Amma gaskiya wannan Mubarak din nata akwai shashasha
@ZulaihatAdam-iz2vd15 күн бұрын
MashA Allah❤
@Nanachoo9122 ай бұрын
Masha allah grand prér allah dai yafarantama zuciyarda takeson manzon allah s a w❤
@Akaanfara2 ай бұрын
Amn ameen
@HadizaUmar-h9s2 ай бұрын
Amin ya hayyu ya qayyum
@Nanachoo9122 ай бұрын
@@HadizaUmar-h9s 🥰
@aishamansur28452 ай бұрын
Masha Allah wannan shirin ya kayatar sosai Allah ya Kara babirasa 😊
@Akaanfara2 ай бұрын
Amn ameen mungode
@HamissouDahirou2 ай бұрын
Gaskiya shirin nan yana burgeni sosai da baasa tallah a tchiki
@IssahAlasan3 ай бұрын
Macha Allah Allah Ya kara basira da lfy yaya ❤
@Akaanfara3 ай бұрын
Amn ameen
@DanTarkatv13 ай бұрын
Aji da mijinta suna burgeni wllh sun haddace acting din maganar yan kassar mu nijar 🇳🇪 mercie beaucoup 🙏 anfara a.k.a❤
@Akaanfara3 ай бұрын
Masha ALLAH mungode sosai
@RoumaïssaMaâzou3 ай бұрын
Macha Allah🥰Allah y’a taymaka ina jin dadin chirîn nan gaskia
@Akaanfara3 ай бұрын
Masha ALLAH mungode sosai
@shamsiyyabasiru11923 ай бұрын
Masha Allah yayi allah yataimaka❤❤❤❤
@Akaanfara3 ай бұрын
Amn ameen
@MahamadouWaliyi2 ай бұрын
Aslm
@MOUSSAAMADOU-ds4io2 ай бұрын
Macha'Allah @kalma daya Aka Amfara multimedia
@Akaanfara2 ай бұрын
🙌🏻🦅
@الصادقعبدالوهاب-س8و2 ай бұрын
ما شاءالله ربنا يوفق أنا من السودان
@Akaanfara2 ай бұрын
Amn ameen
@haidaraissoufabdoulaye12313 ай бұрын
Mâcha allah ❤❤❤❤❤
@HaladouSouley-w5y2 ай бұрын
Yayi daï daï ❤❤❤❤❤❤
@Pheenart2 ай бұрын
Masha Allah Watching from Saudi Arabia🇸🇦🇸🇦🇸🇦❤❤❤ Allah kara Basira
@Akaanfara2 ай бұрын
Amn ameen
@BabayeYacouba-kd2sh2 ай бұрын
fatan allairi 🇳🇪🇳🇬💪🇳🇪🙏
@ummisarauniya122 ай бұрын
Ma sha Allah ❤❤❤
@AliKhan-ju2rsАй бұрын
Wow Masha allah ❤❤❤❤❤🎉🎉🎉
@Issouf2433 ай бұрын
Kusakka mintu baban pele da baba noura walam acikin film inan dan allah 🙏🙏🇳🇬❤🇳🇪❤❤
@MahamudHasan-u2q2 ай бұрын
❤❤❤❤🎉🎉🎉masha allah
@arewacinkasarhausa40522 ай бұрын
Tabarakallah Mashallah @Akaanfara . Abun farin ciki ne ganin wani dan Najeriya ya shirya fim don nuna dadaddiyar dangantakar da ke tsakanin kashenmu. Allah ya kara basira da kuma daukaka. Amma wani hanzari ba gudu ba, don Allah in son samu ne kar a je garin gyaran gira a tsole ido. Abun nufi a nan, kar ku yi ire-iren kura-kuran da sauran furodusoshin fina-finan hausa suka yi. Na nuna Nijar a matsayin kasar kauyawa mai kura, sahara da rakuma, talauci, bukokki da dai sauran su. Daman yawancin matasan Najeriya sun jahilci Nijar. Wadanda suka san ta kuma, basa fitowa karara don fadin gaskiya don gudun toshe hanyar cin abincinsu. Ina ganin ya kamata a nuna musu cewa kamar a Najeriya, Nijar ma na da birane da kuma gurare kyawawa kuma mu ba kauyawa ba ko kuma matsiyata ba ne. A dinka taka tsantsa musamman ma a wannan lokacin da 'yawancin 'yan Nijar ke yi wa Najeriya kallon kasar da ba ta da amana kana mai son wulakanta mu a idon duniya. Kuma na lura da cewa kun yi amfani da salon daukar fim din Zinnariya na Ramatu Keita shahararriyar mai shirya fim ta Nijar wacce a yanzu haka take a kasar Faransa da zama. Abun gwanin sha'awa amma ayar tambaya a anan wai kun nemi izininta a wajen yin amfani da sautukanta cikin wannnan shirin ko kuma a'a don guje wa matsala daga baya. Don na san ta ba ta wasa da batun hakkin mallakar fasaha. Ni 'yar Nijar ce wacce a yanzu haka na ke zaune a Teksas na kasar Amurka. Muna nan muna bibiyarku sau da kafa don ganin yadda zata kaya a wannan fim mai dogon zango. Masu iya magana dai sun ce gyara kayanka ba sauke mu raba ba. Allah karfafa zumuncin Nijar da Najeriya.
@Akaanfara2 ай бұрын
Masha ALLAH naji dadin wannan bayani naki amma abin tambayar anan shine meyasa zamu zagi yar Niger bayan munatare dasu akoda yaushe idan har zamu zagi yan Niger me zaikaimu har kasar muje muyi aiki Ammadai zanyi video akan wannan bayanin naki
@arewacinkasarhausa40522 ай бұрын
@@Akaanfara Na gode da wannan amsar. Amma idan ka sake karanta rubutun da na yi zaka ga cewa ba babu inda na ce kun zagi 'yan Nijar. Shi dan adam ajizi ne. Cewa na yi in son samu ne kar a maimaita kuran-kuran da sauran furodusoshi suka yi. Don haka yana kara karfafa tunanin 'yan Najeriya kan cewa Nijar kasar kauyawa ce. Don wallahi 'yan Najeriya ba su san Nijar ko kadan ba. Muna tare da su a nan Amurka. Da yawansu basu ma san cewa akwai Hausawa a Nijar. Shi yasa suke matukar mamaki idan muna magana da hausa. Alhali kashi 56 na al'umar Nijar Hausawa ne. Wato abin fahimta a nan ba na sukar shirinku. Shawara ce na bayar.
@webshshd84603 ай бұрын
Allah ya kara basira da daukaka
@Akaanfara3 ай бұрын
Amn ameen thank you
@abdoulsalamindiamw28723 ай бұрын
Maganar gaskiya duhu yayi yewa ku gyara dan Allah
@BabayaAbdou3 ай бұрын
Macha Allah ❤❤❤❤❤Niger Ay LOVE Nigeria ❤❤
@MousbahuOusman3 ай бұрын
Macha Allah yayi Allah yataimaka ❤❤❤❤
@Akaanfara3 ай бұрын
Amn ameen mungode
@skn6633 ай бұрын
Yayi gaskiya
@MassaouOudou-g9c2 ай бұрын
One love
@MuhammaduBilyaminu-iw8fm3 ай бұрын
Ver good ❤❤❤❤❤❤
@Djadiabdouazizou3 ай бұрын
MASHA ALLAH
@AboubacrAmira3 ай бұрын
Hoooo IS Berry good
@roqyahr83463 ай бұрын
Masha allha
@JamiluAbdulkadir-zm9yh3 ай бұрын
Allah yaWahra basira❤🇳🇪🇳🇬🇳🇪🇳🇬🇳🇪🇳🇬🇳🇪
@DjOtaTvLyrics3 ай бұрын
Allah yakara daukaka ogana
@Akaanfara3 ай бұрын
Amn ameen 🤲🏻🦅
@laminuinjiniyatv38823 ай бұрын
Gaskeya.nima inasha,awar.hausa flm yaza,ayine
@AbdoulhadiMuhammedsani3 ай бұрын
Very good
@Akaanfara3 ай бұрын
Thanks
@usmanibrahim53423 ай бұрын
Masha Allah watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
@Akaanfara3 ай бұрын
👍🏻🦅
@iafurahmmahman2 ай бұрын
Hbnsiz❤❤❤
@NadiyaSafian2 ай бұрын
Where is our Nigeria people🎉❤🎉❤
@MgHfjc2 ай бұрын
MashaAllah 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
@HagerIbrahim-l6p2 ай бұрын
❤❤❤❤❤, 🇳🇬🇳🇬👌👌
@AbdullahiLawal-y1z2 ай бұрын
❤❤❤Masha Allah
@LawaliNakowa3 ай бұрын
Masha allah allah karabasira
@Akaanfara3 ай бұрын
Amn
@ZakaraMamame3 ай бұрын
Very very fantastic Uku sau uku shiru dai halyanzu
@Akaanfara3 ай бұрын
Zaizo gareku insha ALLAH
@BabangidaWarak2 ай бұрын
Masha allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@Aysa-ty8nb3 ай бұрын
❤Masha Allah🎉🇳🇪🇸🇦❤
@ibrahimyakoubou39083 ай бұрын
masha Allah
@muhammadauwal87653 ай бұрын
Nice one
@Akaanfara3 ай бұрын
Thanks 🔥
@DJAWIDABDOULMAMDJID2 ай бұрын
🇳🇪💞🇳🇬💞
@Mamanbabyaisha3 ай бұрын
Masha allah 😊
@OseMu-i2r2 ай бұрын
Slm
@Mohinmilon-x8pАй бұрын
فاطمة اسحاق ❤❤❤❤❤❤❤❤
@musayakubu-v3v3 ай бұрын
Good
@salimauwal60743 ай бұрын
Masha Allah ❤️❤️❤️❤️❤️❤️
@MoussaDanmmario3 ай бұрын
Masha allha ❤❤❤❤
@Lawaliyauy3 ай бұрын
❤❤❤❤🇳🇪🇳🇪🇳🇪👍🙏🙏
@ZulaihatAdam-iz2vd15 күн бұрын
Zulaihat adam
@SaadouBoubacar-t2p2 ай бұрын
❤❤❤ 🎉🎉
@ashirouissa21573 ай бұрын
masha allah
@Mahamoudmuhamadu3 ай бұрын
Masha Allah ❤ gaskiya flm yayi kayu sosai
@Akaanfara3 ай бұрын
Masha ALLAH
@yacoubaBauda3 ай бұрын
Masha Allah 🥰🇳🇪🇳🇪🇳🇬🇳🇬🇳🇬🙏🙏🙏🙏🙏
@AishaIsah-z1o3 ай бұрын
Masha Allah
@IayssouAimou2 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤
@SaidouYaroSanamNigerАй бұрын
🎉🎉🎉❤❤
@MaxStore-q4v3 ай бұрын
Aka anfara❤
@maskwani_sound_record3 ай бұрын
masha Allah 🙏
@YahayaCissé-s8x3 ай бұрын
🤝
@MahamdouKaraouski3 ай бұрын
Hakan yanada matukar mashimmaci sakanin kasashen biyou 🇳🇪🇳🇪 vs 🇳🇬🇳🇬💪💪👈