KALUBALEN RAYUWA: 22. END Shin son zuciyar mu ne ko kaddara ne?

  Рет қаралды 18,844

Abokiyar Hira

Abokiyar Hira

Күн бұрын

Пікірлер: 215
@fatimaasaulawa2201
@fatimaasaulawa2201 9 ай бұрын
Gaskiya ansha gwagwarmaya sosai Allah ka hada mu da maza na gari masu tsoron Allah 😢😢😢 muna godiya sosai Abokiyar hira ❤
@mommynyasmeen6892
@mommynyasmeen6892 9 ай бұрын
Masha Allah Alhamdulillah muna Godiya Allah yasaka Da Alkairi Allah yakara Basira Gaskiya munji dadin Wannan littafin Kuma Munsamu Darrusa Da Dama mungode Allah yasa mufi karfin Zuciyar mu
@DaoudaSidikouNana
@DaoudaSidikouNana 9 ай бұрын
To masha allah munzo karchan litafin 'nan amma ina so marubuciya tasani duk dunia babu abinda yafi uwa uwa ce wanan yaran duk abinda tasamu su baikama ci mahaifiya tasamu wanan sakamakon wajan yaranta ba
@Mrs_amil
@Mrs_amil 6 ай бұрын
baki saurari kuskuren so bane shiyasa ba,ai Mata abinda tama nata iyayen ba
@MunaAbbas.
@MunaAbbas. 9 ай бұрын
Allah yashiga tsakanin mu da masu halayer irin nasu Sufyan da abenegua.Allah yabawa marubuchiya da mai karantarwa lafiya da bassira Kara kawo mana wasu littaffai Annan gaba ameen
@zulaihathussaini2091
@zulaihathussaini2091 9 ай бұрын
Labari yayi dadi masha Allah kowa yakarbi sakamakonsa daidai da abunda yashuka Allah yarabamu da mummunan kadara🤲🏻 zainaba kinfiye taurin kai wllh banajin zan iyayiwa mahaifiyata irin haka koda kuwa abunda tayi yafi wannan muni mussaman kuma daaka tabbatar dacewa baa cikin hayyacinta take ba. @Abokiyar hira Allah yasaka da alkhairi 🤲🏻🤲🏻
@SadeeyaIbrahim9585
@SadeeyaIbrahim9585 2 ай бұрын
Masha Allah daman anche daga wuya sai dadi, mungode sosai abokiyar hira da Kuma feedohm
@ZainabLawal-cd2ic
@ZainabLawal-cd2ic 3 ай бұрын
Alhamdulillah haka yayimin kyau wlh kai kaji da itah ai haka kawa yan wasu mun gode ss aunty xee 🙏🙏🥰🥰
@lujainafallata5732
@lujainafallata5732 9 ай бұрын
Masha Allah barka da zuwa sis tana ykk muna godiya sosai jazakillahu khair 😊❤❤❤🙏🏻
@sanimaazudanjaji2376
@sanimaazudanjaji2376 9 ай бұрын
Gaskiya wanan Zainab batada kirki uwa uwace
@sarahsmith3112
@sarahsmith3112 7 ай бұрын
Wlhi ko ya Allah nima ta bani haushi
@DjamilaMahamadou-g4s
@DjamilaMahamadou-g4s 9 ай бұрын
Alhamdoullilah alhamdoullilah❤❤❤ Macha Allah y'a Saka da alkairi Mun gode sossey
@UmmiAbdullahi-k6k
@UmmiAbdullahi-k6k 9 ай бұрын
Masha allah anty zee godiya tamusamu ga marubuciya wanna littafi thank you so much ❤❤❤ anty zee
@roukakathaboubacar8601
@roukakathaboubacar8601 9 ай бұрын
Alhamdulillah allakulin halin godiya ta munsaman taré da fatan alkheri gareku allah ya rabamu da son zuciya allah ka sa mufi karfin zukatar mu ❤❤❤❤
@najaatuyahaya3262
@najaatuyahaya3262 9 ай бұрын
Allah sarki nafeesa allah ubangiji yasamudace 😭😭😭 sufiyan Naso KA wulakan sosai wlh
@hhgg3427
@hhgg3427 9 ай бұрын
Masha Allah gsky ansha kalubale muna gdy abokiyar hira Allah yabar zumunci ❤
@hayatusuman9055
@hayatusuman9055 9 ай бұрын
Masha ALLAH Thanks you so mush Anti zee ALLAH yakara basira ❤❤🎉🎉🎉
@MunaAbbas.
@MunaAbbas. 9 ай бұрын
Innillilahiwainaillaihirajiun Innillilahiwainaillaihirajiun Innillilahiwainaillaihirajiun Allah ya jikan ta da rahma yasaa Aljannah ce makomar ta yasaa Aljannah ce makomar ta yasaa karshen wahalan ta Kennan ameen.
@badiyyayusufothman9145
@badiyyayusufothman9145 9 ай бұрын
Alhamdulillah Alhamdulillah MashaAllah aunty zee jazakallahkhairan much love ❤️ jazakallahkhairan for all ur efforts jazakallahkhairan to our wonderful novel
@laminibrahim6465
@laminibrahim6465 9 ай бұрын
Masha Allah Alhamdulillah hmmm Allah sarki rayuwa thank you so much sister
@hajaryunusasaudiya2718
@hajaryunusasaudiya2718 9 ай бұрын
masha allah alhamdulila alhamdulila litafiyayidadi sosai saidayfatan allah yabamu lkwanyi amfani dadarisanciki allah yakara basira da daukaka 🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻👍👍👍👍🤘🤘🤘🤘
@fauziyyaauwal8597
@fauziyyaauwal8597 9 ай бұрын
Masha Allah Mungode mun samu darasi mai yawa Allah yasaka muku da Alkhairi yakara miki lfy
@IssakadjiboFatoumazara
@IssakadjiboFatoumazara 9 ай бұрын
Macha Allah mun ji Dadi sosai da wanan labarin Kuma mu dauki darusa masu yawa. Allah ya sa mu dace. Godia mai tarin yawa sister Allah ya biya
@fatchimasaidou7226
@fatchimasaidou7226 9 ай бұрын
Masha Allah allah yakara basira muna gdy sosai allah ya saka da alkhaira❤❤❤❤
@Hauwau58
@Hauwau58 9 ай бұрын
Masha Allah, Allah ya saka da alkhairi ❤️❤️❤️❤️❤️❤️👏.
@salmamadinah
@salmamadinah 9 ай бұрын
MASHA ALLAH ALLAH YA KARA BASIRA ALLAH YA rabamu da munmunar kaddara❤❤❤
@mrsshareefumammun2809
@mrsshareefumammun2809 9 ай бұрын
Masha Allah gdymuke fatan Alkhairi Agareki 🎉🎉🎉
@MuktarKhadija-jz3ol
@MuktarKhadija-jz3ol 5 ай бұрын
Masha Allah,labari yayi dadi kuma mun dau darusa sosai, Allah ya kara basira.💯💯
@UmmasalamaMurtala-uf1ki
@UmmasalamaMurtala-uf1ki 8 ай бұрын
Masha Allah alhamduliah Allah saka da Allah alkhairi abokiyar hiri mungide sosai Allah yakar lapiya Mai anfani
@usezeenaira
@usezeenaira 9 ай бұрын
Masha Allah abokiyar hira se asamana cigaban (wani gida)
@AminamohdJibril
@AminamohdJibril 9 ай бұрын
Zainaba batayiwa mahaifiyar ta adalci ba gaskiya komai zatayi mata bai kamata ta dinga yi mata wannan rashin darajar ba ta bani haushi gaskiya itama tana so a bita Allah yasa mudace amin
@Officialrukky
@Officialrukky 9 ай бұрын
Gaskiya wallahi
@AmeenatuAbdulqader
@AmeenatuAbdulqader 9 ай бұрын
Eyee duk irin abun datayi duk irin musifar da suka shiga Amma yanzu tazama abun haushi
@rabiyatuOsude
@rabiyatuOsude 9 ай бұрын
Alhamullhi alhamullhi alhamullhi Masha allah thank you very much auntie Zainab ❤❤❤❤
@rukayyanaseer775
@rukayyanaseer775 9 ай бұрын
Mashallah😻 Alhamdulillah🥰
@maryamumar7337
@maryamumar7337 9 ай бұрын
Allah sarki ma,u Allah yamata rahama Allah kuma ya tsaremu
@YghGgf-pv9vn
@YghGgf-pv9vn 9 ай бұрын
Masha allah muna gdy allah ya qara daukaka da basira muna gdy❤
@S.HabeebsCakeandMore
@S.HabeebsCakeandMore 5 ай бұрын
Ameen y Allah Allah yacigabada tsaremu
@ummisarauniya12
@ummisarauniya12 9 ай бұрын
Alhamdulilah alhamdulilah alhamdulilah ❤ Allah ya kara basira 🥰🥰🥰
@AbdrFh
@AbdrFh 9 ай бұрын
Dan allah anty zee kiddinga sakamana littafin sarauta
@ABDOULAHIBalkissa-pm2qq
@ABDOULAHIBalkissa-pm2qq 9 ай бұрын
Masha Allah 🥰 alhamdu'lah
@fatimamuhammad8577
@fatimamuhammad8577 9 ай бұрын
Alhamdulillah muna godiya su nafeesa kuma Allah yamata daidai da ita
@aljannatuahmed769
@aljannatuahmed769 9 ай бұрын
Ma Sha Allah Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah. Mhh this is a wonderful story Sufyan may Allah touch our hearts abd grant us guidance, May we not make these types of mistakes. May Allah forgive us. Thank you very much Aunty Zee and your crew members as well as the writer may Allah bless you all with Jannah. ❤
@SadiyaKt-i6k
@SadiyaKt-i6k 9 ай бұрын
Wayooo ALLAH 😭😭😭😭😭Allah sarki nafisaa😭😭😭😭🙏
@balkeesmahdi5995
@balkeesmahdi5995 9 ай бұрын
Mâcha allah alhamdu lilahi sannu da kokari zi🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤❤❤
@Badria79
@Badria79 9 ай бұрын
Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah masha Allah jazakallahu khairan sister ❤❤❤❤
@shamsiyyabasiru1192
@shamsiyyabasiru1192 9 ай бұрын
Alhamdulillah alhamdulillah alhamdulillah Masha Allah Thank you very much auntie zee ❤❤❤❤🎉🎉
@halimafidelis6265
@halimafidelis6265 9 ай бұрын
Allahamdulillah allahamdulillah Masha Allah 🙏🙏😍😍😍😍😍😍🥰🥰
@Hafsy8
@Hafsy8 9 ай бұрын
M Sha Allah alhmdulillah muna gdy sosay.
@kuludIbrahim
@kuludIbrahim 9 ай бұрын
Masha Allah tabarakallah alhamdullah munji dadin wannan littafin abokiyar hira Allah yasaka da alkairi ❤😊😊
@Meemah18
@Meemah18 8 ай бұрын
Mashallah thanks you mama nah ❤
@nafeesahmuhammad536
@nafeesahmuhammad536 8 ай бұрын
Alhamdulillah,Allah Sarki akarshe dai Nafisa ta mutu,😢😢 zainaba dai kin tsananta ga mahaifiyarki, uwa uwa ce fa💔
@sdsd965
@sdsd965 9 ай бұрын
Hauwau kabir Masha Allah Jazakillahu khairan aunty zee ❤❤
@HauwauMuazu-em4dj
@HauwauMuazu-em4dj 9 ай бұрын
Masha Allah Allah ya Kara basira
@mabarukahusaini5074
@mabarukahusaini5074 9 ай бұрын
Masha ALLAH labari yayi dadi amma naso ace munji yaya abenaguwa yakasance
@Miral67mal
@Miral67mal 26 күн бұрын
Allah akubar Masha Allah❤
@Ishaqfatima293
@Ishaqfatima293 9 ай бұрын
Mashallah godiya muke abokiyar hira ❤❤❤❤
@عيشهمعاذ-ش1ط
@عيشهمعاذ-ش1ط 5 ай бұрын
Allah sarki Nafiasa 😭😭😭😭💔💔💔💔
@murjanamohammed4649
@murjanamohammed4649 9 ай бұрын
Masha Allah thank you ❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
@JamilaHamisy
@JamilaHamisy 9 ай бұрын
😢😢😢😢
@MusaadamaNuhu
@MusaadamaNuhu 2 ай бұрын
Nidai gaskiya naso ace sun yafewa mahaifiyarsu tun tana raye tunda an tabbatar batasan abinda ya faru ba har auren ta da sufyan gaskiya ta bani haushi amma daga lokacin da aka tabbatar da asiri yayi mata sai naji tsanar ta da nakeji na daina jinsa Allah ka bar mu da masoyan mu na gaskiya har karshen rayuwar mu ameen ya Allah
@AbbaWanka-s9n
@AbbaWanka-s9n 9 ай бұрын
Masha Allah Alhamdullilah ❤❤❤❤
@Rahmasalisbaure
@Rahmasalisbaure 7 ай бұрын
Alhamdulilah alah kulli halin Alhamdulilah alah nu,imatullah My zeeeee❤❤❤allah kara lfy
@sunnakawai9496
@sunnakawai9496 9 ай бұрын
Alhamdu lillaah, Alhamdu lillaah❤
@firdausjafar5257
@firdausjafar5257 5 ай бұрын
Shukran habibty
@shafaAnti
@shafaAnti 9 ай бұрын
Masha allah allah yakara basira da daukaka❤❤❤❤❤🎉🎉🎉😂😂😂
@ChamsiyaSalifou
@ChamsiyaSalifou 9 ай бұрын
Kam wlh banso y’a idaba 😢😢😢😢mouna godiya sosai wlh ❤😊
@samsiyasamsiya2919
@samsiyasamsiya2919 9 ай бұрын
Masha Allah godiya maitarin yawa
@abdoulayebabanhunaina6089
@abdoulayebabanhunaina6089 9 ай бұрын
Allahamdulillah allahamdulillah allahamdulillah ❤❤❤
@andijokaoje
@andijokaoje 9 ай бұрын
Masha Allah Allah şaka da Alheri 🎉🎉🎉
@BilkisuSaleh-kg9sb
@BilkisuSaleh-kg9sb 9 ай бұрын
Ayyah wnn littafin yayi saurin karewa fa😅. Alhamdulillah
@NayimaFathima
@NayimaFathima 9 ай бұрын
Alhamdulillah Amarya da ango😊
@hdhdhhdhdhf9602
@hdhdhhdhdhf9602 9 ай бұрын
Masha Allah alhamdulillah ✨
@7464mamanfatima
@7464mamanfatima 9 ай бұрын
Mash Allah
@RukaiyaAlikawu
@RukaiyaAlikawu 9 ай бұрын
Innalillahi WA inna ilaihi raji'un itadai nafeesa bataji dadin rayuwartaba
@rukayahabdullahi5841
@rukayahabdullahi5841 9 ай бұрын
Masha allah alhhamdulla
@SamiraMounkaïla-d4v
@SamiraMounkaïla-d4v 9 ай бұрын
Très belle histoire ❤
@hajaraaliyu3408
@hajaraaliyu3408 9 ай бұрын
Alhamdulillah. Sannu da sauka. Muna godiya
@AwaAboubacar-x8m
@AwaAboubacar-x8m 9 ай бұрын
Macha Allah Alhamdulillah❤💞
@aliyu_amir_haidar
@aliyu_amir_haidar 9 ай бұрын
Masha Allah nima bari inje in saukewa yan Tiktok suna chan suna jira 😂😂 Abokiyar hira Allah yakara basira ameen 🙏
@HafsaIbrahim-o9w
@HafsaIbrahim-o9w 9 ай бұрын
😂😂😂sbd kai na fara jin littafinan
@rabiatualhassan177
@rabiatualhassan177 9 ай бұрын
Masha Allahu Muna godiya sosai 🥰
@fadilatsuleiman3812
@fadilatsuleiman3812 9 ай бұрын
Ma Sha Allah ❤
@Susuggg5046
@Susuggg5046 9 ай бұрын
Ma Sha Allah 🎉🎉
@batulabala-ws4kd
@batulabala-ws4kd 5 ай бұрын
Allah de ya sakawa mama fannata😢
@MAHMIDAIDRISSA-xu2re
@MAHMIDAIDRISSA-xu2re 9 ай бұрын
mâcha allah muna godiya
@IssaRakiya
@IssaRakiya 9 ай бұрын
Salm
@Ruqayyasalisu-wf9nc
@Ruqayyasalisu-wf9nc 9 ай бұрын
Allah sarki nafisa Allah ya jikanki sufyan naso ka wulakanta fiye da haka
@FatimaAbbas-r1y
@FatimaAbbas-r1y Ай бұрын
Allah sarki
@ifhyfhjjhdjdj5765
@ifhyfhjjhdjdj5765 9 ай бұрын
Masha allhah mina godaya gaskiya ❤❤
@UmmahAbdullahi-d8m
@UmmahAbdullahi-d8m 9 ай бұрын
Masha'allah muna godiya ❤❤❤
@hakiloumahamanecherifato-kz2ec
@hakiloumahamanecherifato-kz2ec 9 ай бұрын
Allah sarki duniya😢😮🎉
@Fabulousbite82
@Fabulousbite82 9 ай бұрын
Inspiring story
@HabibaHabiba-g8o
@HabibaHabiba-g8o 9 ай бұрын
Masha Allah 🎉🎉🎉❤❤❤
@mamanmeme297
@mamanmeme297 9 ай бұрын
Masha Allah 👌💪
@maryamumar9050
@maryamumar9050 9 ай бұрын
😊masha Allah 😊
@AishaHussain-k7y
@AishaHussain-k7y 8 ай бұрын
Masha Allah gaskiya Zainab Baki kyauta gaskiya
@maldivestourdagayararewa3896
@maldivestourdagayararewa3896 9 ай бұрын
Gaskiya karshen littafinan baimin dadi ba
@TaïbaHassana
@TaïbaHassana 9 ай бұрын
Macha allah❤🎉❤🎉
@RuqeashaaebRuqea
@RuqeashaaebRuqea 9 ай бұрын
Alhamdulillah masha Allah 🎉🎉🎉🎉
@najmol5405
@najmol5405 9 ай бұрын
Masha Allah❤❤❤🥺
@baraatuminagodiya5804
@baraatuminagodiya5804 9 ай бұрын
Masha.allah ❤❤❤❤❤
@mahamadouhafsa4929
@mahamadouhafsa4929 8 ай бұрын
ما شا ءاللّٰه شكرا لك يا أختي❤
@faeezahnuhu8259
@faeezahnuhu8259 8 ай бұрын
Daman qarshen alewa qasa😍❤️❤️
@Amir.e-kq3fp
@Amir.e-kq3fp 9 ай бұрын
Masha Allah Allah yasa😂😂😂❤❤❤🎉🎉🎉
@mdmad187
@mdmad187 9 ай бұрын
allahamdulilla allahamdulilla
@HhHccc-oq6eh
@HhHccc-oq6eh 2 ай бұрын
Alhamdulillahi 🤲
TSAKANIN MU..... 01
22:04
Abokiyar Hira
Рет қаралды 16 М.
My MEAN sister annoys me! 😡 Use this gadget #hack
00:24
Ice Cream or Surprise Trip Around the World?
00:31
Hungry FAM
Рет қаралды 10 МЛН
YADDA KADDARA TA SO... 10....
20:51
Zamrush TV
Рет қаралды 10 М.
CHAKUFIA NINI, WAKATI KWANGU KOTE SAWA..!? [MPYA]
36:27
RIWAYA ZA JAGINA
Рет қаралды 995
BA TABBAS 1&2 FULL HD  ORIGINAL SABON SHIRI.
1:05:57
Kalarawi Enterprises
Рет қаралды 36 М.
ZANEN DUTSE, Part 1, Labarin kaddarar wani basarake da kuyangarshi.
18:50
WATA KISHIYA... 08, Alkhairi ce ko sharri?
21:42
Zamrush TV
Рет қаралды 14 М.
HAUWA KULU... 01... END
11:06
Gobe Da Labari
Рет қаралды 11 М.
KALUBALEN RAYUWA: 03. Shin son zuciyar mu ne ko kaddara ne?
22:39
Abokiyar Hira
Рет қаралды 17 М.
KALUBALEN RAYUWA: 15. Shin son zuciyar mu ne ko kaddara ne?
21:08
Abokiyar Hira
Рет қаралды 16 М.