Matsalar tsaron arewa akwai munafurchi.... Akwai wanda basason kabilun arewa su hadekai su zauna lafiya muyi hakuri da juna tunda haka Allah ya haliccemu tare .... Barista da Malam Gumi , Allah ya baku ladan wannan aiki da kukeyi... Nima ina ganin sulhu da yan bindiga da gwamnatin kaduna ta fara abune mai kyau.. Allah yasa ayi nasara hakan ya dore
@aliyuabdullahitoranke79942 күн бұрын
Allah ya qarawa Mufty Lafiya da Imani.
@هيموكنك-ظ3خ2 күн бұрын
Sheikh dr ahmad gumi da barrister Solomon dalung Allah yasakamuku da alkhairi Allah yakawomana karshen azaliman yan siyasar nigeria
@RahamatuYakubu-g5qКүн бұрын
❤❤❤❤❤Dr da salamon Allahu saka da alheri
@jafaruwada2507Күн бұрын
Allah yasa ka musulunta! Ameen!!!
@UmarLawalMuhammad-u6l2 күн бұрын
Barrister Allah ya tayaka riqo❤❤❤his excellence barrister Solomon dalong God help you
@YusufNamiji2 күн бұрын
Masha Allah
@AishatuAliyu-n5m2 күн бұрын
May Almighty continue to bless you abundantly barrister dalong and protect you against your enemies
@laoualiabdoulkader27302 күн бұрын
Allah ya taimaka Amine..
@safwanbala22912 күн бұрын
Baristas da Dr Allah yasaka muku da alheri
@Kaigam2 күн бұрын
Wannan Solomon Allah ya sa ya musulunta.
@idrisibrahim4421Күн бұрын
Barrister Dalong kai dotijo ne Allah ubaginji ya sakama da alheri ya kareka, shiri magiya
@ShehuUsmanshagari2 күн бұрын
Dalong you are the best God bless your generations
@khafiluahmad176113 сағат бұрын
Allah yakawo mana dauki Allah yasa muhada kanmu arewa
@AnasShehudukku2 күн бұрын
Good job barrister Solomon dalong well done 👍
@passankatsina1664Күн бұрын
Thanks to Ahmed Gumi and Dalong for this very important and historic visit
@Freedom-l1gКүн бұрын
Shifa Barista Solomon Dalung mutumne mai son arewa ta zauna lafiya, domin saida zaman lafiya kasa take samun chigaba.... Amma unfortunately, manyanmu na arewa basuda hadinkai.... Barista dalung da malam Gumi ku fadawa gwamnoni da Tinibu zaman lafiya da Kuma samar da WUTAR LANTARKI shine matakin farko na samun bunkasa jihohinmu....
@YauOil2 күн бұрын
Wallahi muhausawa bazamukara siyasar Fulani ba jikinki Dan ta ada Dan fudiwa karyakakiyi munakuki
@nawasmuhammad-c9o2 күн бұрын
Allah ya shige mana gaba
@MustaphaSaleh-f5iКүн бұрын
Selomon dalon Allah yasa kamu sulunta
@moussarabe-xd9eu2 күн бұрын
Haka yayi kiau. Aman ku sanni rashi tsaro a Nigeria,agenda tourawa ce massaman faranssawa da americawa. Kuma Tunubu su ne suka kawo shi Domin biyan muradunsu. Sai ku tachi tsahé da gaske inba haka ba raba Nigeria suke so Domin su kwawhe arzikinku.
@masuburbudarsautitv34402 күн бұрын
❤🎉
@almahdialmahdi55452 күн бұрын
ياأخي الفاضل أبن الشيخ أبوبكر محمود غومي أنصحك وأنالك ناصح أمين :أن تأخذ حذرك من كل رجل سياسي مهزوم في الساحة السياسية لكي لا يكدر لك دعوتك!!!/نيامي عاصمة النيجر