KASHI NA BIYU:- HIRA TARE DA, USAINI MAI DAWA "DADIN DUNIYA" MAI YIWA KURA KAMUN AKUYA.

  Рет қаралды 23,791

DAWA HAUSA TV

DAWA HAUSA TV

3 ай бұрын

Пікірлер: 20
@user-ju2ci5vp7n
@user-ju2ci5vp7n 3 ай бұрын
Khai jama'a ba a iyamaku, shima Najallin kunce makaryaci to wai wanene maigaskiya to
@Kingadamtv6167
@Kingadamtv6167 3 ай бұрын
Wai dan allah ina so wan nan gidan tv mai albarka suyimana wani bincike a kan wan nan bawan allah labarin da yabayar labarin wani ne wan da yabayar mai suna na jalli baban shirwa kuyi bincike wanene mai Gaskiya wani ya bada labarin wani
@DAWAHAUSATV
@DAWAHAUSATV 3 ай бұрын
Assalam in sha allah za,aduba bukatarka
@abdulzahradeen9176
@abdulzahradeen9176 3 ай бұрын
Amma wannan fa labarin Najalli Baban shirwa yake maimaitawa bayarwafa
@SabituAdam-yj4vs
@SabituAdam-yj4vs 3 ай бұрын
Ai maqar yacine🤣
@IbrahimAhmed-is4gl
@IbrahimAhmed-is4gl 3 ай бұрын
😂😂😂 wlh fah
@mahejamilu9179
@mahejamilu9179 2 ай бұрын
Wannan duka Labaran Najalli Baban Shirwa ne. Ayi bincike.
@faroukabdullahikaoje214
@faroukabdullahikaoje214 3 ай бұрын
Wlh mutumen nan makaryacin korai ne😂😂😂 babu ko kunya yana bada labarin da kowa yasan najalli ne ya bada wannan labrin amma wai yadda yake sheka karya
@m_7413
@m_7413 3 ай бұрын
This man tells us the story of Nagali why ؟
@justdoitdontshillyshally903
@justdoitdontshillyshally903 3 ай бұрын
can yall tell me what is the animal baouna in english??? thanks
@abdulzahradeen9176
@abdulzahradeen9176 3 ай бұрын
Buffalo
@abdulzahradeen9176
@abdulzahradeen9176 3 ай бұрын
Buffalo
@justdoitdontshillyshally903
@justdoitdontshillyshally903 3 ай бұрын
@@abdulzahradeen9176 thanks alot
@faroukabdullahikaoje214
@faroukabdullahikaoje214 3 ай бұрын
Wlh wannan mutumen labarin Na jalli baban shiryawa yake badawa bashi bane mai wannan labarin kawai yaji wannan Lokacin ne cikin wata hira da akayi da shi
@SabituAdam-yj4vs
@SabituAdam-yj4vs 3 ай бұрын
Ai maqar yacine😂
@DAWAHAUSATV
@DAWAHAUSATV 3 ай бұрын
To da bamuyi niyyar bada amsar wannan tambayarba Abinda baku saniba shine mu munada ka,ida bama dakko mutun muyi hira dashi sai wanda muka tabbatar cewa namijin gaskene wannan mutumin dakuke gani agidan muga kurar yana kiwonta inkuma kuna biye damu zamukawo muku hira da dansa acikin hirar kuma zakuga abun mamaki ba nawasaba zaku tabbatar cewa bawai nabarin na jalli yake bayarwaba shima jarumine FATAN ZAKUCIGABA DA KASANCEWA DAMU AKODA YAUSHE MUNA GODIYA
@faroukabdullahikaoje214
@faroukabdullahikaoje214 3 ай бұрын
@@DAWAHAUSATV ai daman bamu ce ba namiji bane amma duk wannan labarin da ke bayarwa wlh karya ne wannan hirar na jalli ne kuma idan kana bukatar kaji ka ajiye WhatsApp number din in tura maka ka jiya da kan ka
@SabituAdam-yj4vs
@SabituAdam-yj4vs 3 ай бұрын
​@@DAWAHAUSATVkaje karubuta najalli labarin dodo
@user-ju2ci5vp7n
@user-ju2ci5vp7n 3 ай бұрын
Khai jama'a ba a iyamaku, shima Najallin kunce makaryaci to wai wanene maigaskiya to
KASHI NA UKU:- HIRA DA ALHAJI AUWALU KAURA CHIROMAWA
22:46
DAWA HAUSA TV
Рет қаралды 14 М.
2000000❤️⚽️#shorts #thankyou
00:20
あしざるFC
Рет қаралды 15 МЛН
⬅️🤔➡️
00:31
Celine Dept
Рет қаралды 31 МЛН
Climbing to 18M Subscribers 🎉
00:32
Matt Larose
Рет қаралды 24 МЛН
KASHI NA BIYU: MAHARBA A DAJI
20:16
Bakanuwa Radio
Рет қаралды 10 М.
MUNYI BABBA KAMU(SARKI RABE BICHI), KUJI DAGA BAKIN  MASU ABIN
1:02:47
DAWA HAUSA TV
Рет қаралды 10 М.
YAU MUNKOMA SOKOTO GAMU GA NA MANU KURAR KARFE BALAN BARGA
34:19
DAWA HAUSA TV
Рет қаралды 17 М.
Ƙaddara Ko Ganganci 27-02-2024: Labarin Bazawara Mai Surfe Episode 6
20:54
Waye Maitatsine?? Sheikh Albaniy Zaria(RH) Tare da Prof. Dauda Ojobi
6:20
Risala Episode 8
18:57
Mudi Comedy TV
Рет қаралды 18 М.
2000000❤️⚽️#shorts #thankyou
00:20
あしざるFC
Рет қаралды 15 МЛН