Idan inajin ilimin bawan Allahn nan wlh sainaji kaman nayi kuka sbd dadi, Ya Allah ka bamu ilimi mai Albarka. Allah ya karawa rayuwa Albarka
@MaryamAbubakar-u4h3 ай бұрын
Well-done sir! we really appreciated all the guidelines and advices you gave. And we are also seeking for Allah to assist you and increase your knowledge.Thank you very much for the pertispation.
@mkgeidam3 ай бұрын
Masha Allah, Allah ya Kara Prof. Daukaka, Amin.
@sahalauwal14093 ай бұрын
The real, unique, vibrant,rare, passionate, well talented, educated, great mentor, indeed you are icon of change and also exceptional Asset and Blessing from Almighty Allah to islam and humanity at large, i pray to almighty Allah to spare your life, in good health and tranquility, WALLAHI I LOVE YOU FOR THE SAKE OF ALLAH❤🥹 and you are my ROLE MODEL i pray to Almighty Allah to give me opportunity to meet you someday 🙇🏻🙏
@Mostafa123-wj1go3 ай бұрын
Malam isah Ali Ibrahim Pantami ajiyar Allaah NE Allaah subhanahu wata ala yaqarawa rayuwa albarka
@HassanMusa-bw8kk3 ай бұрын
Allah yaqarawa rayuwa albarka Mallam
@alioudanko5173 ай бұрын
MachaAllah alla yakara
@Nakowaofficial3 ай бұрын
Wallh Ina mutukar kaunar bawan Allah Nan pantami wallh tun Yana karanta littafin rijal Wann Nisa babanmu yake kunnaminshi shine mentor Dina dukkan karatun danake Allah kabamu ilimi muma mudinga yadawa Muna taimakawa addini wallh Malam Ina sonka saboda Allah shiyasa Kona tsaya wajen na tsaya da karatu na hakuri sobada matsaloli idan nadauki karatunka sai nakara himmma Allah yajikan mahaifanka ya amintar dakai yasa kamar yadda duniyarka tai kyau yasa lahira tafi haka yahadaka da masoyinka annabin rahama ya shirya zuriarka amen yahayyu yakyauum
@dawudmisah41593 ай бұрын
Ma-sha ALLAH
@IbnulHuffazАй бұрын
Allah yakara lafiya as sheikh professor isa Ali pantami ❤❤