Рет қаралды 5,404
Alhamdu Lillahi.
Shehu Isma'ila Umar Almaddah (RTA) ya gabatar da Zikirin Juma'a da kuma Karatun Diwani a Babbar Zawiyyar Shehin 'Yar Kanya Maraɗi, Jamhuriyar Nijer tare da 'yan'uwa Ahlul Faidhati Mai Diwani Group, a Yau Juma'a, 2/12/2022 (8/5/1444BH).
Wal Abdul Lillah