KALLI YANDA HAJ NAJA'ATU TAYI MA GANDUJE KACA KACA YAU 20.03.2019 part 2

  Рет қаралды 92,853

GIGAPRINTS TV

GIGAPRINTS TV

Күн бұрын

Пікірлер: 58
@peterabrahams5500
@peterabrahams5500 Жыл бұрын
Exceptional Lady. Frank, honest, truthful, bold and sincere! This talk was when she was still in the APC!!! Nigeria and Nigerians do not want the truth.
@asla640
@asla640 4 жыл бұрын
Allah ya gyra mana kasarmu da koma waye,amma muna bayan kwankwaso,allah ya bashi damar da zai cigaba da aikin da zai amfani talakawa
@mustaphashehubagudu762
@mustaphashehubagudu762 4 жыл бұрын
gaskiya sunantagaskiya hajia allah yakareki gamarasa songaskiya kuma allah yasa sugane da abindakikenufi Amin
@zouleyhaibrahlandy9261
@zouleyhaibrahlandy9261 4 жыл бұрын
Hajia Najaatu thank you sumuch Allah yasa kamaki da albarka ya kuma tsare amine
@yahayamujahid1747
@yahayamujahid1747 4 жыл бұрын
Hajiya Naja,atu Allah ya tsareki yakareki dagasharin masharanta ameeeeeeen
@darulqurancairo7774
@darulqurancairo7774 4 жыл бұрын
Allah ya saka Miki da Alkhairi
@muktarishehu2510
@muktarishehu2510 4 жыл бұрын
Gaskia Hajia Na daga maki tuta ! Muna saurarenki don ki fito Tamara gov Kano 2023 !
@adjaraabdoulay3459
@adjaraabdoulay3459 4 жыл бұрын
Isha Allah ya zehi makanni sa
@adjaraabdoulay3459
@adjaraabdoulay3459 4 жыл бұрын
Wallahi ina Yin ki hadjara Abdullah daga bénin
@axelle1234
@axelle1234 4 жыл бұрын
Que Dieu tout puissant te bénisse Hadjia.
@hauwaahmed51
@hauwaahmed51 4 жыл бұрын
Allah ya kare mana ke h naja'atu Allah ya jikan Dr bala Muhammad 👍🏻👍🏻👍🏻🌷🌷🌷
@abdulkarimm.bashir5279
@abdulkarimm.bashir5279 4 жыл бұрын
Allah yasaka miki da Alheri Hajiya kuma yajikan maigida yasa Aljannah makomarsa Ranar kiyamah
@aliyuabdullahi1576
@aliyuabdullahi1576 4 жыл бұрын
Hajiya mawaki yace, If you stand for the truth, You always stand alone. But I wish you best of luck for the truthful you reveal.
@nuraddeenkabir3787
@nuraddeenkabir3787 4 жыл бұрын
ALLAH Yayi maki albarka, Ya tsare ki Ya qara daukaka, Allah kuma Yabamu shugabanni irinki
@tassiouhabibou6041
@tassiouhabibou6041 4 жыл бұрын
Asalamu alaikum hajiya najaatu allah ya saka maki da alherie allah y'a tsare ki allah ya maki albarka allah ya kareki daga sharin masu shari
@isaiahbenjamin6606
@isaiahbenjamin6606 4 жыл бұрын
Ubangiji Yesu ye tsere ke ye baki Lafiya
@mohammedjalo3617
@mohammedjalo3617 4 жыл бұрын
Amen Dan uwa.
@moona1246
@moona1246 4 жыл бұрын
Allah yakariki daga shirrin masu sharri wlh lnnasonki dan fadan gaskiyarki
@sadidahiru2493
@sadidahiru2493 4 жыл бұрын
Allah ya karami riko da gaskiya ya Nisan kwana mai afmani
@mmhmmh272
@mmhmmh272 4 жыл бұрын
Ai adalci dai
@zenab9869
@zenab9869 4 жыл бұрын
Allah yaja zamaninki Allah ya qara miki lafia da nisan kwana ganduje inshaallah tundaga duniya zaifara girbar abinda ya shuka azalumi macuci maha'inci mekamada gwaggwan biri mugu muna fiki Allah ya isa jahila
@rayyanujafarjega6821
@rayyanujafarjega6821 4 жыл бұрын
Uwa uwace
@hussainisuleman582
@hussainisuleman582 4 жыл бұрын
Wawiya
@Usainison
@Usainison 4 жыл бұрын
Allah Ya Kara lafiya Yakuma Yi Rahama Ga Dr
@halimaabbas448
@halimaabbas448 4 жыл бұрын
Hajiya, Allah tsare ki.
@ahmadsaniahmad7269
@ahmadsaniahmad7269 4 жыл бұрын
Mace maikamar maza kenan !!!
@saalahlawal9925
@saalahlawal9925 4 жыл бұрын
Momy Allah yakara maki lapia da nisan kwana
@balausmanmustapha9606
@balausmanmustapha9606 5 жыл бұрын
Gaskiyarki ganduje tsufa yaimasa gardama baya tsoron Allah balle yaji kunyar jama a
@hadizaharuna3192
@hadizaharuna3192 4 жыл бұрын
🤣🤣🤣🤣
@habibamansurrano4307
@habibamansurrano4307 4 жыл бұрын
haha
@enasmohamed3953
@enasmohamed3953 4 жыл бұрын
Allah ya Kara lfy my mom
@aishatumamman4234
@aishatumamman4234 4 жыл бұрын
Allah yamiki albarka uwata
@shehuahmad3941
@shehuahmad3941 4 жыл бұрын
Da kyau hajia naja
@saddamadam5429
@saddamadam5429 4 жыл бұрын
Bude aiki.. Ina yinki hjy
@sadiyausman5763
@sadiyausman5763 4 жыл бұрын
Allah yakareki da rahama
@suwaibaalsuu4529
@suwaibaalsuu4529 5 жыл бұрын
Allahyabiyabiyaki
@abdulfatah3891
@abdulfatah3891 4 жыл бұрын
Allah karamiki lpy D Nisan kwana mom
@adjaraabdoulay3459
@adjaraabdoulay3459 4 жыл бұрын
Allah ya taimaka miki ya kara ki da mahasada ya kara miki sawo raï
@adjaraabdoulay3459
@adjaraabdoulay3459 4 жыл бұрын
Yin na yiki Allah ya saka mikiv da gida aldjana Gildas
@adjaraabdoulay3459
@adjaraabdoulay3459 4 жыл бұрын
Allah ya taimaka miki Imane
@adjaraabdoulay3459
@adjaraabdoulay3459 4 жыл бұрын
Kifi maza dubu Yin na kara Yin ki Allah dai ya kare ki
@suwaibaalsuu4529
@suwaibaalsuu4529 5 жыл бұрын
Allahyatsareki uwatagari
@saniyahayya9601
@saniyahayya9601 5 жыл бұрын
Allah ya tsareki da tsarewarsa ameen
@samsonmbicha6634
@samsonmbicha6634 4 жыл бұрын
Allah taimeki dafadar gaskiy ganduje yayi abunkunya wata rana sima amass haka
@abdullahialiyuadamu3450
@abdullahialiyuadamu3450 4 жыл бұрын
Allah yasauwa ka
@salahaibrahim9840
@salahaibrahim9840 4 жыл бұрын
Allah yasaka miki da gidan aljanna
@surajoibrahim3290
@surajoibrahim3290 4 жыл бұрын
Allah yayimaki albarka
@surajoibrahim3290
@surajoibrahim3290 4 жыл бұрын
Dukwandayasaya yasebanza
@maryamalhassan8022
@maryamalhassan8022 4 жыл бұрын
Allah yatsare manake
@mustaphasulemanidris5265
@mustaphasulemanidris5265 4 жыл бұрын
Mustapha Suleiman idras
@saadualiyu6796
@saadualiyu6796 4 жыл бұрын
Ke kauche........
@abubakaribrahimyuguda702
@abubakaribrahimyuguda702 4 жыл бұрын
Yearly zatakauce
@muktarishehu2510
@muktarishehu2510 4 жыл бұрын
Ina nugin takara
@hauwauhabibu2854
@hauwauhabibu2854 4 жыл бұрын
Allah yabiyaki uwa tagari
@abdullahibalasukuntuni5907
@abdullahibalasukuntuni5907 4 жыл бұрын
Allah yayi Maki albarka
@murtalausman4294
@murtalausman4294 4 жыл бұрын
Allah yakaremanake aduk inda kike Allah yakaro lafiya albarkacin manzan Allah s a w Allah yayimana maganin masu zaluntarmu aduk inda suke Amen.
@babasani5352
@babasani5352 4 жыл бұрын
Allah yasaka da alheri Mummy
@abdoulsalahmearouna7008
@abdoulsalahmearouna7008 4 жыл бұрын
ما شاءالله ا لحج نج عة محمن مثااميكم مذ ا شكرا ن
Sheikh Ja'afar TAMBAYOYI da AMSOSHINSU 5 Ramadan 1427 AH
26:34
Hamidu Namtari
Рет қаралды 620 М.
What type of pedestrian are you?😄 #tiktok #elsarca
00:28
Elsa Arca
Рет қаралды 32 МЛН
ТЮРЕМЩИК В БОКСЕ! #shorts
00:58
HARD_MMA
Рет қаралды 2,6 МЛН
General Shehu Musa Yar'adua
7:31
Jiya da Yau
Рет қаралды 168
💪🇹🇩💪💪🇳🇪💪❌🇫🇷❌🇫🇷
5:08
Adilha_officiel
Рет қаралды 18 М.
Dr  SHATA 1998 A TARON TAZARCEN GENERALI ABACHA GREAT MARCH IN MARCH
21:19
Yanda Hassan Usman Katsina ya samu sarautar Ciroman Katsina
3:57
DOLE A HUKUNTA GANDUJE IDAN ANASON ZAMAN LAFIYA HAJ NAJA'ATU
4:57
Hali Dubu Hausa Movies Tv
Рет қаралды 32 М.
What type of pedestrian are you?😄 #tiktok #elsarca
00:28
Elsa Arca
Рет қаралды 32 МЛН