Kai subhanallah! Malam kace musulmi Dan uwan musulmi ne amma bakae ce karya zalunci dan uwansa ba,kuma kasan hka annabi (S.A.W) yace... addu'a kuma ga shuwagabannin najeriya babu ita sai dai muce Allah ya karya su ya rusasu alfarmar Mai tsira da aminci..kuma duk wani azzalumi ko malami ko dan kasuwa ko dan siyasa ko saraki ko talaka Allah ya rusa shi ya hadashi da bala'i...
@dakaouissou393216 күн бұрын
malan kaji tsoron ALLAH, kaima tunubu kake karewa ba musulunci ba. wallah ka ban kunya
@IdrisMsuleman-zu3bg16 күн бұрын
Allah y bayyana gaskiya
@amadududuausmane649417 күн бұрын
Allah ya baiyana gaskiya kuma ya hada kain musulmai !!!
@IsmaelCisse-t4v17 күн бұрын
Asadu izala y'a zama dan siyasa, Allah ya jikan Aminu kano. Cewa yayi duk randa malammai suka zama abokan tafiya tofa talakka y'a shiga uku,
@ibrahimhassanali898717 күн бұрын
Dan siyasa kaway
@MaigandyOusmane16 күн бұрын
Malan kasaurari fira da akayi da shugaban Nijar janar Tiani, cewa yayi a Na shirye shiryen kafa sansanin yan ta'adda ba an kafa ba, don haka karyar kai ka yi ta. Malan labari nazari shi ba ji ka wuce ba.
@NuraMuhammadAhmad17 күн бұрын
Allah ya hada kan musulmai na duk duniya.
@jamilaseydou862317 күн бұрын
Kaji soran Allah
@bachiradamouo.910616 күн бұрын
Allah ya jikan cheikh albani da djaffar
@UsmanMaazu-gw3nt17 күн бұрын
Arage karya dan Allah
@SanioumarOumar17 күн бұрын
Gaskiya malam baka tsoron allah son rai yama yawa
@رضوانربيع-خ5ض17 күн бұрын
Kusa malamai suyiwa tiani wa azi yaji tsoran Allah kuma kuji tsoran Allah
@Aminuteke13 күн бұрын
Masha Allahu, mal. Allah yasamaka da alheri
@NasserHassan-p6d17 күн бұрын
Kaji tasro Allahu
@wuntangcelebrate17 күн бұрын
Da na ubanka zaiji😮
@YayaYahus16 күн бұрын
Allah ya isa
@AhmedMuhammad-z1z17 күн бұрын
mai karya dan wutane
@haliluada904518 күн бұрын
Wlh malan karya kakia akwayi magna shagabanmu yagayi gaskiya
@abdoubahari-is5ey15 күн бұрын
Allah shirya mu
@AyoubMatachinzaki-l9g16 күн бұрын
Kosungano bazasu fadiba sabida suna tsoron akamasu amma adinga jin tsoron allah amine fadin gaskiya
@SalissouLaouali-j2e9 күн бұрын
Malan Allah ya saka maka da alheri ka fadi gaskiya. Anma nidai inaba shugabanin najeria shawara da suyi kara shugaban nijar kara kotin duniya indai ha Sun tambatar da karyane ake masu .
@sulele766616 күн бұрын
Tsinua nsu ya bi Iska, babu maana. Mallan jazaakum llahu khairan.
Wallah izzala iskanci ne kawai, kuji tsonron allah Malamai yahudawa
@harunasabo938617 күн бұрын
Allah Ya Saka Da Alkhairi Malam, Allah Ya Kara Tsare Mana Ku
@UsmanBala-ed4cz16 күн бұрын
Malam wa.azi mukebukata allah yace annabi yace ba iyamaganaba innabibiyan magananka kullun kaika iya magana kodamba tasan maikyautatamata balle dan adam najeri babukatar aiki aneme adakan kasa
@h.h.a.425016 күн бұрын
Don Allah in baka saurara videyo shugaban kasar mu ba to dan allah kakoma kasaurara daga farko har karshe sannan ka yanke hukumci
@IssahakalabenAdamou17 күн бұрын
Sakare babu tunani minene ruwa
@SalifoumarayéMahadi17 күн бұрын
Irkoycé waran bon berandi ,haykulu wawii han ,alfaga wano awana berah ,mati réseaux sociaux bon noh a Salan ,assi toussu meh a gono ,hawo gaka. Wahin suri irkoycé
@ibrahimgazamaalou460917 күн бұрын
Masha Allah
@YakubIdriss-n4m18 күн бұрын
Walahi karya kake yi walahi kai dai az azalumi ne duk mun gano inda kadosa zaka hadu gaban Allah walahi
@yacoubaibrahima146217 күн бұрын
Nagode
@MubarahMubarah-g9z17 күн бұрын
Malam baka tsoran Allah kasani yan jarida akwai na yan siyasa wan da basa fadin Gaskiya koda sunga turawan ida aka basu kudi sai suce bb
@rabiousani67817 күн бұрын
Idai tunubu ne ku kuka fara zagin sa da tsine mishi kuma wallahi karya kake Nigeria ta fimu tsadar rayuwa sabida muma mun san Nigeria sosai tun tana Nigeria ba yanzu da mafi yawancin ku ku yan arewa kuke kwana da yunwa
@زمزمامياسمين18 күн бұрын
Al hamdu llahe rabba alamin
@MM-hb9vx18 күн бұрын
Malan aji tsauran Allah
@IdrissouSani17 күн бұрын
😂😂😂😂😂😂😂😂
@footballcomplet14 күн бұрын
Malam yafara kamekame
@ShuaibuYakubu-v7c12 күн бұрын
Malaman qarya asadulizala
@MoustaphaMohamed-l8d18 күн бұрын
Malan karyane
@AbubakarIssaka-y4b17 күн бұрын
Kuma kukuka fara tsinewa tunubu Nigeria
@SaadouKossori17 күн бұрын
Kai malami un siyane su tunubu sun barka kuddi
@AhmedMuhammad-z1z17 күн бұрын
malan kaji dora allah
@Alkahunitan17 күн бұрын
Wlh mln soho vidéo
@bigbacho229516 күн бұрын
ALLAH ya bamu Aron lokaci!!! muna taré da tiani
@AminuddeenKhamisu17 күн бұрын
Allah yakarabasira
@masudibibrahim16 күн бұрын
An dade Ana yi malam anma rigashi amma baka fadi nasuba
@nasirumainasuleiman314617 күн бұрын
Allah sakawa Malam da alkhairi
@شمسدينممنعلي-ه2ض16 күн бұрын
Wlh karya kake katan makaryaci ni wlh inama kallon mitiman kirki ache bahakane
@AbubakarIssaka-y4b17 күн бұрын
Malm ka jitso rai Allah makaryatu banza
@muhammadnafiu43318 күн бұрын
Kowani tsintsu kukan gidansu yake. Allah ya ƙarawa malam lafiya da iklasi masu zagin malamai saboda sun saɓawa san zuciyarsu kuma Allah ya shiryemu mu da su. Amin
@bawanallahbebeto113917 күн бұрын
Ikon Allah😢
@SalisuMuhammad-r6n17 күн бұрын
Qarya kakeyi kaime kasani harkace tamufurci wannan ta'addancin inkuma munafurcin kakeso togaka ga'Allah nan
@SouleyMoussa-x1l17 күн бұрын
Nasiha ka fara ta a kanku wasu daga tchikin malamai Nigeria kana gaba.kudi da neman suna ya sa kun Saki hanyar Allah.yaki fa kuka tsé.to muje zuwa.tunubu mun umartchi Yaran mu su wulakanta shi.karen banza.mu kusqni ba yaran ku bane.allah ya isa kuma yanzu yaran mu suka fara.sakarey.zagi ubanwa yafi.ku.kuna kiran suna suna ache ku yan yaudara né.tarihi na jiranku.ka jira fasiki banza.insha Allah tarihi zai maimaita kan shi Matukar baku dawo kan gaskia mu ma muna kan bakamu.democratid banza.bazoum kin insha Allah za mu rike shi har mutuwa Ku zo ku kawtse shi Ba a démocratie.
@mustaphaibrahim507817 күн бұрын
Wato Wani abun mamaki shine, nijar Suna da kasa Kuma in danktsina Ko dankano yashiga nijar sunansa Dan Nigeria, Dan Nigeria a Saudia komai musuluncinsa Bako haka Dan yamen a Saudia Ko Jordan. Amma Dan arewacin Nigeria Shi yafifita wata kasa a Kan kasarsa da sunan musulunci.
Anbar kare muslinci ankoma kare kasa Allah sa mudace
@nuramahmad598617 күн бұрын
Ai malam wadannan shugabanni namu ba zamu yi masu adduar alkhairi ba dan tsinannu ne maqaryata maha'inta
@arwaousseyni18 күн бұрын
Malam afadi kaskiya
@moctarnourou208917 күн бұрын
An fadi ba nauyi
@AssoumaneAngo18 күн бұрын
Shin wai Kai Malan miye hadinka da kasata nijer dan Allah kabani amsa
@رضوانربيع-خ5ض17 күн бұрын
Ku meye hadinku da Nigeria dan Allah zan tambaye ka waye yafara Magana akan wannan abun shugaban kune fa kudinga yiwa Mutane adalci mu muna Ganin girman shugaban ku Saboda Musulmi ne
@MuhammadBello-x4s15 күн бұрын
To malam kayi adalchi amagananka, Tinubu babu tausayi achikin al'amarinsa kuma bazai saurari ra'ayin yan qasaba.
Ai ga Yan kasuwar kunan suna zuwa Nigeria siyayyar kaya su suke faɗa
@BaalajiBaalji18 күн бұрын
allah kine muka albarka
@SahelInvest-c7i18 күн бұрын
Tambayar Chugaban kassa ,chugaban kassa ke bachi Amsa. Chine mutuntawa a ka’ida. Allah ya Kara bassira Malan
@IssaSaadou-j6d8 күн бұрын
Aslm maman ina ma fatan alkheiri,Amman zagui rarara y'a fara,sojojin faranssa Macron ma y'a fada da kan sa kenan yazou saï a bincinka a gani.
@illiassoumoussadjibrine808917 күн бұрын
Wallahi malam kanada son zuciya saboda ninasan a Nigeria aka fara kwaikwayon Tinubu kuma haryo har gobe anayi ko yaw naga wani sabon comedy akan Tinubu kuma a Nigeria To minyassa bakaji zafin wannan ba sai zafin abinda akeyimasa a Niger 🇳🇪 kuma maganar tsinuwa tsunuwar en Nigeria tafi zama illa akan ta en Nijar ga Tinubu
@illiassoumoussadjibrine808917 күн бұрын
Wallahi Wallahi dan Nigeria ko kuma dan arewa bayada shugabannida zaiyi alfarai dasu kuma akarshe muna rokon allah duk wani dan Nigeria dake daurema qarya gindi wajen cewa akwui tsaro Nigeria allah ya isarwa talakawan Nigeria akansa
@GougleGougle-x2k10 күн бұрын
Makarya ci banza
@LuckyMilkshake-uo4go18 күн бұрын
Assalamu alaikum Malam dan Allah a taimaka min nima na samu scholarship na SENATOR BARAU MALIYA
@bawanallahbebeto113917 күн бұрын
Malan Jaffar chi ne malan mi da ya cine la sa Allah ya jikan sa darahama
@salissouaboubacar752617 күн бұрын
Kaji Wawa Kai wane irin tsinuwa ne ba ka yi wa Chiani da magoya bayan Chiani ba yanzu saï kazo kana wani sabbatu
@yahayazarmayzo17 күн бұрын
Malam ba gaskiya kace nema, kudi kace nema, tuda kusan da cewa gaskiya ne tiani ya fada. Magana ce na sécurité bawaï ra'ayi ba, saboda Haka Ku bari Wanda aka zarji da Wana ya fito yayi Magana tuda baï mutu ba malam
@AbdoulwahideIdrisguisso17 күн бұрын
Amma shi tinubu baysan da wann ayan ba
@baruwankuinaruwanku318717 күн бұрын
Barau Maliya saboda yayi bakin jini wajan dokar haraji shi yasa kazo ka ke kokarin wanke shi. Shi yasa ake zargin kudi ake baku.
@Ibrahimelhajiabcr7 күн бұрын
amma wannan shida tunubu uawarsu gudaceko dannaga suna kama dashi akoma makaranta allo ayi karato dannaga kanada saura
@mustafasadu307118 күн бұрын
Kana karya mallam
@NazimPoof-w1z17 күн бұрын
Wawa jaki
@BizoSaidou-l7i18 күн бұрын
Wawa
@BoubacarbagoubeSani14 күн бұрын
Kaji chégué
@abdulkarimdanlibiya840517 күн бұрын
gaskiya ne asudu sunha allah ya karamaka lafiya
@MustaphaUmar-f3h17 күн бұрын
Idan kaga zagi a comment section yan Nijar ne, sbd su zagi da mugun fata da son kai shi suka iya.
@AhmedMuhammad-z1z17 күн бұрын
suwaye yan jarida
@HamissouIllia17 күн бұрын
izala neman suna
@رضوانربيع-خ5ض17 күн бұрын
To
@touresagoredjibril904915 күн бұрын
a Hankali kowa zai gane hakikan suwaye ku. yan koren ya siyasa ne ba addini sukewa hidima ba. sakaray
@mariamahassantchaka94518 күн бұрын
Allan ya tsinema tunubu Amine Suma Amine
@abdoulkarimmouhamanmoussao216318 күн бұрын
Duk me fatan sharri ga musulmi kan sa yakeyi wa
@mariamahassantchaka94518 күн бұрын
@@abdoulkarimmouhamanmoussao2163ku kuke neman mu da chari In bakinciki kawai Allh Ya bamu chugaban ni Masu kichin mu ba kamar naku da suka Halakar daku ba, chine kuke mana Hassada.
@mariamahassantchaka94518 күн бұрын
@@abdoulkarimmouhamanmoussao2163Arewa Nagodia 😀
@abdoulkarimmouhamanmoussao216318 күн бұрын
@@mariamahassantchaka945 Amine Allah ya baku da mu baki daya
@رضوانربيع-خ5ض17 күн бұрын
@@mariamahassantchaka945ai tsinuwar tsi nanne bata aiki kudakko jahili amatsayin shugaban ku wawayen banza marassa wayo
@saidouabdoulaye622018 күн бұрын
Wly malam karya kakeyi masala tana garekou
@AminuDanjumaumar18 күн бұрын
Baban Kane yake Maka karya in Banda wahala menene a nijar din duk sai munci uwar yan nijar din Nan wllh duk sai munkorasu inda suka fito shegu shiyasa duk gasuchan a Libya ankamasu
@رضوانربيع-خ5ض17 күн бұрын
@@AminuDanjumaumargaskiya ne duk inda kaje seka gansu sunkasa zama Acikin ƙasar su seyawon cirani ga jahilci fal ciki
@HamissouIllia17 күн бұрын
Dan wahala
@رضوانربيع-خ5ض17 күн бұрын
Irinka
@SalifouNomaoHarouna-o2t17 күн бұрын
Yan iska kuzo Niger maula da sunan malanta yan ci da addini
@Abbhan_14 күн бұрын
Gsky de malaman najeriya anji kunya! Ayau kuma tinubu musulmine ayi masa addu'a Amma kuma shehunan malaman Dariku kuma kafuraine. Gsky wani lokacima dabbobi sunfi wadannan malaman
@IsmaelCisse-t4v17 күн бұрын
Malam kada ka shiga siyasa, ka dawwama izala babu ruwan mu Amma idan ka shiga siyasa kayi karya ba zamu raga maka. Wai Don Allah ka zama maroki ne?