Am a Christian this music touch my life i pray God accept my soul and watch over us 😢😢😢❤❤❤
@Asee_123 Жыл бұрын
Good dear
@UsmanUsman-xl2bc Жыл бұрын
😢😢😢😢😢
@ts_academi Жыл бұрын
The story of this man is hearttouching kzbin.info/www/bejne/f5bYiJeme9VspLs
@inusahrachad8374 Жыл бұрын
Just try to be a Muslim bro or sister and you will see the best things in ur life in sha Allahou rabi 🥰🥰🥰
@zainabbaba Жыл бұрын
ameen
@bahijjayusufmuhammad Жыл бұрын
Masha Allah 🤲🙏😭😭 na saurari kasidar nan ya kai sau 20 wallahi. Allah yakara mana son ANNABI S. A. W
@examupdates3863 Жыл бұрын
This song is really touched my heart i got my self very comfortable May Allah increase our iman and May his beloved prophet Muhammad S. A. W to be our last person to see before our death Ameeen
@muhammaddaudaali8317 Жыл бұрын
Aameen thumma Aameen
@Asee_123 Жыл бұрын
Ameen ya rabbi
@zakariyamustapha2312 Жыл бұрын
DAN ALLAH DAN ANNABI MUHAMMAD SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM a dinga daurewa ana rubuta SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM in full
Ban Tabaji Ka Burgeni ba, Haka Kuma Ban Taba Jin Dadin Wani Lamari Dana Ganka Cikinsa ba Sai Yau dinnan saboda kallon wannan aiki, Daga Yau Nazama Daga Cikin Masoyan Ka Wallahi♥♥♥♥
@WakiliAlhajiSaleh-ov2yp9 ай бұрын
Masha allah
@isahcaseisahcase5528 Жыл бұрын
Sallallahu alaihi wasallam ❤ watching from Tunusia 🇹🇳
Toh Dan fatih ina kasamo hujjar salatinnan a musulunci?
@yushauyushau7278 Жыл бұрын
@@muhammadabdulkareem4595 بسم الله الرحمن الرحيم Idan ilimin ka bai kai ba sai kayi hakuri A daina hasasa ana fakewa da tambaya Gashi sunayen ka masu girma ne. ALLAH ya karama ANNABI DARAJA SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM ♥️
@muhammadabdulkareem4595 Жыл бұрын
@@yushauyushau7278 ai sbd ilimina bai kai bane shiyasa nake tambaya, ko harammun ne tambayar abun da baka sanib a musulunci?
@UsmanUsman-xl2bc Жыл бұрын
Dan Allah zan bar comment duk lokacinda aka yimin like zanzo na saurara wlh ina son annabi s,a,w
@hassaneabdoullahi1374 Жыл бұрын
Duniya ba za'ta tashi ba sai lokacin da Maƙaryata suka zama Masu gaskiya yayin da masu gaskiya suka zama maƙaryata , dubi yadda mutane suke jin daɗin wannan waƙar, wanda duk mai fahimta dangane da Addini yasan sam-sam kuskure ne domin Idan ba Allah subhanahu wata'ala ba babu wanda keba bawa. riƙon wanin Allah SHIRKACE. Kuma son Annabi ﷺ shine yin biyayya ga Umurnin sa ba yi masa waƙa kawai✍️
@EM_HETCH_MAIDABINO9 ай бұрын
Allah ya saka maka da alkhairi
@AliyuAbbas-x9fАй бұрын
Annabi dadi Jin Shi da sauraransa
@sayadahmaryammohammed9655 Жыл бұрын
All the way from Ghana 🇬🇭. I love this ❣️. May Allah add Rasulullah's love in our hearts❤️
@Hassanbakoyaronafadima Жыл бұрын
Masha Allah Allah yakara basira da sutura da daukaka da kusanci Allah yakara mana soyayyar ma aiki manzo s ❤️ A 💙 W 💜 Ali Nuhu ❤❤
@basharibangaya9069 Жыл бұрын
❤️S❤️A❤️W❤️
@Danbuka Жыл бұрын
🤲Ya Allah Ka Karbi Ibadun Mu Don Son Ka Da Annabin Rahma Muhammad (s.a.w)🫶💯 watching from italy🇮🇹
@Zooleescollections9999 Жыл бұрын
Ba kai bama wanda ke jin Qasidar nan wlh wani dadi mutun yakeji kana burgeni amma ta wannan yabon tafi ta kullun (S.A.W)❤❤❤❤❤🌟💫🤗🤗🤗🎶🥁🎼🌹🥰🥰🤩🤩🤩
@babakakagoniibrahim8819 Жыл бұрын
Muna godiya sosai Allah ykara mana soyayya shugaba s a w
@rayyanubashir8079 Жыл бұрын
I am a Muslim an I love this sound may Allah bless you and your beautiful family from Nigeria
@nurudeen2698 Жыл бұрын
Untouchable Song for our beloved Prophet MUHAMMAD S.A.W❤❤❤❤❤❤❤❤
@alphahalidu4189 Жыл бұрын
Ali wallahi naa so ku don Rasuulullah Swallallahu Alaihi wa sallam.. Yaa Rasuulullah Muhammad Swallallahu Alaihi wa sallam I love you for no reason ❤😭😭❤❤💝💝❤😭😭😭 the love is very deep..Allah katawsaya mana don Muhammedu Rasuulullahi ..😭😭😭❤❤tears of Joy my love
@nasirsuleiman3827 Жыл бұрын
Alhamdulillah...more wisdom Ali Nuhu.... May we die with the love of rasulu Muhammad Sayyadi sadati, nurullah....
@baraatuidrissusmeen8827 Жыл бұрын
Allahuma Ajirni Minan Narr 3x Astgafurulah 3x Subahanalllah 3x Alhamdulillah 3x LA"ilaha"ilallah 3x Allahu"Akbar 3x Lahaula Walaquwatu illabillahil Aliyul Azem Rabbi Gafirli Masha Allah I love it S, A, W 💚🕊️
@nafiuabdullahiumarabu-muhe8772 Жыл бұрын
Kabibiyi malamai sosai akan wannan ƙasidar ,akwai kuskure acinta.
@fatimamouhamadine1779 Жыл бұрын
Allah yakara mana san annabi Mouhamad(S.A.W) Amine ❤❤
@amsamimuhdmallah7244 Жыл бұрын
Masha Allah Allah ya Kara mana kusanchi da annabi Muhammadu Rasulillah ﷺ 💚
@musamasoyitv5651 Жыл бұрын
Masha Allah sarki Allah yasa wannan ya zama ɗaya daga cikin ayyukanka wanda zasusa Allah ya yadda da kai 💚💚💚
@Maryamali-vw5qg Жыл бұрын
👍
@Bnhamid Жыл бұрын
Masha Allah. May Almighty bless who sing this song, peoples listing to it as well as those that performing through the making of it.
@khadijatishaqalhassan4753 Жыл бұрын
So heart touching and mind calming...I love the song
@ya_mu3llim Жыл бұрын
Wakar tayi dadi matuƙa, ina Son sauraronta, Amma sanin Tauhidi yana hanani hakan, wasu kalamomin matsayi ne na Allah aka dinga ɗorawa Manzonsa, sai In ji kamar nine nake fadi!
@asmauaminuimam8686 Жыл бұрын
Assiddiq ( S.A.W), we will forever love U Annabi Muhammad(S.A.W). So heart cooling wlh
@ndanaabdulrahman4939 Жыл бұрын
I am seriously dying for this wonderful song. SAW SAW SAW
Inason Annabi,wannan kasida tasakani kuka ba kadan ba 😭😭😭Allah kabarmu da ANNABI Muhammad (s a w)❤❤❤❤
@AbubakarAbdullahi-k1p9 ай бұрын
alhamdulilah Allah ya kara basira da arziki mai albar ka
@aliyunasirkankara2016 Жыл бұрын
So heart-touching and mind-calming. Jazakallahu Khairan Sir.
@mahamanmarwana Жыл бұрын
Gaskiya Ali nuhu ka birgué allah ya bouda kofofin yabon Manzon allah domin ko shi a ké roko ya bayar Kouma mahassada sou touna da lokacin da ya ké raba Aljannah
@goldmartinzfilmz Жыл бұрын
S.A.W_ ALLAH yakara kusanci Allah Yabarmu Da Manzo ALLAH (S.A.W )
@sanialiyuidris6290 Жыл бұрын
Masha Allah tha song it's absolutely nicer to listen and the full of meaning and its show little of our beloved rank may Allah accept and increase love of prophate through everywhere in our body
@sulaimanmaqsud6458 Жыл бұрын
Sallallahu Alaihi Wasallam 💖💖💖. How I wish the length of the song is more than this.
@buharialadankatsayal1110 Жыл бұрын
Malam Ali kenan yau nan akayo to muma anan muke rai da jini Allah kara basira
@sirarmeyr Жыл бұрын
Masha Allah more talent and more power my king ❤
@muhammadusman3427 Жыл бұрын
May Allah increase us in his love S. A.W
@abdulazizsuleinam2057 Жыл бұрын
Masha Allah gsky bazan taɓa gajiya da sauraron song ɗin nan ba 😢😢❤❤💔💔
@khadijasmom8512 Жыл бұрын
Waqar Nan da kwae taba xuciya inamatuqar son waqar salaman Faris
@aboubacarhassanaboubacarhassan Жыл бұрын
Macha Allah sarki Allah kara dokaka dabasira yasa albarka acikin dik wani Al amari naka albarkacin wanan Watan Ramadan
@aboubacar105 Жыл бұрын
Kaji tsoran allah kai da kanka kasan ka shiga cikin hurumin ubangiji
I really love this song❤❤❤❤ All the way from Ghana 🎉🎉🎉🎉
@saaduabubakar1143 Жыл бұрын
Abu mai kyau ali nuhu, Allah shi ya fe kura kurai🤗
@mustaphaabdullah58938 ай бұрын
This always make me drop tears,Thanks guys for the wonderful ambato,May we all meet annabi in jannat fridaws
@DAREWA-kz4bd Жыл бұрын
Masha allah ❤❤ Allah kabarmu da soyayyar Fiyyaye halita Ameen
@sakinadeeni4713 Жыл бұрын
SAW. Amma matan dake ciki ku rufe gashin kanku na baya daya fito kuma ku cire wanan kidan don Allah. Nasiha ce
@tasiuyahayaummara3285 Жыл бұрын
Masha Allah Allah yakai gaban ma'aiki.Sarki Ali nuhu Barkada Shigowar WATAN RAMADAN Allah yabamu Albarkarda kecikinshi.Nace inada tambaya Wai ALAQA YAKARENE.
@maijiddaumarabdullahi Жыл бұрын
Komai zamusamu tare da annabi musameshi, ka iya kahuta
@saudatabdullahi2034 Жыл бұрын
S.a.w masha Allah sarki,Allah ya karamana son annabi muhammad s.a.w ameen❤💯🙏
@a.a.a9685 Жыл бұрын
So heart touching 💕💖Allah ya karawa annabi daraja🙏❤️🥺
@SSKARIMIBNUUSMAN Жыл бұрын
اللهم صل على سيدنا محمد صلاة تنجينا بها من جميع الأهوال والآفات وتقضى لنا بها جميع الحاجات وتطهرنا بها من جميع السيئات وترفعنا بها عندك أعلى الدرجات وتبلغنا بها أقصى الغايات من جميع الخيرات فى الحياة وبعد الممات
@humairaibrahimdarki3541 Жыл бұрын
Masha Allah tubarakallah wlh summa tallahi naji dadin wakar Nan naji Wani irin shaukin kaunar annabi Muhammad s a w na Kara ruruwa a zuciyata kamar Wanda ake kadawa gangi ya Rab ka barmu da ANNABI MUHAMMAD
@davidyama99 Жыл бұрын
Masha Allah my king keep it up
@muhammadgulu1897 Жыл бұрын
very touching Oh my Lord bless us and increase our love toward your beloved Prophet
@the_shaibu Жыл бұрын
This here is the most beautiful song I've heard thus far! Manzon Allah ❤❤❤❤❤❤
@إسحاقهارون-د7ش Жыл бұрын
Masha Allh اللهم صل وسلم على نبينا وحبيبنا محمد صلى الله عليه وسلم تسليما كثيرا.
@sdbsm1932 Жыл бұрын
Masha Allah, Allah ya karawa annabi daraja tsira da aminci Allah su tabbata a gare shi manzo Allah S. A. W 💕💕💕💕
@rabiatualhassan177 Жыл бұрын
Sallallahu alaihi WaSallam I love you so much Muhammadur Rasulullah Sallallahu alaihi WaSallam ya Annabi 😭😭😭
@shkmshkm1681 Жыл бұрын
Sallal lahu alaihi wasallim Masha Allah Sai oga gaskiya najidadin ganin wannan abun da kafara hawa kasida Allah yakaramana kaunar annabi Muhammad sallal lahu alaihi wasallim
@man_likemorimado Жыл бұрын
Kada de a dauki siffar Allah a bawa annabi. SAW. Wannan shi ake kira الغلو zurfafawa ga yabon SAW. Mu de Allah ne me bamu kuma shine zai ci gaba da bamu. 🤲🤲
@ibrahimasaidouabdou5650 Жыл бұрын
masha Allahu sarki Ali nuhu barka da shan ruwa ya labarin fim in alaqa
@mansurajalingo5671 Жыл бұрын
Masha Allah Allah Yakara basira Allah Yakara kusanci ga Annabi tsira s a w
@Sarauniyanmaltiti Жыл бұрын
This song has make my day strong and beautiful ❤
@gaddafekusada Жыл бұрын
Shine Sanadin Duk Wata Ni'ima Da Muke Samu Muhammad Rasulillah. محمد رسول الله ﷺ❣️
@bishiryakububash7862 Жыл бұрын
Masha Allah, Allah y karawa annabi muhammad S A W daraja 🙏🙏
@abdulaziznamadi5780 Жыл бұрын
Masha Allah. Allah ya kara kusanci da Shugaba Alaihissalatu wassalam.
@zubainamohammed1999 Жыл бұрын
Alhamdulillah. Proudly muslimah ( this song is exceptional)
@musamusa6680 Жыл бұрын
Sakallah mai bege na mika jinjina s,a,w
@farouqsani8019 Жыл бұрын
Masha Allah, Allah ya bada lada don darajar wanda yafi kowa daraja, Annabi Muhammad (SAW)❤❤❤❤❤
@hussainitukur6486 Жыл бұрын
Allah ya kara sanya mana kaunar Manzon Allah Annabi Muhammad (S.A.W) a cikin zukatanmu amin 🤲❤️💔💘❣️
@zakariyatayabou2594 Жыл бұрын
😢😢😭😭 Ali nuhu katuba zuwaga allah 🎶🎶🚫🚫🚫 ni de na i sar
@anasonoonlinetv9929 Жыл бұрын
Masha allah gsky ansamu cigaba a wannan video sosae masha allah allah yasanya alkhairi aciki
@dansaurayee2961 Жыл бұрын
Masha Allah, Gaskiya Yallabai Wannan kasidar ta sosamun rai sosai da sosai ♥️♥️♥️♥️, Allah ya Kara muna son Annabi Muhammadu S A W
@zongogalshastra2257 Жыл бұрын
S A W May the good Allah increase our Iman, and increase the love of Mohammed Rasullullahi SAW 🥰💓
@danlajinyahaya5765 Жыл бұрын
Sannu sarki Allah uvangiji yah yarda da san da mukewa Annabi🤲😭😭😭😭
@muhammadibrahimmafara3235 Жыл бұрын
Allah yasa mu dace da ganin ka MUHAMMADU RASULILLAH I SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM kafin ranar muwarmu ta riskemu ameeeeeeeeen.
@mardiyamuhammadsani2550 Жыл бұрын
S'A'W Allahumma Amin gaskiya naji dadin da ban taba jin irinshi ba Allah ya kara kusanci sarki Ali nuhu wannan yabo yakara samin kaunarka a raina Allah ya barmu da Annabi S'A'W dafa'i jalabin ayi mana dukka baki daya Muna godiya
@asiyayusuf8851 Жыл бұрын
S. A. W Masha Allah sarki Ubangiji Allah ya ƙara basira da nisan kowanne 💞
@malanbosstv Жыл бұрын
Sallallahu Alaihi wa sallam ❤️Sallallahu Alaihi wa sallam ❤️Sallallahu Alaihi wa sallam ❤️Sallallahu Alaihi wa sallam ❤️Sallallahu Alaihi wa sallam ❤️Sallallahu Alaihi wa sallam ❤️Sallallahu Alaihi wa sallam ❤️Sallallahu Alaihi wa sallam ❤️Sallallahu Alaihi wa sallam ❤️Sallallahu Alaihi wa sallam ❤️Sallallahu Alaihi wa sallam ❤️Sallallahu Alaihi wa sallam ❤️Sallallahu Alaihi wa sallam ❤️Sallallahu Alaihi wa sallam ❤️Sallallahu Alaihi wa sallam ❤️Sallallahu Alaihi wa sallam ❤️Sallallahu Alaihi wa sallam ❤️Sallallahu Alaihi wa sallam ❤️Sallallahu Alaihi wa sallam ❤️Sallallahu Alaihi wa sallam ❤️Sallallahu Alaihi wa sallam ❤️Sallallahu Alaihi wa sallam ❤️
@malanbosstv Жыл бұрын
🥰🥰🥰👑👑👑:kar amanta ayiwa annabi salati 🤲Sallallahu Alaihi wa sallam ❤️
@usmanauwalbichi864 Жыл бұрын
Allah yakara mana son Allah da manzon sa (s.a.w) Allah yakara haskaka zukatanmu da son Annabi
@aliyunarahma6336 Жыл бұрын
Mashaallah gsky wannan vedion yayi maana Allah yakara mana kaunar shugaba s.a.w 💯👏
@AboubakarKadafi-ik4yt Жыл бұрын
Watching from Egypt ❤❤❤
@BIN_IMAM_DANDAGO Жыл бұрын
(s.a.w) ❤❤❤ Masha Allah 😊 Watching you from Istanbul turkey 🇹🇷
@Asee_123 Жыл бұрын
🇹🇷❤️❤️
@shawana Жыл бұрын
Love from Nigeria ❤️
@shuaibuyahaya2381 Жыл бұрын
The king always a king 👑 Ramadan Mubarak sir
@ibrahimrabiu651 Жыл бұрын
Sallallahu alaihi wa'sallam______Allah yataimaki SARKI 💪👑💪 Ga film Ga Yabon Ma'aiki, Allah yakara Basira.
@saminuubausman2619 Жыл бұрын
Allah yakarawa annabi daraja.
@mamanyusirah5296 Жыл бұрын
Masha Allah waiyo Allah ya Allah kakara mana kusanci da manzan Allah s.a.w 😭 🙏 😢 ❤❤❤❤❤❤❤❤🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏😭😭
@maikwanoonlinetv1326 Жыл бұрын
Masha Allah yabo yayi sosai Allah yasaka da alkairi
@MUJADDADIMULTIMEDIA Жыл бұрын
Allah ya karawa Annabi daraja ya kuma ci gaba da fito mana da maƙiya Manzon Allah mu nisancesu dan iyayensu
@nuhuibrahim753 Жыл бұрын
Allah ya baku ladan yabo kuskuren ku da kukayi a wakar Yana da yawa Kuna Bada siffofin Allah swt a manzon Allah. Don Allah idan zakuyi Wakar yabo ku Kai wa malamai su duba muku. Amma de namuku uzurin rashin ilimin addini
@abdullahiyunus5557 Жыл бұрын
Maigida ya zama shairi Allah ya kara kusanci
@رقاديلولي Жыл бұрын
Macha allah Allah yakara mana san annabin mu muhamed saw
@dahiruaisah4825 Жыл бұрын
This sound 🔊 tuchs my heart ♥ deeply
@nasirnafsuzakiyya4913 Жыл бұрын
Macha allah, Allah yataemaki sarki 🥰🥰
@naiyaonlinetv873 Жыл бұрын
Nima nace bawani me bayarwa se annabi S a w wannan lamarin gaskiya ne Allah yabarmu da kaunar annabi Muhammad s a w
@mamanlaminoumoussa8182 Жыл бұрын
Mâcha Allahu Laquoita illah billah SAW min gode Allah ya taimaka