Anjarabcemu da ɗangidan gumi in mai shiryuwane Allah yashiryeshi, in ba mai shiryuwabane Allah yahutar damu sharrinshi.
@UkashaIbrahim-n7b10 ай бұрын
Muna tawassali da sunayan (ALLAH) tabbatattu, (ALLAH) yabiyaka, Allah ya sakama ya ja dogon kwana.❤❤❤
@Kadassaka10 ай бұрын
Masha Allah malan Allah y saka da alheri wallahi mungani shi a ba addinin gaskiyaceba
@nuramuhammad561210 ай бұрын
Alhamdulillah Masha Allah Allah kara lpy danisan kwana
@umaradam199610 ай бұрын
MASHA ALLAH
@musaabclassystyel841810 ай бұрын
Barak allahu fikum❤
@buhariadamu928910 ай бұрын
Gaskiya ne Dr. Allah ya shiryi Dr Gummi
@uthmanabdullahi306310 ай бұрын
Masha ALLAH Allah yasaka da alkairi malam
@ammarmuawiya27210 ай бұрын
Gaskiya ne wannan Allah ya Saka da Alkhairi Dr
@sammanimaibushirah10 ай бұрын
Allah Ya saka da alkhairi Malam.
@MoustaphaNafiou-s9e10 ай бұрын
Gaskia dr Ahmad ya saki layi
@salahuddeensibaalhassan73110 ай бұрын
Gaskiya ce kullum take qara bayyanuwa amma ga masu ilmi da hankali shi'anci yanzu muka fara kuma sai ya mamaye duniya gaba daya
@fatimamustafa377710 ай бұрын
Allah Ya bamu kyakykyawan qarshe.
@MuhammadAbdallahjamil10 ай бұрын
Allah yayi sakaiya da aljannah
@uthmanabdullahi306310 ай бұрын
Allah yakara shiryar damu bakiɗaya
@NoCommand10 ай бұрын
Allah ka rabamu da hassada. Ciwon hassada nacin wannan bawan Allah din. Ya manta malaman shi’a da Saddam ya kashe a Iraq koh, ya manta malaman shi’a da saudia suke kashewa koh har yanzu in kai shi’a ne a saudia wuquba kakeci baka da wani enci amma da yake munafuki ne Iran kawai yasani. Maganar duk ta qare akan Iran sunwa malaman sunna kaza da kaza.
@MoustaphaNafiou-s9e10 ай бұрын
Lalle Malan kayi bayani dalla dalla Allah ta'ala ya albarkaci rayuwar malan
@ibrahimmuhammad230710 ай бұрын
Izzar Sunnah ❤❤❤
@harunaabubacar953910 ай бұрын
Wannan ba magana ko ba'aji
@d.bcooper227110 ай бұрын
Amma kuna haɗin kai da Yahudawa da America 🇺🇸??
@buhariadamu928910 ай бұрын
Yanada kyau tunda ba akan addini bane, akan duniya ne kawai
@aminumbello403110 ай бұрын
16:29 yasin ba haka bane, sun dai baiwa sojojin Amurka mafaka
@zainababdulkadir2948410 ай бұрын
Ba sauti
@ibrahimmuhammad230710 ай бұрын
Tabbas dangidan Malam gumi yadakko wata bakar agida kari akan bakar
@musaibrahim742610 ай бұрын
Ba ma fa ta abinda kake nufi,toh ahlulkitabi fah
@bashirshehu316710 ай бұрын
Dr a certificate amma ba Fikira
@salischannel659310 ай бұрын
Ni inada tambaya malam, aslan shi wannan Dr. Musulmi ne? Ma'ana wanda ya fito yayi isgili wa ingantattun hadissan daya tabbata cikin littafin buhari da Muslim ya danganta su da bola ko shara هذا يبقا علي الإسلام ؟
@MuhammadMuhammad-dc7xe10 ай бұрын
Malamai sun kalli lamarin a hagungunce. Dr bai je Iran don hada kan Shia da sunnah ba. Maganar taimaka wa Falatinawa ne. Allah ganar da Malaman mu
@Hagee110 ай бұрын
Wata Sunnah kenan kai ware chan bawata sunnah dakukeyi walh karya ceh kuma walh iran sunfi Saudia Takowata hanya akan Musulunci,su waye matsalar Musulunci walh izala ceh wahabiya salafiya ta addanci cin mutunci janabin Annabi duk wani sharri yana cikin izala/wahabiya/salafiya makaryatan banza wai sunnah 😂😂😂😂
@d.bcooper227110 ай бұрын
Lol
@buhariadamu928910 ай бұрын
Kaji wani Dan mutu'a
@Hagee110 ай бұрын
@@buhariadamu9289 Aikin kenan ai harbi gadan Jaki gado ne dole kayi
@balamuhammed430510 ай бұрын
Anjarabcemu da ɗangidan gumi in mai shiryuwane Allah yashiryeshi, in ba mai shiryuwabane Allah yahutar damu sharrinshi.