Mu dai en Nigeria Saidai muce Allah ya issammana da wannan zargin da chani yi wallahi
@qaseemahmad13924 күн бұрын
Kaji maganar ilimi daga mutum mai ilimi
@abubakara.marafa84553 күн бұрын
Dama ku Matsalar ku Kenan, Dama DUK Wanda zai sanya ku Cikin Asusun Gwamnati baya laifi a Gaban ku, JAKIN BANZA SHUGABAN QASA YAYI MAGANA SAI KAI KA HAU WATA KUJERAR SAYAR DA MAGANIN QARFIN MAZA KANA BADA AMSA
@abdullahadamu96203 күн бұрын
Mufa tsakanin muda ku Allah ya isah
@h.h.a.42504 күн бұрын
Shi jami'in tsarone ya sani kuma ya gani ba wanda ake kahoma takardune daya kenan don ya fadi kukoma kuna karyatawa saboda siyasa inda lokaci don Allah kukoma kusaurari bideyon so saurare nafahimta
@SaniAmadou-r1l4 күн бұрын
Na zata wannan bulaman mutun ne mai adalci ashe baban dan siyasane
@drcapino4 күн бұрын
To adalci a nan shine shi shugaban ku ya nuna hujjar sa mana tunda najeriya tace abun da ya fada ba gaskiya bane. Ko kuwa Tciani annabi ne da ake ma wahayi da dole mu yarda da maganarsa ko ba hujja?
@mustersoul71364 күн бұрын
Ai korekuwa baka jiba yanasukar gomnatin Niger yanacewa susaki Bazum daganan nagane cewa dan siyasa ne nan goyan bayan democracy da turawan yamma, dan haka baze taba goyon bayan Shugaba Tiani koda yasan gaskiya ya fada.
@aboubakariddein4 күн бұрын
Kai ma kagano haka ko gaskiya bulama arinka adaltchi banda sonray
@issayacouba8712Күн бұрын
Wannan da kuke ce ma zargi ai malaman ku na Nigeria su suka fara fada kafin Shugaba Tiani ya tabbatar ! Larabawa na cewa kunuka masu zuwa su za su bayyana gaskiya har in ka jahilci wata matsala !
@h.h.a.42504 күн бұрын
Don Allah don Allah ina kira ga wasu malamai na nageriya ku dinga tsayawa kuna bincike yayin da zaku magana bisa kan maganarda shugaban kasar na nijar yayyi
@Kaigam3 күн бұрын
Dan arewa akoy lalatattu ne. Saboda kudi komai suna iya yi.
@larabeibrahim99752 күн бұрын
Maqaryaci kaway
@saiduishaqabbagana69974 күн бұрын
Bulama kafadi Maganar gaskiya. Kawai chani na yakasa kawo cigaba ne yasa yake neman ɗorawa Nijeriya laifi.
@Yui-Tre4 күн бұрын
Kai dakeda tinubu zaka hira cigaba,? Ka najin yan niger na kuka kamar kuneh? Kajin tsoron Allah ka fadi gaskiya
@IbrahimM-h5v4 күн бұрын
Dama aiku démocratique diyace agabanku ba al umma ba
@bilyakutawa92474 күн бұрын
A ƴan mintuna ƙalilan Tchiani ya ci Arewawa da yaƙi. Wannan babban abin takaici ne! Yakamata ku gane cewa ƙyamar mummunan mulkin Tinibu daban, kishin Najetiya kuma daban. Duniyar yau tsarin "nation states" ta ke, ba addini ko ƙabila ko saraki ta kewa biyayya ba. Yakamata Arewawa mu gane wannan ka da sakarcinmu ya kaimu ya baro mu a siyasar ƙasa da ƙasa. Abin kunya ne a ce bayan sarakai da makumman Gabas ta Tsakiya sun ci mu da yaƙi a ƙwaƙwale da makarantu da masallatanmu, a ce kuma wani bugaggen sojin Nijar ne zai cinye mu da yaƙi a mintuna ƙalilan. Imaninku ga Uwa Najeriya ba zai cika ba har sai ka so ta fiye da yanda ka ke som Saudi Arabia, da Iran, da Isra'ila ko Amurika ko Ingila Nijar, ko Sinigal ko Bagadaza, koma wacce ƙasa ce. Idan yaƙi ya ɓarke tsakanin Najeriya da Nijar (Allah Ya kiyaye), to zan goyi bayan ƙasa Najeriya ne iyakar iyawata. Tsarin irin ruɗanin da azzaluman shugabanni su ka jefa ƙasar nan ya sa talakawanta sun fi ƙaunar ɗan kama karya, Tchiani, fiye da shugabanninsu. Wannan yakamata ya zama darasi ga shugabanninmu da kuma hukumomin tsaronmu. Domin farfaganda ta na iya fin makamai illa a sha'anin yaƙi, musamman a wannan zamani. Jinjina ga Uwa Najeriya!
@issacHamid4 күн бұрын
Ilmi bai ma anfani tunda zaka iya kariyata gaskiya sabada son zukiya tir da wannan hali kaji kunya
@babangayougayou10944 күн бұрын
Ranar wanka ba'a ɓoyon cibiya hannun ku mai sanda domin tunanin ɗan siyasa daban da tunanin kowa ku zura ido ya ishi mai hankali 👀
@DjamilouSale-x2c4 күн бұрын
Wannan suna yan Nigeria da malamansu
@AnafiDialloAboubakar4 күн бұрын
daman dole ka ce haka, arewa babu wani fanni a Nigeria da cin hanci bai lalata ba,
@abubakarnmusa70683 күн бұрын
Duka maganganunku karyane Ina result amatsayin tinubu na shugaban kasa idan yaga dama a zama daya zai iya gamawa da matsalar tsaro
@moussarabe-xd9eu4 күн бұрын
Akwaii vidéos satellite. Sai ku cha mamaki . Karnakan tourawa da Malaman siyassa macutan Nigeria.
@issaoumarou1054 күн бұрын
Barawo bai taba tchewa shi barawo neba.
@abubakarnmusa70683 күн бұрын
Ba zargi bane TINUBU munafuki ne Kuma munsani
@NafiuahmadNakowa-wm5pr4 күн бұрын
Gaskiya nihu ribado bayason zaman lafiyar arewa ? Meyasa ya daure gindan yin sarakinu biyu a Kano dan asamu tashin hankali
@AbubakarIssaka-sy4hs4 күн бұрын
Bulamabukaraci maganaka karakakeyi musamucigaba
@SamailaBulaye4 күн бұрын
Karku manta a gwamnati baya bada yan Arewa akayi wa'yanda ta kudin makamaiba
@Mohamed-cd6kf4 күн бұрын
Bulama makaryachin banza ne dan siyasa
@AbdoulHamidOusman-e8u4 күн бұрын
Bulama, son zuciar ka ya bayyana karara
@nasirmuhammadkwaifa10764 күн бұрын
Wannan Bulama din ashe va ya da Alkibla haka ?
@drcapino4 күн бұрын
Saboda bai bi raayin ka ba? Shi shugaban nijar ya nuna hujjar sa mana.
@musterphaabdullahi4 күн бұрын
Bulama bafa a Nigeria yace akabasu wann abunfa
@ArabiyaMahaman4 күн бұрын
qarya kake barista bilama wlly wlly wlly
@muhammadabdulkareem45953 күн бұрын
Karya tachiani yakeyi tunda baida hujja
@SouleyMoussa-x1l4 күн бұрын
Talakawa Nigeria sai kun tashi tsé ku tchetchi kanku.bakarti dan siasa né ba masanin tsaro bane.tunubu ya san wanan kudin basu kusua matukar bai basu rabon su ba
@SoufiyanouAuwal4 күн бұрын
Nijar fa bamuda ko takin kafa gude ahannu in ta'adda
@abufulan17324 күн бұрын
daga ina lakurawa suke?
@SoufiyanouAuwal4 күн бұрын
Naji daga nijer suke amma miyasa suka koma Najeriya?
@NaziruMurtala-si2lk4 күн бұрын
Mutane kar ku wahalar da kan ku akan bulama dan takardane, Kuma fa Yana can turai yake wannan maganar! Ka zo ka je ka ganewa idanunka!
@BruceEnohRighteous4 күн бұрын
Wannan soji tun farko bai kamata ku dawki maganarsa da ma hin manciba domin da ka saurareshi zaka gane baisan ma a binda yake fada ba
@AchirouMahamadou-jh6uu4 күн бұрын
Kai de munafikiné
@حمزةحمزة-ق7ه3ك4 күн бұрын
Kai bulama kare
@AbdurrahmanDawud4 күн бұрын
Audu bulama wawa naikai
@HarunaabduHarunaabdu-w7v4 күн бұрын
Makaryacin banza
@ShapiuShapiuIbrahim4 күн бұрын
Wly kabani mamaki Allah tsinema yawon duniar naka karya kake muna fiki munsan manu farka kuma mun samu cigaba wajen tsaro kai Dan democracy
@MuhammadHarisuUsaini4 күн бұрын
Yaya barista ya San makaman da ke hannun Boko Haram, Su na tare da su ne? Ya San siirinsu SOSAI
@BashirIbrahim-s8k4 күн бұрын
Ajabba
@issakatahirou21264 күн бұрын
Bulama karya kayi game da saro ancthi gaba
@MangouhadizaGanahassane4 күн бұрын
Allah ya isne ma mai karya albarka Shame on you
@am-yk2eg3 күн бұрын
jakin banza jahili
@MammanLawwali4 күн бұрын
👍❤❤🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪❤❤❤🇳🇪🇳🇪✌✌✌✌
@abubakarali53694 күн бұрын
Kai barista soja ne ? Munafikin Allah, bakada labarin abinda Gwamnatin Faransa a tarihi ???
@IdrissouSani4 күн бұрын
😂😂😂😂
@Yui-Tre4 күн бұрын
He sleeps 5 hours, and yet you arewa people are still being killed like 🐶🐶. The things with you isn't that you're not aware, you're just too hypocrite to accept it.