Kano Ba Jami'ar Dambe Ba ce! Ga Saƙo Zuwa Ga Ƙungiyoyin Dambe Daga ƙungiyar Supporters

  Рет қаралды 4,938

AA Funtua tv

AA Funtua tv

Күн бұрын

Пікірлер: 52
@mustaphaabubakar3779
@mustaphaabubakar3779 7 күн бұрын
Gaskiya ñe danliti shike da jamia a Kano babu tantama from the people of mobbar l g a
@MusajiboMusa
@MusajiboMusa 8 күн бұрын
Agaskiya baikamata kurubuta doka batare damasu gidan dambe ba domin wallahi masu gidan dambe sune dambe
@nuhumusa-pz2og
@nuhumusa-pz2og 7 күн бұрын
Idan babu supports kungiyar dambe ta isa tayi damben sufa kungiyar dambe neman kudi suke da dambe sukuma supports kashe kudinsu sukeyi
@AdamuMuhammad-v4f
@AdamuMuhammad-v4f 7 күн бұрын
Wlhi kuwa​@@nuhumusa-pz2og
@iPHONE-16guys
@iPHONE-16guys 7 күн бұрын
​@@nuhumusa-pz2oga kebe dambe suke babu wata gunqiya
@nuhumusa-pz2og
@nuhumusa-pz2og 7 күн бұрын
@@iPHONE-16guys toh idan za aduba lamarin ai sporters suna saman kungiyar dambe dasu ya'n damben karan kansu zasu biya sushiga kallo kuma subama yan dambe alkhairi
@iPHONE-16guys
@iPHONE-16guys 7 күн бұрын
@nuhumusa-pz2og yaushe ne suke bawa wani dan dambe alheri.wann mutumin ban taba gani ya bawa wani dan dambe kudi ba wlh Sai dai alhji yahaya bin yusif
@SunusimlawanSunusimlawan-xr9cc
@SunusimlawanSunusimlawan-xr9cc 8 күн бұрын
Gaskiya Dan liti duniya ne Kuma shine damben najeria a musali kamar Aminu kaura goje shima shugaba ne a harka dambe najeria Amman Kuma sai da haddin kan Dan liti kullum gyara harka dambe yake 😍😍 Muma comment section Muna da ra ayi ni bakude ne Amman tsarin dambe Ali kanin bello shine sarki damben najeria duniya tasan hk a rage hassada dgree kamar wanki kaya ce
@ShariffShariff-j3l
@ShariffShariff-j3l 8 күн бұрын
Dan Allah kurage hassada akan danliti tunda Allah ya riga ya dagashi
@bashirgandi0
@bashirgandi0 8 күн бұрын
Kuma daman can wllh sabida dan liti akeyi wannan dokokin Nan Sabida kowa yayi korafi Amma babu Wanda kuka yimasa raddi sai bashar Dan liti
@FarukuUmarfaruq-cq8zl
@FarukuUmarfaruq-cq8zl 7 күн бұрын
Malam masu gidan dambe sunfiki gaskiya yaka mata ache damasu gidan dambe kunsami shawa rarsu yaka mata agyara
@AminuUbaMuhammad-x5x
@AminuUbaMuhammad-x5x 7 күн бұрын
Aa funtua dan Allah ya kamata a yi doka ba tare da masu gidan dambe ba kuma ya kamata ko wanne gidan dambe suna da wakilan su kums malam ya kamata a gyara kuma Danliti Emeretus ne a harkar dambe kuma kano jamia ce ko anki ko anso
@abbaabdullahi3360
@abbaabdullahi3360 8 күн бұрын
Wllh dan liti karshene aharkar dambe mlm aminu kai ai dan bakincikin damben kano me batun yauba munsani
@iPHONE-16guys
@iPHONE-16guys 7 күн бұрын
Gaske
@SalisuMuhammadrano124
@SalisuMuhammadrano124 8 күн бұрын
Da Aminu Mai,unguwa da lauyan duk mahaukatane
@bashirgandi0
@bashirgandi0 8 күн бұрын
Duk wannan ya nuna son shugaban ci tsakanin ku kungiya masu kallo da kungiya masu gidajen dambe Amma wllh muddin baku hadu kun hada kai ba baza,aku samu nasara ba Amman kullun idan Kuna magana kamar daman can Kuna jin haushin juna tsakanin ku
@adamuzayyana5717
@adamuzayyana5717 8 күн бұрын
To wai ku suwayee da dole sai kunyi masu katsalanda, kace bakuda gidan danbe to ina ruwanku, kukyale masu gidajen danbe suyi kungiya da kansu, tunda baku kadai kuke bawa yan danbe kudi ba.
@ShariffShariff-j3l
@ShariffShariff-j3l 8 күн бұрын
Hakayake abokina
@muhammadadam4995
@muhammadadam4995 8 күн бұрын
Speaker na kungiya Ana samun mutum mai ilmi mai kaifin basira amma wanan Mutumin bai San meye aikin chief press ba
@DannainnaMuhammad
@DannainnaMuhammad 8 күн бұрын
kaima inka isa kaje kabude gidaan damben mana har yan damben dakuke karyar wayemasu dakai aiba haka zakununamasu wayardakaiba zuwa zakuyi kutube kuyi damben kuma anan zaku nunamasu yanda ake wayar dakan dan damben
@SaniDivayo
@SaniDivayo 8 күн бұрын
Dole kanwar naki kullum kuna masa hassada Amma yana ci gaba kuma Wlh ci gaban sa mamman bashir dan liti yakawo a harkar dambe baku kawo ba
@ShariffShariff-j3l
@ShariffShariff-j3l 8 күн бұрын
Hakayake abokina
@buharijanar-l1r
@buharijanar-l1r 8 күн бұрын
A gaskiya aa funtua alh aminu kawaii yafito yace duk masu gidan demben nijeria babu maitsala kamar chairman Dan liti kuma ya Wuce tinaninsu
@ShariffShariff-j3l
@ShariffShariff-j3l 8 күн бұрын
Gaskiya ne ya huce saninsu
@SadisuAbubakar-f6u
@SadisuAbubakar-f6u 8 күн бұрын
Toh aiku ba abindazaku iyayiwa dan liti
@AbdulhadiUmar-c8c
@AbdulhadiUmar-c8c 7 күн бұрын
Dan liti huyy 😭😭😭😭
@tijjani-zg2ed
@tijjani-zg2ed 8 күн бұрын
Saide ku mutu danliti yahuce saninku kuma yafiku gaskiya wllh
@bashirgandi0
@bashirgandi0 8 күн бұрын
Banji dadin wannan firar ba dumin duk abinda akayi don cin mutun ci wllh babu nasara
@SadisuAbubakar-f6u
@SadisuAbubakar-f6u 8 күн бұрын
Shifa yafikowa zakewa
@HaleefaUmar
@HaleefaUmar 7 күн бұрын
Kono jami ar dambe ko gobe
@nafiuabdulsamad-l6p
@nafiuabdulsamad-l6p 8 күн бұрын
wllh dan liti yafi karfinku
@ubasanisule-cx3tf
@ubasanisule-cx3tf 7 күн бұрын
Aikuwa da kunhada Kai dasu da yafi
@AbdullahiMusbahu-b9r
@AbdullahiMusbahu-b9r 8 күн бұрын
Wannn haukane kawai kuje kuxauna kuce wai kunsaka doka kusuwa Yan kallo ko kungiyar dambe? Kukadai kekallon dabe aduniya? Dahar xaku xauna kukadai kuyanke hukunci? Wannn hauka kenan.
@ShariffShariff-j3l
@ShariffShariff-j3l 8 күн бұрын
Hakayake wallahi
@iPHONE-16guys
@iPHONE-16guys 7 күн бұрын
​@@ShariffShariff-j3lwlh wannn hauka ne kawai sai ku yanke hukunci 😂
@jamilumuhammadhussaini
@jamilumuhammadhussaini 7 күн бұрын
Mal sarkin tarihi bakude, ba haka ake dokoki ba ba tare da masu ruwa da tsaki ba Kunyi dai shirmen ku kawai Kuma a guji hassada domin Allah ya hana kuma baya tare da shi
@UmargarbaYau
@UmargarbaYau 7 күн бұрын
To waimuda mukebawa yan dambe kudi mubamutane bane kukadaikuke bada kudi mtsww
@SadisuAbubakar-f6u
@SadisuAbubakar-f6u 8 күн бұрын
Shifa wnn hassada yakeyiwa dan liti kuma saidai takare kanka wlh
@ibrahimmuntari8587
@ibrahimmuntari8587 7 күн бұрын
Oga mutsaya mudubi Gaskia suma masu buga damben Ya'yane Kuma Yanada kyau Atsaya Akula dasu Don gobema wasu Ra'ayin shiga damben Yanada kyau Agyara Dambe don goben masu bugata tayi kyau
@auwalumusa4307
@auwalumusa4307 Күн бұрын
gaskiya duk masoyin dambe yakamata yaso danliti.saboda kokarinsa.aharkan wasan dambe wlh
@ibrahimmuntari8587
@ibrahimmuntari8587 7 күн бұрын
Wannan Dokar tasu tayi Saboda Supporter Sune dambe ko masu gidan dambe da supporter suke taqama Kuma yanada kyau susanya Ido don Rayuwar yanda me tagyaru YAZAMA suna sunachin moriyar Dambensu Tunda suma Qungiya kansu sukeso to duka da kungiya damasu buga dambe Basu Abinda yafi supporters Kuma dole supporters Sune dambe tunda Sai sunbada kudi Sannan kungiya zata iya zama inba supporters bbu dambe
@MahadiAdo-f6s
@MahadiAdo-f6s 8 күн бұрын
Aiki yanakau
@abubakaribrahim8166
@abubakaribrahim8166 8 күн бұрын
Kai ware dallah banza jahilin banza dan liti wlh yayi karfin ku gaba da baya banza dan wahala wawa
@ShariffShariff-j3l
@ShariffShariff-j3l 8 күн бұрын
Fadamusu dai
@MurtalaAbubakar-f6f
@MurtalaAbubakar-f6f 8 күн бұрын
Hhhhhhhhhhhhh
@williamsjaysin81
@williamsjaysin81 8 күн бұрын
You are the best among all
@AbbaUmar-v1s
@AbbaUmar-v1s 8 күн бұрын
Yabon Kai jahilci
Thank you mommy 😊💝 #shorts
0:24
5-Minute Crafts HOUSE
Рет қаралды 33 МЛН
Jaidarman TOP / Жоғары лига-2023 / Жекпе-жек 1-ТУР / 1-топ
1:30:54
How to have fun with a child 🤣 Food wrap frame! #shorts
0:21
BadaBOOM!
Рет қаралды 17 МЛН
Жездуха 42-серия
29:26
Million Show
Рет қаралды 2,6 МЛН
sateh nding kairama episode 181
37:00
Team Kitabu D Comedian
Рет қаралды 48 М.
WORK ETHICS FOR CHRISTIANS
34:04
VERY REV. NICHOLAS AFRIFA
Рет қаралды 163
TROY DEENEY ON FILTHYFELLAS | FILTHY @ FIVE
2:26:23
FILTHYFELLAS
Рет қаралды 1,9 МЛН
Thank you mommy 😊💝 #shorts
0:24
5-Minute Crafts HOUSE
Рет қаралды 33 МЛН