
Kai jama'a, Allah de yashirya Allah fa yace, wala tuzakku anfusakum. Dan Allah malam karka maida kowa mahaukaci mana. Hatta Sahabbai da tabi'ai da tabi'uttabi'in basa fitowa su nunacewa su 'yan Aljannane kokuma sununa su sunada wani babban matsayi aranar alkiyamah. Taya shi shehu Tijjani zaiyi kuma kuce kar ayi masa Raddi.
@globalsufismtv3 жыл бұрын
Malam ka koma kasake saurara daga farko.
@abdullahiishak36822 жыл бұрын
Gass kiyane may lana kafur ta mutum kai tsaye ba adal cibane
@JibrinUsman-se4cz8 ай бұрын
Karyar banza tijjani wofi wallahi karya yake
@meyoutv93853 жыл бұрын
Toshin shi shehu Tijjani ya akai yasani cewa shi zai tashi akan mubarin haske Shin shi yasan gaibu ne ko yanada tabbaci Allah ya karbi ibadunsa
@globalsufismtv3 жыл бұрын
Ka koma kasake jin raddin da kyau zakaji yanda akayi yasani.
@meyoutv93853 жыл бұрын
Malam wannan guluyi ne kataba jin su imam malik ko wani tabii cikin salaf yana cika baki acikin lamari na lahira ko sahabbai da annabi yayi masu alkawarin aljanna a duniya basa yin irin wannan zantuka Abunda bayin Allah waliyai suke shine kwadayi rahma davtsoron azaba
@globalsufismtv3 жыл бұрын
@@meyoutv9385 Go and listing to this voice of Prof maqari please.
@musalele23 жыл бұрын
Amma ko kunsan dacewa Allah yace Mudaina tsarkake kawunanmu
@ashfaqmohammed5102 жыл бұрын
Kaine Mai kokonto Akan ubangijinka
@nurajafar83663 жыл бұрын
Lallai akwai sakarkaru a duniya
@IdrissMuhammad-pt8jx9 ай бұрын
Allah ya kara lafiya maulana
@abdulkarimlawal81503 жыл бұрын
Hahahah malam Albani ya wuce da sanin ka kaji Koh Ni wallahi dariya ma kabani ai dakamai raddi lokacin da yanada Rai Amma da yake badan ALLAH ake da'awar ba Sunnah sak
@globalsufismtv3 жыл бұрын
Kasake jin raddin da kyau malam.
@abdulkarimlawal81503 жыл бұрын
@@globalsufismtv nikoh naji dakyau Amma wannan mutumin Hassada ce kawai azuciyar shi yayi fatan yayi kyakykyawan karshe irin nashima shima wani abune
@hajjmutawakilu15542 жыл бұрын
Hi
@globalsufismtv2 жыл бұрын
Welcome, how are you. How can we Help
@belloousmane21922 ай бұрын
Ni banji sunan tijani ba?
@issasalisu29713 жыл бұрын
Amma Kai Ibrahim maqari Prof ne na maqaryata
@alkhamishussain8002 жыл бұрын
Gaskiya munagodiya ga Allah dayabamu irin su Auwal Anbani Zaria, damin samun irinsu a Nigerian Yana da wahala,.
@Buhari_CRNA2 жыл бұрын
Masha Allah, muna addu'ar Allah Ya gafarta wa Sheikh Albaniy, Allah Ya jiƙan sa kuma Yasa aljanna ce makomarsa. Sun ɗora wannan video dan tozarta Sheikh Albaniy, amma maimakon su ga abinda suke so sai gashi mafi yawancin masu comments suna yi wa Sheikh Albaniy addu'a saboda gamsuwa da abinda ya faɗa.
@auwalabubakarmusa22853 жыл бұрын
Haba yau she kuna shugabantar Al umma zaku ringa fadar son zuciyar ku malam
@sabiusalehumar46743 жыл бұрын
Allah ya jikan malam albani zaria kuma yasa aljannar firdausi ce makomarsa, muna masu gadiya ga Allah daya azurtamu da malamai Irin su Albani da sheikh ja'afar a nageria Kuma Allah yakai haske cikin kabarin babanmu sheikh Abubakar gumi
@harunaali79042 жыл бұрын
Ameen ya rabbi
@yahayaabdullaahi1031 Жыл бұрын
Ai wanan maganar kafin albani ya zama mushe ne ai proff ya fada masa gaskia
@selysuserlysu93829 ай бұрын
Haka Daku Mutu Da Haushin Ahlussunah
@amnurahdam563 жыл бұрын
Allah karaba mu da sonrai wajen magana😐
@mukhtaryahaya41623 жыл бұрын
Yan darika sai kamekame
@globalsufismtv3 жыл бұрын
Darika da Kame kame kuma.
@muhammadsalehalmutamassikt58713 жыл бұрын
هدانا الله جميعا!!!!! A ina ya fadi? Mufa ba jahilainebafa! Kaima PROF. MAKARI WAUTAN KANE YASA KAYI WANNAN FAHIMTAR.
@globalsufismtv3 жыл бұрын
Rankadada ai saida ya kunna Inda yafada kafin ya fara yimasa raddi. Ya kamata kasake ji daga farko.
@kamiluabubakar71273 жыл бұрын
Amma dai anji kunya proff
@a.k.arafiwufromghana23583 жыл бұрын
Wallahi da izala gara corona barous
@muhammadnasiridris89783 жыл бұрын
Coronavirus, corona baros baa Muma tijjaniyyawane wannan magana ta Sheikh makari karya ce kayarda kawai dan uwa.
@basharilawal91123 жыл бұрын
Gaskiya malam prop kanada son zuciya Kamar Kai saboda son zuciya zakakirda shekh Albany da jahili makari kakai cikakken maison zuciya wllh kanada hassada Amma Allah ya shiryeka amen.
@RASHADRashad-gm9mo8 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@abdulkarimlawal81503 жыл бұрын
Malam makari hasada ce kawai azuciyar ka
@globalsufismtv3 жыл бұрын
Hassada kuma ma haddacin buhari da Muslim mahaddacin kur ani masanin luggan larabci sannan babban limami nakasa. Menene yarage kuma. Burinsa shine adaina halaka bayin allah.
@a.k.arafiwufromghana23583 жыл бұрын
@@globalsufismtv hakane Allah Rabamu da izala ameen. Wallahi da izala gara corona barous
@oumartadjae31583 жыл бұрын
Malamai Dan Allah ku daina manta zaku koma ga Allah son zuciyar mutum to Allah yy Muna. Kkwan karche
@muhammadmaiduguyusuf19553 жыл бұрын
Nifa bana saka makari acikin malamai. . Kawai ana ce masa Prof ne amma wlh na karya ne
@muryarmatasangalmi Жыл бұрын
jahilcin ka ya fito
@ShuaibuAkarami Жыл бұрын
Allah ko danafsi yakamata kafadi ba tinaninka ba
@ibrahimmusayola5352 жыл бұрын
waiku wahabiyawa baku iyayin comments sai nazagi, Allah yashiryeku.
@nassadam4428 Жыл бұрын
Lallai Kai bakaramin jahilineba kaje kayi karatu nagaskiya bana son zuciyba
@ahmadmuhammad36582 жыл бұрын
Hmmm to ko da za a dauko ibn taimiya da abdulwahab Al najadi ka hada da albani farko da na yanzu Basu kama kafar prof ba kune jahilan masu bin Dan taimiya Ido rufe Annabi s a w)ya fada ibn taimiya ya fada ku watsar da ta manzon Allah ku dauki da Dan najadiu
@halimatualkasim23633 жыл бұрын
a gaskiya wannan maganar be kamata ba manzo Allah shine mai ceto amma shehu shima ta kansa yake kaga inayin tijiniya amma wannan maganar gaskiya toh Allah ya kyauta
@globalsufismtv3 жыл бұрын
Kisake komawa kiji daga farko zuwa karshe.
@malaabari21553 жыл бұрын
اللهم إهدناالصرٰط المستقيم
@abdoukarimoumoussadjermaya52233 жыл бұрын
Toh malama baki jin ba say day yaja hadisi
@basharilawal91123 жыл бұрын
Kinada gaskiya Allah yasa mudace
@nassadam4428 Жыл бұрын
Tamdijam ammafa Kai bakarim jahilinineba in na kaje Kai karatu