Ban taba ganin Hausa film Mai dadi ba kamar wannan💯
@oumarbawanallah46353 жыл бұрын
Gaskiya wanan films yayi kyau muna jin dadinchi
@kalifamohammedsadiq57093 жыл бұрын
Maasha Allah, may Allah be with you
@fiddausiismailhadi76153 жыл бұрын
❤️👍muna godiya Allah yakara basira
@matantiktokdamazatv4793 жыл бұрын
Ya kk
@kokinoc18503 жыл бұрын
Macha Allah yayi kyau
@zainafmsulaimanzee72523 жыл бұрын
Ok episode akeyi kenan
@sunusihalilu45363 жыл бұрын
Gaskiya abi ya ba da citta
@mansirumar31663 жыл бұрын
Allah yabiya sarkin barayi
@usmanibrahim53423 жыл бұрын
Masha allah Watching from Saudia🇸🇦🇳🇬🤞
@lawanmusa7193 жыл бұрын
Tnx
@danmameajamaganadanmame27553 жыл бұрын
Gaskiya wannan filmne nagani nafada
@alamarawi69643 жыл бұрын
Allah yakara basira
@Realbashir3 жыл бұрын
Dan Allah ah dinga yi mamu update da worry daga Bashir from Qatar 🇶🇦🇳🇬🇳🇪❤️❤️❤️❤️
@frtuu57003 жыл бұрын
Masha allah
@mrsshareefumammun67253 жыл бұрын
Masha Allah muna gdy🙏
@idrismuhammad60763 жыл бұрын
Masha Allah director muna godiya
@realsani58933 жыл бұрын
Masha Allah daga nan portharcourt Nigeria inatare daku
@muhammadisa66773 жыл бұрын
Watching from Sudan Khartoum very good.
@fatmaa29753 жыл бұрын
Godiya meyawa❤️❤️❤️
@sunusimusa54783 жыл бұрын
Aslm nikam Ranar yaushe akesa Sarkin barayi
@hafsamuhammad55863 жыл бұрын
Juma'a
@sunusimusa54783 жыл бұрын
Nagode zuwa yanzu Guda 2 kawai akayiko
@aliyuidrisaaliyuidrisa53223 жыл бұрын
Masha Allah 🇳🇪🇱🇾
@jamcybabysuleiman99143 жыл бұрын
Masha Allahu
@fahadsabo98553 жыл бұрын
Aiki na kyau
@alimaman50793 жыл бұрын
Alah yakara basira
@maazouibrahima77863 жыл бұрын
Masha Allah qarabasira
@ummuhamda61303 жыл бұрын
Masha Allah
@zabeiroumaman89823 жыл бұрын
Ya Miki kyau
@ummuhamda61303 жыл бұрын
Ko
@buharisuleiman90633 жыл бұрын
Well done
@aminusulaiman37513 жыл бұрын
Gsky wannan film in yayi
@aminusulaiman37513 жыл бұрын
Mune da godiya
@fatimaumar30343 жыл бұрын
Allah sarki😥
@masoyaannabimuhammadmanzun52143 жыл бұрын
ماشاءالله تبارك الله
@mustaphaabdullahilago13433 жыл бұрын
Gsky wannan film din yamatukar burgeni
@yusifsileman55603 жыл бұрын
Muna gdy
@yushausaidu57853 жыл бұрын
Yakke
@hajiyarkamshi7323 жыл бұрын
Tun shekaran jiya kuka saka mana film din Sarkin barayi EP 2,amma wai yake nuna mana.
@aishababan95843 жыл бұрын
Allah yataimaka
@basiroualela99053 жыл бұрын
Allah ya kara basira
@manirumusakaya92553 жыл бұрын
Aslm masha allah .allh ya kyauta
@abubakarsadek46163 жыл бұрын
Shiri yayi kyau
@Cryptohausatvjm3 жыл бұрын
Wannan film yayi kyau, yaushe da yaushe ne kuke dorawa?
@personel62983 жыл бұрын
Kalli wanan video 📷 zai taimake ka sosai danna link din: kzbin.info/www/bejne/bHrVeKJ7lNt6d7M
@halimcyhausagirl53083 жыл бұрын
Yadda kusa trailer na Sarkin Barayi a Izzar So bakusa shi yadda ze ja hankalin mutane ba, akwai wajajen da yakamata kusa a cikin tallan ko kusa full trailer na Sarkin Barayi da Channel din da za a rinka samu, then kuce su sa muku a dazarar shirin ya kare amma sawa a karshen film ba kowa bane ze tsaya yaga har karshensa bacin kuma yasan kaset ya kare amma fa ni shawara na bayar daga masoyiyar Sadik Sani Sadik
@إبراهيممحمد-ذ3ج1ي3 жыл бұрын
Gaskiya hkn nima danaga tallasa nace shirman banxa ashe yana dakyau ku sa tallah ful dinsa
@halimcyhausagirl53083 жыл бұрын
@@إبراهيممحمد-ذ3ج1ي tell them the truth
@حامداسماعيل-و7ه3 жыл бұрын
ماشاء الله
@gambosouaibou3423 жыл бұрын
Waouw director
@fatimanuhumuhamn84443 жыл бұрын
Godiya 🙏🙏👏
@salyedaouda59213 жыл бұрын
Muna jira lokaci ya kai
@abdoulmantakoula75453 жыл бұрын
Masha Allah basira
@issamahamadou28243 жыл бұрын
Macha allah
@hafsah16983 жыл бұрын
masha.allah
@matantiktokdamazatv4793 жыл бұрын
Hafsat ya kk
@sffds41843 жыл бұрын
Good
@halimcyhausagirl53083 жыл бұрын
Wannan shiri da kuke kallo kamfanin Ammasco Lubricant ne suka dauki nauyin kawo muku😂