Muna godiya sosai amman jamilu yakasai kuna dacewa da aisha tsamiya mezai hana kaiciki da ita kuyi kyakyawar rayuwa😙
@al-mubarakinternationalfil82135 жыл бұрын
😀 To zamu basu shawara
@dausibabydausiyya6285 жыл бұрын
To
@dausibabydausiyya6285 жыл бұрын
Kabasu shawarar dan allah kuma kashi damusu nimasoyiyyar suce inamuku fatan alkhairi yaushe zaku sakamana ciga banshirin ngd😍
@queenwaseelalabaridaniyada84255 жыл бұрын
@@al-mubarakinternationalfil8213 😂😂😂😂😂😁😂
@hauwaharunasaudiarabia42215 жыл бұрын
Gaskiya muna godiya sosai Allah yasaka da Alkairi inayinku wlh
@sehibasani75865 жыл бұрын
Amin
@halimamuhad32965 жыл бұрын
@@sehibasani7586 Ameen ya Allah
@awuduosman115 жыл бұрын
Masha Allah muna godiya Allah ya kara ilimi da daukaka
@al-mubarakinternationalfil82135 жыл бұрын
Ameen nagode
@tasiusanimohammed54025 жыл бұрын
Masha'Allah!!!,.... Anyi kokari sosai wajen shirya wannan shirin,.domin ya kayatardani, wajen fahimtar miji mai adalci wa iyalinsa, dakuma iyaye masu karimci a rayuwarsu!!!,... More grace!!!,...
@al-mubarakinternationalfil82135 жыл бұрын
Muna godiya da wannan yabawa da kayi mana Allah yabar zumunci
@shushumahammad22945 жыл бұрын
Masha allah yayi kyau sosai allah yakara basira 😻👍🤗
@al-mubarakinternationalfil82135 жыл бұрын
Ameen mungode
@suwaibamuhamad18045 жыл бұрын
masha Allah gaskiya yayi kyau sosai Allah ya kara basira
@saleyramatou16925 жыл бұрын
À gaskia allah ya shiryayar da mu mata domin so tari da yawa muna mantawa da halarci domin ci kan wani gurin namu da bashida amfani wani karob
@nayoussaabdulrazak77715 жыл бұрын
Yayi muna godiya
@assiaousman58905 жыл бұрын
Machallah mu na godiya sosai
@al-mubarakinternationalfil82135 жыл бұрын
Muma mungode sosai
@hassandahiru11565 жыл бұрын
Gaskiya fina-finanka suna burgeni, saboda baka film din banza. Allah ya kara basira
@zarahbeauty97145 жыл бұрын
Masha Allah don Allah asuburbudo Muna DA shigaban shi
@ismaelaz3425 жыл бұрын
Duniyar mu
@zainabahmedshafii14325 жыл бұрын
Gaskiya hakan bayiba
@nafisayusufgarinmakkah69695 жыл бұрын
Masha allah yayai sosai wlh najidadai
@al-mubarakinternationalfil82135 жыл бұрын
Muna godiya
@hammanjaloabdulmumini92255 жыл бұрын
Very emotional movie
@fatumaahmed27615 жыл бұрын
Macha allah allah daukaku ya kara basira
@tarkonkaunafassarararewana54185 жыл бұрын
Oyoyo muna godiya
@zainabhassan81612 жыл бұрын
Jameel yakasai❤❤❤ I ❤100
@hauwaharunasaudiarabia42215 жыл бұрын
Dan Allah kuyi cigabanchi🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
@al-mubarakinternationalfil82135 жыл бұрын
Ai mungama
@hauwaharunasaudiarabia42215 жыл бұрын
OK badamuwa Amma gaskiya yayikau sosai
@murjanyayasani27695 жыл бұрын
Wallahi yaye soasi
@ismaelaz3425 жыл бұрын
gaskiya 3 batayiba
@baharizeitounatv37845 жыл бұрын
Aslm masha Allah munajindadin shirye shiryenku amma kuyi cigabanshi bahari daga Libya
@al-mubarakinternationalfil82135 жыл бұрын
Mungode
@mahamanerabioumabarouka23645 жыл бұрын
Macha Allah muna godia
@saleyramatou16925 жыл бұрын
Inna cigaban wannan film din
@mariamaomar12545 жыл бұрын
Masha Allah muna godiya
@rahinatibrahim93495 жыл бұрын
Jamilu yakasai😍❤
@al-mubarakinternationalfil82135 жыл бұрын
😊 Jamilu Yakasai yana godiya
@سعودالبلوشي-م4ن5 жыл бұрын
Allah ya biya
@yasminyasmin63575 жыл бұрын
سود البلوشي
@kadijahzango38275 жыл бұрын
Godiya muke allah yakara basira
@al-mubarakinternationalfil82135 жыл бұрын
Ameen mungode sosai
@متجرالمحمول-د4ث5 жыл бұрын
😍😍😍💘masha allah
@abdoulayeabdul83525 жыл бұрын
متجر المحمول زينب
@latifaabdulai22885 жыл бұрын
nice one
@rahamauejeee14422 жыл бұрын
ماشاءالله تبارك الله ♥
@nafisayusufgarinmakkah69695 жыл бұрын
🙏nagode nafisa yusuf daura
@ahlajibashahmed79145 жыл бұрын
Yalabari Aisha. Tasmiya
@ahlajibashahmed79145 жыл бұрын
Yalabar Aisha. Tasmiya
@ummimansour84615 жыл бұрын
Yayi kyau sosai
@abdulazeezfati42495 жыл бұрын
masha allah
@fatimahmusa6485 жыл бұрын
Masha Allah
@حواءنواف5 жыл бұрын
الفلم حلو وحزين😢😢
@badaralsenaidi97014 жыл бұрын
gadkiyane babban,mutum maigirma Jamil,yakasai allah taimaka
@al-mubarakinternationalfil82134 жыл бұрын
Muna godiya
@al-mubarakinternationalfil82134 жыл бұрын
Muna godiya Allah yabar zumunci
@safaraunura92855 жыл бұрын
JAMEEL YAKASAI 😍😍😍❤💯
@al-mubarakinternationalfil82135 жыл бұрын
Muna godiya
@molumolu335 жыл бұрын
masha allah
@habiba.ameeenmuhammad24015 жыл бұрын
Masha allah sena 4
@al-mubarakinternationalfil82135 жыл бұрын
Babu na 4
@mamanummi6835 жыл бұрын
👍👍👍👍👍👍👍👍
@yusufibrahim58325 жыл бұрын
👍👍👍👍
@زينبحسن-ف7خ2ذ5 жыл бұрын
thanks for u al- mubarak
@hamzaharuna35863 жыл бұрын
Labarina
@hassanayakubu20295 жыл бұрын
Wannan wani irin halin saida kifi ne haka?
@nouransimatamayeabdou95795 жыл бұрын
ماشاء الله ربي يحفظكم و يسعدكم
@abubakarahmad63415 жыл бұрын
Kullum jamilu fim naka bashi da karshe,anyi auren ko ba ayiba?
@al-mubarakinternationalfil82135 жыл бұрын
Ai yanzu a duniya an daina yiwa film karshe shine kwarewa a yanzu
@ادمادم-ف9ه8ش5 жыл бұрын
😘😘😁😁
@al-mubarakinternationalfil82135 жыл бұрын
Thank you
@حواءنواف5 жыл бұрын
😍😍
@blacktiger54695 жыл бұрын
ماشاء الله نايس
@ayshadauda54955 жыл бұрын
This mofeedah she's very selfish, wicked n she doesn't love her sister at all. Haba this is insane.
@astasabiu5574 жыл бұрын
Goob
@khadijagano21835 жыл бұрын
Kai masha allah
@hauwamahammad81785 жыл бұрын
Allah yarabamu da munafikan qawaye Kuma itama ae san shi takeyi da zatasamu dama
@al-mubarakinternationalfil82135 жыл бұрын
Gaskiya ne
@hauwamahammad81785 жыл бұрын
Al-Mubarak International Film Production LTD wlh Allah dai ya kyauta
@saleyramatou16925 жыл бұрын
Baikama ta ba ace hadjia ta fallasa sirrin da yake boye ba domin wata bukatar zuciyar ta