Idan baa kama Bello Turji cikin wata 1 ba...., Sakon Sheikh Murtala Asada ga Ribadu da Christopher

  Рет қаралды 25,924

Karatuttukan Malaman Musulunci

Karatuttukan Malaman Musulunci

Күн бұрын

Пікірлер: 69
@AishatYahaya-tb4dg
@AishatYahaya-tb4dg Күн бұрын
AstaghfurulLah, ya Ubangijin Sammai da qassai yakawo mana agaji. Hasbunallahu wani'imal wakeel. Allah ya karya Bello Turji da duk ire irensu. Innalillahi wainna ilaihir rajiun 😭😭
@MunirMuhammad-f5i
@MunirMuhammad-f5i Күн бұрын
Ameen ya hayyu ya qayyum Allah yatsare gaban ka Da bayan ka Malam
@abdullahimustapha8157
@abdullahimustapha8157 Күн бұрын
wallahi malam batamu sukeba saidai mukai kukanmu gun Allah Wanda yayimu yayisu
@zakariaabdullahi
@zakariaabdullahi Күн бұрын
Allahumma ameen mal mungode Allah ya saka da alkairi Allah ya kare mana kai a duk inda kake ya kara maka kwarin gwewa ameen 🙏
@ReallIbrahim
@ReallIbrahim Күн бұрын
Allah sarki Allah ubangiji kasakamana
@mammasanimammasani4409
@mammasanimammasani4409 Күн бұрын
Macha Allahu Chek mourtala sokoto Allah yasakama da Alkhairi Saboda kichin talakawan arewacin Nigéria
@AbuabdulrahmanDireevo
@AbuabdulrahmanDireevo Күн бұрын
ALLAH YASAKA DA ALKHAIRI YA TSARE GABANKA DA BAYANKA🤲🤲
@DjamilouAboubacar-yx5sk
@DjamilouAboubacar-yx5sk Күн бұрын
Macha allah allah ya saka ma malan da alheri dunia da lahira ❤❤❤
@ali_so7821
@ali_so7821 Күн бұрын
بارك الله فيك يا شيخ
@welcomeramadan3111
@welcomeramadan3111 Күн бұрын
Malam Suma shuwagabannin fa Yanta addane sede mucigabada aikamusu hasbunallahu wani imalwakil
@Aishamuhammad-z7h
@Aishamuhammad-z7h Күн бұрын
Lailaha illallah muhammad rasullillah Sallallahu alaihi wa sallam 😭😭😭 ya Allah kawulakan azzatumin shugaba da mukarabansa sabod darajar Annabi muhammad sallallahu alaihi wa sallam 😭😭😭
@zahraddeeniabubakar8416
@zahraddeeniabubakar8416 Күн бұрын
Allah ya kara malam lfy ai malam wanan azalumar gwamnati da azaluman gwamnonin irin su zamfara katsina sakwato da kuma wanan shashan shugaban sojoji so suke suyi kamfen da kamen turjji Allah ka tonamusu asiri
@AbdulazizShekare
@AbdulazizShekare Күн бұрын
Amin summa amin
@AbdoukarimAmadou-hq5dh
@AbdoukarimAmadou-hq5dh Күн бұрын
Allah ya kara Lafiya malam❤
@issakatahirou2126
@issakatahirou2126 Күн бұрын
Ga malamin allah ❤❤
@manirahmad477
@manirahmad477 Күн бұрын
Allahumma Amen ya hayyu ya kayyumu Allah yakaryasu Azzalummai
@DANbabaAfagar
@DANbabaAfagar 17 сағат бұрын
حسبنا الله ونعم الوكيل لا حول ولا قوه الا بالله العلي العظيم اللهم احفظنا واحفظ جميع المسلمين والمسلمات اللهم امين يا رب اللهم امين يا ربي
@AbdulrahmanHasaan
@AbdulrahmanHasaan 3 сағат бұрын
Wallahi Allah sai ya isarmuna ga manyanmu da sokoto State government 😭😭😭😭
@AliAlhaj-y2j
@AliAlhaj-y2j 23 сағат бұрын
Amin ya hayyu ya qayyumu muna godiya malam
@UmarTukur-c9l
@UmarTukur-c9l Күн бұрын
Allah Ya isarmuna GA azzalummai
@AnasShehudukku
@AnasShehudukku Күн бұрын
Allah yasaka da alheri malama murtala asada
@adamumusa7813
@adamumusa7813 Күн бұрын
Ya Allah SWT kar Ka bar Tinibu akan mulkin kasarnan bada jimawaba.Kuma ya Allah SWT Ka kawo muna karshin Bello Turji da sauran yantaadda amin summa amin .
@madiwagida8020
@madiwagida8020 Күн бұрын
Wlh hakane
@abubakarsuleimanmagami6516
@abubakarsuleimanmagami6516 Күн бұрын
Allah ta'ala ya shiga lamarinka malam, Allah ya maka kariya daga sharrin mahassada na fili dana boye, Alhakikanin gaskiya babu shugabanci a najeriya, fatn mu kawai Allah yakawo mana sauki
@WASILAIBRAHIM-sg1bn
@WASILAIBRAHIM-sg1bn 12 сағат бұрын
Ansarillah Allah ya tsaremanakai
@AbdulazizShekare
@AbdulazizShekare Күн бұрын
Malam muktala Allah ya Kara kareka amin
@DANbabaAfagar
@DANbabaAfagar 17 сағат бұрын
جزاك الله خيرا
@ShehuBuhari-y6d
@ShehuBuhari-y6d 14 сағат бұрын
❤❤❤wlh gaskiyane
@h-djataoum.siradji649
@h-djataoum.siradji649 Күн бұрын
Matsalar ba bello daji ba bello birni
@sugboy1
@sugboy1 Күн бұрын
Gaskiyane mlm
@MrKhalifah-r7n
@MrKhalifah-r7n 17 сағат бұрын
Subhannallahi 💔😭💔😭💔😭💔😭😭💔😭
@mubarakabdullahi3277
@mubarakabdullahi3277 22 сағат бұрын
Allah ya iya mana
@NasiruAhmad-s7p
@NasiruAhmad-s7p Күн бұрын
Gaskiya ne malan 😮
@harounaadambana
@harounaadambana Күн бұрын
Allah shi karama malam lafiya
@AishatYahaya-tb4dg
@AishatYahaya-tb4dg Күн бұрын
Mallam Allah yasaka maka da alkhairi yaqara kareka aduk inda muke
@ibrahimissoufou2077
@ibrahimissoufou2077 Күн бұрын
ALLAH ya sawaké 😭😭😭😭😭
@MjUh-e9s
@MjUh-e9s Күн бұрын
Aminn.malam
@muhammadibrahimabdulsamad5341
@muhammadibrahimabdulsamad5341 Күн бұрын
Allahu akbar
@makharajausman2196
@makharajausman2196 Күн бұрын
Allah yakara sauki wannan masifa da ta tunkaro muna
@wasilawasila1773
@wasilawasila1773 Күн бұрын
Allah yakaremana ku da kariyarsa MLM
@AbdussamadNaiye
@AbdussamadNaiye Күн бұрын
Gaskiyane irin kakai kadai garemu najeriya
@sadikouibrahim4202
@sadikouibrahim4202 22 сағат бұрын
Macha allah
@AdamYau-g7j
@AdamYau-g7j Күн бұрын
Allahu akbar😭
@jegason
@jegason Күн бұрын
AMEN AMN 🤲
@SalisuMuhammad-r6n
@SalisuMuhammad-r6n Күн бұрын
Gaskiyane
@Mohamed-d6t5h
@Mohamed-d6t5h Күн бұрын
Sufah jami'atsaron nijeria kurisu da tamakarsu shine ashirye suke suna jiran umarni domin su kawoma nijer hari to inbanda dakikanci Irina sojan nijeria to ahaka zasu kawoma nijer hari Kuma harsuke fadan cewa zasu samu nasara sanan na manta abu guda shiwai ina kungiyar sedeyawo ko ba tunubu bane shugaban kungiyar ecowas ba shi ko kungiyar ecowas dama ba damuwarta talakawanda ake milkaba a a kawai abinda ke ciki kasasha afirica turawa kawai suke so kai wanan rishi imani har ina lilahi wa ina ileihi raji'un 😭😭😭😭😭
@ibrahimboubacar8417
@ibrahimboubacar8417 Күн бұрын
Akwai matsala gaskiya
@jegason
@jegason Күн бұрын
ALLAHU AKBAR
@malamalirafiatou7428
@malamalirafiatou7428 Күн бұрын
Allah ya biyaka malam
@YacoubaKadaoure
@YacoubaKadaoure 12 сағат бұрын
Yan Nigereria kouji gaskiya
@RukayyaAbdullahi-j8e
@RukayyaAbdullahi-j8e Күн бұрын
alahisakada alaheri
@SavageLord-h2x
@SavageLord-h2x 13 сағат бұрын
Abun neba acewakomi😢😢😢😢
@Abassabdurhaman-qu3kd
@Abassabdurhaman-qu3kd Күн бұрын
Gaskiya ne cheikh moutal zuceyar in nijer ne
@ALioBouwye
@ALioBouwye Күн бұрын
❤❤💯💯💯👍👍👍
@NasiruAhmad-s7p
@NasiruAhmad-s7p Күн бұрын
Malan kunayin kokari Amma harda yangari tsoro yamusu yawa zakada bandit 5 sunkama mutun 20 Abun takaici😢
@moussarabe-xd9eu
@moussarabe-xd9eu Күн бұрын
Ku tashi tsahé. Walahi agenda ce tshakanin gomnatin Nigeria da tourawa.
@SaniAbubakar-h8w
@SaniAbubakar-h8w Күн бұрын
Wannan gumnati allsh yakwo mana qrshan zalinci
@AboubacarBoubéSahraoui
@AboubacarBoubéSahraoui 18 сағат бұрын
حسبنا الله ونعم الوكيل
@FeradwiiwWhwhwh
@FeradwiiwWhwhwh Күн бұрын
❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@mohammedomar3751
@mohammedomar3751 Күн бұрын
🤲🤲🤲
@sunnahtakatsaba1458
@sunnahtakatsaba1458 20 сағат бұрын
Wannan fa sune zasu kama nijar hari
@AbdoulHamidlabrane
@AbdoulHamidlabrane Күн бұрын
Kon ga malaman Allah.allah yasa agama lafiya
@IdiMati-m3o
@IdiMati-m3o Күн бұрын
❤❤❤❤💪💪💪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🤲🤝💪💪
@AdamYau-g7j
@AdamYau-g7j Күн бұрын
Gashidai maganganun gn cani sai maimaita akeyi amma miyasa na cani ne akafi jin zafinsu ? Miyasa kuma shi malam murtala basamai raddi ko su ƙaryata shi ? Munafici dai dodo ne...
人是不能做到吗?#火影忍者 #家人  #佐助
00:20
火影忍者一家
Рет қаралды 20 МЛН
rikicin rarara da gwamnatin Niger sakon sheikh Ibrahim aliyu kaduna
13:43
DUNIYAR MUSULUNCI
Рет қаралды 55 М.
Ziyarar Barrister Salomon Dalung wajan Dr. Ahmad Gumi, Saurari tattaunawarsu
13:38
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 9 М.
Benin🇧🇯 ta Roki Niger🇳🇪 Su Zauna Sulhu👂👈 07/01/2025
8:23
MANYAN MATA SEASON 3 EPISODE 12
1:00:16
ABNUR ENTERTAINMENT
Рет қаралды 409 М.
人是不能做到吗?#火影忍者 #家人  #佐助
00:20
火影忍者一家
Рет қаралды 20 МЛН