KARATUN DA YA HANA ASADUSSUNNAH BACCI, FASSARAR JAWAHIRUL MA'ANI DAGA SHEIK HARISU.

  Рет қаралды 2,386

ZAWIYYA TV

ZAWIYYA TV

Күн бұрын

Пікірлер: 7
@daira2888
@daira2888 Жыл бұрын
Shehu Ahmad tijjani kenan Allah yabamu Albarkacin sa Ameen
@aliyumsani24muhammad14
@aliyumsani24muhammad14 Жыл бұрын
Wallahi Shawara gareku tijjanawa. Kuyi kokarin kawar da wannan Aqidar komai Allah ne, acikin tafiyar ku. Munsani adacen Shehu Dahiru Usman Bauchi baida wata hujja dahuce cewa yan Izala suna kafirta su, kuma suna firta LA'ILAHHA'ILALLAH saigashi Allah ya kawomu lokacin dashi kanshi yake kafirta masu LA'ILAHHA'ILALLAHA din Domin ya kafirta yan Haqiqa da bakinshi dakanshi. Wallahi kuyi hattara. Kuzama masu fadan gaskia
@bashirabdullahi2086
@bashirabdullahi2086 Жыл бұрын
Ba dole ba yahanashi bacci ba, irin wannan yankan bayan da aka yiwa annabi (Saw). Ai duk mai imani bazai iya bacci ba wallahi.
@MohamadMohamad-kk8vv
@MohamadMohamad-kk8vv Жыл бұрын
❤❤❤
@abuabdallahabuabdallah3077
@abuabdallahabuabdallah3077 Жыл бұрын
Asa 1bayan 1 mugani
@namalamfaruk2837
@namalamfaruk2837 Жыл бұрын
Wannan mutun azzalumine wallahi..akwai azkar dake bayan kowace sallah. Kuma yana magana kamar yana cikin maye..sai maganganu na rashin kan gado.
@ibrahimmuhammad1569
@ibrahimmuhammad1569 Жыл бұрын
Amma ka lura shehi Yana fama da zazzabin mura ko? Zazzabin mura baya kawo tangarda a magana? Kai baka fahimci bayaninba?Ai yayi gwarigwari da yadda ko ku zaku iya fahimta.Jawahirul maani fa Yana qunshe da maganar masana Allah (A'arifai)masu zurfin fahimtar musulunci;shi yasa ake kiransa jawahirul ma'aani(gwalagwalai na maanonin sanin abinda Allah da manzonsa ke nufi).kaji bayani daga shehu;duk nuqda ya dauko sai ta koma ga ayoyin Qurani da hadithan Annabi Muhammad (saws) kamar yadda sheikhuna Tijjani (RA) ya aabbara.ka lura da wannan? Amma kaga gaurakin Kaduna Hasadusunna da yake ba fanninsa bane Kuma bashi da basira ya kasa gano inda shehi ya dosa da bayaninsa akan jawahirul ma'aani.ka fahimta?
How To Choose Mac N Cheese Date Night.. 🧀
00:58
Jojo Sim
Рет қаралды 49 МЛН
СОБАКА ВЕРНУЛА ТАБАЛАПКИ😱#shorts
00:25
INNA SERG
Рет қаралды 3,8 МЛН
Karatun da yasa Asadul Izala fitsari bayan Sheikh Junaid ya tona mar asiri a wajen Maulidi
35:36
Mu'assasatul Anwar Unity Initiative
Рет қаралды 13 М.
11 YOUNG SHEIKH
1:10:08
SUNNAH TV KANO
Рет қаралды 10 М.
BAYANI AKAN JAWAHIRUL MA'ANI
6:23
Khadimun baye mansur
Рет қаралды 2 М.
Bello Yabo Yayi Raddi Mai Zafi Zuwaga Abduljabbar Kabara
40:23
Hausazone Tv
Рет қаралды 209 М.
How To Choose Mac N Cheese Date Night.. 🧀
00:58
Jojo Sim
Рет қаралды 49 МЛН