Kiraye-kirayen da mahukuntan cibiyar suka yi wa jakadan Tarayyar Turai wani

  Рет қаралды 5,261

TOUS POUR LE NIGER 227

TOUS POUR LE NIGER 227

Күн бұрын

Пікірлер: 20
@TOUSPOURLENIGER227
@TOUSPOURLENIGER227 7 күн бұрын
Kiraye-kirayen da mahukuntan cibiyar suka yi wa jakadan Tarayyar Turai wani shiri ne na hukumomin Najer, biyo bayan yin watsi da umarnin da gwamnatin Nijar ta bayar, na neman dakatar da raba kayan agaji ga wadanda ambaliyar ruwa ta shafa. "Tous pour le Niger 227
@mammasanimammasani4409
@mammasanimammasani4409 7 күн бұрын
Bama bukatar Agajin taraiya turai .Agaji Allah muke so
@TOUSPOURLENIGER227
@TOUSPOURLENIGER227 7 күн бұрын
Okay 😊
@saidoumamanyahaya4192
@saidoumamanyahaya4192 6 күн бұрын
Gaskiya ne allah yasa mudaci amin suma amin
@MahamadouMahamadou-q9c
@MahamadouMahamadou-q9c 12 сағат бұрын
Mouna matoukar kaunarki nijer da saura chagabinnena mou A E S
@TOUSPOURLENIGER227
@TOUSPOURLENIGER227 12 сағат бұрын
👍
@ousseinimoussali1827
@ousseinimoussali1827 7 күн бұрын
Allah jikan baba Tanja
@ابوصالح-س7د
@ابوصالح-س7د 7 күн бұрын
اللهم يرحمه ويسكنه فسيح جناته
@MahamadouMahamadou-q9c
@MahamadouMahamadou-q9c 12 сағат бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤Macha Allah hou baba Tanja Allah yasa konciyar houtawa Amin gomnatimou abdourahamani ciani Allah yakamama rikonmou amin yarabi🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤
@TOUSPOURLENIGER227
@TOUSPOURLENIGER227 12 сағат бұрын
Amin ya rabbi. Ina godiya 🙏
@SirajYousuf-m8z
@SirajYousuf-m8z 7 күн бұрын
ALHAMDULILLAH ☝️🇳🇪
@SabiouSabiou-p2z
@SabiouSabiou-p2z 7 күн бұрын
Masha Allah 🇳🇪🇷🇺🇮🇷👍🇹🇷👍👍👍🤲☝️
@TOUSPOURLENIGER227
@TOUSPOURLENIGER227 7 күн бұрын
Ok nice 👍
@koukakourfey2819
@koukakourfey2819 7 күн бұрын
Baba Allah ye baka Tanja algena
@ابوصالح-س7د
@ابوصالح-س7د 7 күн бұрын
@SaniAbubakar-s5g
@SaniAbubakar-s5g 6 күн бұрын
Cangar cyalibo bakasan siyarsar doniyarba kai makuhdaiciyne
@MoustiSankwalewa
@MoustiSankwalewa 7 күн бұрын
❤🇳🇪
@appapp2264
@appapp2264 7 күн бұрын
Shi wanan mai cewa bakincikine wly uwarka da tasan haka kake da halin arnawa da tayi barinka Dan banza kai dan ubanka temakon da c.n.s.p. ta bada ubanka ko kuma turai suka badashi Allah tsinema wawan banza
@AdamYau-g7j
@AdamYau-g7j 7 күн бұрын
Kasan Ire-iren wadannan mutanen kwakwalen bisashe ne dasu basu san cewar ba shi wannan taimakon da'ake basu kamar ne : ka sowa dissa tana kamshi sai kasaka poison aciki kawai sai kakai inda kusa beraye suke wucewa ka aje da sunzo sukuma sai suga kamar banza tasamu sai sun gama ci bayan yan mintuna sai ciwon ciki yabiyo baya sai ciwon kai sai mutuwa kai kuma sai kazo ka tattare su ka zuba shara shikenan burin ka ya cika . To yanzu aganin ka wadannan kusa da sunsan zuba poison acikin dissar nan nan zasu ci ? Ta bangaren ka kuma malan appapp ina so ko kuma yakamata ka daina zagi au moins de ka daina anfani manyan kalmomi na zagi merci
@appapp2264
@appapp2264 7 күн бұрын
@AdamYau-g7j merci Dan ouwa Amma obasss irin wanan mutanan inbaka zagesu haushin Da kakeji bazai hutsewa agareka alokacin Da kayi aramgama Da irin kalamansu way Dan Niger 🇳🇪 yake cewa bakinciki cnsp tayi musu wajan amsar temakon kafiran Allah لا حول ولا قوته إلا بالله 🥹
Accompanying my daughter to practice dance is so annoying #funny #cute#comedy
00:17
Funny daughter's daily life
Рет қаралды 25 МЛН
Lamborghini vs Smoke 😱
00:38
Topper Guild
Рет қаралды 53 МЛН
黑天使只对C罗有感觉#short #angel #clown
00:39
Super Beauty team
Рет қаралды 17 МЛН
Sojojin Nigeria sunyi nasarar fatattakar lakurawa zuwa kasar Niger
18:34