KISHIYATA SEASON 7 EPISODE 12

  Рет қаралды 182,233

AL-RAHUZ FILMS PRODUCTION LIMITED

AL-RAHUZ FILMS PRODUCTION LIMITED

Күн бұрын

Пікірлер: 261
@najaAtuBaiwarAllah
@najaAtuBaiwarAllah Ай бұрын
Duk wanda kubura take bashi haushi yamin like😂😂🎉
@SourrySalis
@SourrySalis Ай бұрын
Ni wucewa ma nake in annuno ta
@hajaraabubakar3709
@hajaraabubakar3709 Ай бұрын
Haushi takeban
@najaAtuBaiwarAllah
@najaAtuBaiwarAllah Ай бұрын
@hajaraabubakar3709 kedai bari hajiya hajara abin nata daban haushi
@FatiSuraj
@FatiSuraj Ай бұрын
Wallahi koo ni haushi takebaani
@prezijhagayaranzamani
@prezijhagayaranzamani Ай бұрын
Tana bani hauchi😡😡😡😡😡😡😡😡😡
@SalisuLawanGaro
@SalisuLawanGaro Ай бұрын
Wlh darasi ne kawai acikin film dinnan, Allah ya kara basira
@Dandagousman
@Dandagousman Ай бұрын
Gaskiya gaynnan beyiba wllh nina fara gajiya dashi wllh haba haka ake aure babu bincike Daga anyi abu kawai Se saki kawai haba.da Allah ariki bincike Kuma karwani yacemin Ai a firm ne Nima nasan fimne. N
@ummukulsumumar9734
@ummukulsumumar9734 Ай бұрын
Yaya hanne da dan goggo zaa sha biki 💃💃💃💃
@rabiatubashir2
@rabiatubashir2 Ай бұрын
Wanda mero keba haushi yaimin like ta cika zakewa
@likmafiaabk6579
@likmafiaabk6579 20 күн бұрын
Yaya hane 😂 ta dan gogo 😅
@JanetAdo-u4r
@JanetAdo-u4r 28 күн бұрын
Duk wanda yasan maman Abu'umaira tanason tahada auran dangi yamin like 😂
@aishamuhammad7273
@aishamuhammad7273 Ай бұрын
Gaskiya bai kamata jamilu ya saki lantana ba gaskiya don tayi nadama
@user-go9cs1pi1h
@user-go9cs1pi1h Ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤😢😢
@habibuahmad7043
@habibuahmad7043 Ай бұрын
Indai dan alumma kukeyi bakamata jamilu yarabuda lantana ba tomiye amfanin tuban datayi kuyi nazari please Allah yakara basira
@yusufrobbentv4136
@yusufrobbentv4136 Ай бұрын
Masha Allah watching from dakata kawaji❤❤❤
@hamzaassoumane1802
@hamzaassoumane1802 Ай бұрын
Gaskiya kubura bashi haushi duk wanda yamin like😂😂❤❤
@nurayusuf1042
@nurayusuf1042 Ай бұрын
Innalillahi wa inna ilaihirraju un gaskiya bekamata asaki lantanaba
@Zeelkeefeel
@Zeelkeefeel Ай бұрын
Team goggo hanne 😅😅😅 Matar ɗan goggo
@MamanRamlat-l6g
@MamanRamlat-l6g Ай бұрын
😂😂😂
@Nasallah_A_Musa
@Nasallah_A_Musa Ай бұрын
Gaskiya banji dadin Abinda Akaiwa lantanaba
@AminahMuhammad-q7d
@AminahMuhammad-q7d Ай бұрын
nima wlhi
@ummilawal2071
@ummilawal2071 Ай бұрын
Mukan mujin dadi domin akwai matar da basa gayawa mijinsu gsky so zasu hankalta
@samiraabba1515
@samiraabba1515 Ай бұрын
Kar ku manta Lantana ta dampare mutane dayawa
@ABDULRAHMAN-b8u9n
@ABDULRAHMAN-b8u9n Ай бұрын
Ke yaya Hannah kituba haka 😂😂😂😂
@UmmanKhairat-bs5yc
@UmmanKhairat-bs5yc Ай бұрын
Gsskiya bai kamata a saki lantana ba😢 yakamata yayi ace ta zauna tayiwa jamilu bayani ta faɗa mashi gaskiya abinda tayi itada tsohon mijinta shine suke biyota, shikuma yakamata ace ya fahimce ta 😢😢😢
@FatimaSaid-v1g
@FatimaSaid-v1g Ай бұрын
Film yana kyau🎉🎉🎉🎉🎉🎉 Masha Allah❤❤
@MustaphaLailaTwix
@MustaphaLailaTwix Ай бұрын
Kishiyata ya fara zama shirme wallahi.bai ka mata ya saki lantana ba bayan ta tuba
@belloshehu8934
@belloshehu8934 Ай бұрын
Duk da haka ita taja,tunda ya tambayeta taQi fada masa gaskiya
@fauzatauwal9006
@fauzatauwal9006 Ай бұрын
Allah sarki lantana gsky banji ddin wnn abun ba Allah ya kara basira
@FatimaNura-i2j
@FatimaNura-i2j Ай бұрын
Dan Allah wanda mero take bawa haushi yamin like😂
@MisJamila-u8p
@MisJamila-u8p Ай бұрын
Gaskiya bai kamataba asaki lantana😭😭😭😭
@aysherummee4773
@aysherummee4773 27 күн бұрын
Tabbijam ai nasan dama dole zatacewa abu humaira sai ya auri yar uwarsa
@HdhVv-iv8pe
@HdhVv-iv8pe Ай бұрын
Mashaallah ❤❤❤❤
@SanghorKolloma
@SanghorKolloma Ай бұрын
Gaskiya be kamata ya saki lantana ba 😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢ban ji dadi wallahi 😢😢
@ummusahal-hx8di
@ummusahal-hx8di Ай бұрын
AI laifinta ne maganin masu nuku nuku kenan da tun farko ta fada masa gaskiya wallahi na tabata ba zata kai su ga saki ba rashin fadin gaskiya a zamantakewar aure shike kawo rashin yarda a tsakani
@AyoushatBoubacarsanda
@AyoushatBoubacarsanda Ай бұрын
Wai shi jamilu bashida ayki ne saki mace abu kadan na sakeki abu kadan na sakeki haba
@rukayyagambo8111
@rukayyagambo8111 Ай бұрын
Gaskiya dai Mairo bata kyauta ba. Yanzu ne ma yakamata ya tsaya takara saboda anfi son shiryayyun mutane su jagoranci jama'a
@IsmaëlcisséCissé
@IsmaëlcisséCissé Ай бұрын
Macha allah 😢😮😮😮😊
@احمدالهذلي-ه5ج
@احمدالهذلي-ه5ج Ай бұрын
Macha❤❤allah
@WADAALIYUUSMAN
@WADAALIYUUSMAN 24 күн бұрын
Dan goggo
@Pheenart
@Pheenart Ай бұрын
Masha Allah Watching from Saudi Arabia🇸🇦🇸🇦🇸🇦❤❤❤ a movie with a full of knowledge thank you for your contributions to the world Allah bamu ikon gyarawa da bin hanyar gsky🎉🎉🎉
@AyoushatBoubacarsanda
@AyoushatBoubacarsanda Ай бұрын
Kai gaskiya a rage wa jamilu fishi bashida hauri wlh
@RahamaMunirsadah
@RahamaMunirsadah Ай бұрын
Wallahi darasine acikin film da fadakarwa 😢😢😢
@rabiunura4356
@rabiunura4356 Ай бұрын
sai kayi wallahi 😅😅😅😅😂😂😂😅 ahuce haka alhaji iro
@SunusiMaisoda
@SunusiMaisoda Ай бұрын
Yayi kyau Masha Allah
@rukayyatabdullahi7883
@rukayyatabdullahi7883 Ай бұрын
Yaya hanne mtr dan goggo 😂😂😂labila adage da addu a babu abin da yafi karfi Allah 😢
@FaridaDallatu
@FaridaDallatu Ай бұрын
Da alama Abu humaira zai auri kubura😂
@Crimechronicles226
@Crimechronicles226 Ай бұрын
😂😂😂wai asamo bakin kare yaya hanne taci😅
@rukayyatabdullahi7883
@rukayyatabdullahi7883 Ай бұрын
Hhhhhhhhhhhh mero ikon Allah 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
@KjhMnnb
@KjhMnnb Ай бұрын
Iloveyou❤
@asiyayero7113
@asiyayero7113 Ай бұрын
Nabila kishinta yayi yawa😂😂😂😂
@HAFSATKABEERHAFSATKABEER-ch2ug
@HAFSATKABEERHAFSATKABEER-ch2ug Ай бұрын
Yaya hanne bata gajiya jiwani wai shi gujungu😂😂
@HabibouNafiou-n4x
@HabibouNafiou-n4x Ай бұрын
Gaskiya yaya Hanne duniya ce wlh 🎉🎉🎉
@zeinabbaba1636
@zeinabbaba1636 Ай бұрын
Gaskia Djamila bai yi bah sam
@Husa8128
@Husa8128 Ай бұрын
استغفر الله ❤❤❤❤
@Aseeef-e9i
@Aseeef-e9i Ай бұрын
Wai mene haka wan nan abun beba wallahi kuna sa talla ya na kusa kawn da kusa a,sakiya ko kusa da kar he amma sai ku wani rarraba ayan sakawn ni gaskiya beba ku cian xa,
@KhadijaibrahimBello
@KhadijaibrahimBello Ай бұрын
wllh natsani kuburannan
@Sagir_Saleh
@Sagir_Saleh Ай бұрын
Au Yaya Hanne Manya😅😅😅
@JusticeumarSado
@JusticeumarSado Ай бұрын
Da kyau Allah yakara daukaka
@ShamsiaShamsia-j4c
@ShamsiaShamsia-j4c 20 күн бұрын
Wllh sakin lantana yabani haushi sosai senaji kamar a gaske wllh bekamataba
@SmilingCompass-ym4pp
@SmilingCompass-ym4pp Ай бұрын
A taimaka a kashe kubura a hatsarin ko Keke ne A hate that kubura😡
@fateemausmanshuwaree2700
@fateemausmanshuwaree2700 Ай бұрын
Kawai ka sake lantana safiyanu Yana kaunar ta 😂😂😂😂😂😂
@Roukkayya
@Roukkayya Ай бұрын
Masha Allah ❤❤❤
@UkashatKhalid-os1sl
@UkashatKhalid-os1sl Ай бұрын
Gaskiya jamilu yana da saurin fushi bai kamata ya saki matarsa da sauri haka ba wllh
@ayshaayshatou3012
@ayshaayshatou3012 28 күн бұрын
Yaya hanne😂
@عيوش-س5ك
@عيوش-س5ك Ай бұрын
😂😂😂😂😂gaskiya maigadinnan😂😂😂
@HawwaBaby
@HawwaBaby Ай бұрын
Masah Allah ❤❤❤❤❤
@ummuabdullaah7823
@ummuabdullaah7823 Ай бұрын
Gaskiya na tausayawa Lantana Allah yasa a dawo da ita wancan tsohon mijin nata ne duk ya ja mata wannan fitinar
@AyoushatBoubacarsanda
@AyoushatBoubacarsanda Ай бұрын
Wlh kuwa
@OusmaneMouhamed-y7q
@OusmaneMouhamed-y7q Ай бұрын
Kai flim ne fah. ba da gaske ba 😂😂😂
@marymchcn4066
@marymchcn4066 Ай бұрын
wlh kuwa
@Rahama-r3y
@Rahama-r3y Ай бұрын
Oyoyoo❤😂😂🎉
@babangidamusa8464
@babangidamusa8464 Ай бұрын
Wayyo Yaya Hanne duniyar acting tace inaga buri yanzu ta dawo Koda zuciyar aledae ce zataci😂😂😂😂
@BeGe-md5pr
@BeGe-md5pr Ай бұрын
😂😂😂😂 su baba dije an shiga uku😂
@habibourahila5485
@habibourahila5485 Ай бұрын
Allah Sarki lantana taban tausayi
@hafcy_nanah
@hafcy_nanah Ай бұрын
Yaya Hanne 😂😂😂😂
@زينبمودي-د8ر
@زينبمودي-د8ر Ай бұрын
Macha❤allah❤❤
@Sagir_Saleh
@Sagir_Saleh Ай бұрын
Masha Allah 👌
@SanoussiAdamou-x9z
@SanoussiAdamou-x9z Ай бұрын
Machallah ❤❤❤
@YoussoufYoussouf01
@YoussoufYoussouf01 Ай бұрын
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@zarahaladuidris539
@zarahaladuidris539 Ай бұрын
Gaskiya Mero tana wuce huruminta
@DonnkandsonsNigerialimited
@DonnkandsonsNigerialimited Ай бұрын
Masha Allah 👏👏😍😍
@aishamuhammadaudiaudi3392
@aishamuhammadaudiaudi3392 Ай бұрын
Shirin nn yanada kyau,Ammah gsky mairo ta fiye zaqewa da yawa gsky,An bata power da Yawa!
@AsiyaMuhammad-em6tm
@AsiyaMuhammad-em6tm Ай бұрын
😅😅😅yaya hanne amarya
@SaniShamsiyya
@SaniShamsiyya Ай бұрын
Muna godiya
@HauwauSulaiman-u8l
@HauwauSulaiman-u8l Ай бұрын
Da kyau
@ZainabRabiu-v6i
@ZainabRabiu-v6i Ай бұрын
Yaya Hanne kina ruwa 😂😂😂
@ساميالهوسا
@ساميالهوسا Ай бұрын
😂😂😂😂😂😂❤❤Macha Allah
@usmanibrahim5342
@usmanibrahim5342 Ай бұрын
Masha Allah watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
@nurayusuf1042
@nurayusuf1042 Ай бұрын
Allah sarki lantana
@khulsimbabayarima7525
@khulsimbabayarima7525 Ай бұрын
Lantana tanabirgeni😅
@IssoufouHaouaou
@IssoufouHaouaou Ай бұрын
Waishi Abu humaira miyassa baya dague wando
@rukayyatabdullahi7883
@rukayyatabdullahi7883 Ай бұрын
Gaskiya aduba lantana bai kamata asaketaba 😢 husna sai akeyaye gaba 😂😂😂
@nurayusuf1042
@nurayusuf1042 Ай бұрын
33:43 gaskiya baikamata mero tanazama kusa dasuba
@AboubacarFatima-i9z
@AboubacarFatima-i9z Ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@hwaahwaa9023
@hwaahwaa9023 Ай бұрын
Dan Allah yaya hanne biki Allah kibi ma aiki ki tuba ki koma ga Allah 😂😂😂😂
@MsMina-z8s
@MsMina-z8s Ай бұрын
Masha Allah ❤❤❤😂😂😂😂
@LaminouLaminou-i6h
@LaminouLaminou-i6h Ай бұрын
MashaAllah 🥰
@AbdurahamanMuhammad-p5h
@AbdurahamanMuhammad-p5h Ай бұрын
Allah yasaka
@SadiyaUmaru
@SadiyaUmaru 23 күн бұрын
Duk wanda mairo da kubra suke basa haushi yadannamin like 😂
@HadizaIdrissa-hy7ss
@HadizaIdrissa-hy7ss Ай бұрын
Hanne😂😂😂😂
@BanguisYaro
@BanguisYaro Ай бұрын
👌👌👌👌❤
@Farruhath
@Farruhath Ай бұрын
Hanne😂😂😂😂😂😂😂😂😂
@MahamadouKadri
@MahamadouKadri Ай бұрын
Merci beaucoup ❤
@BelloAhmad-yx3ym
@BelloAhmad-yx3ym Ай бұрын
Gaskiya talle yayiyawa yakamata kudinga kallo Ku,ma kafin kukai kasuwa
@zainabiliyasu
@zainabiliyasu Ай бұрын
yaya hanne aje abi miji sauda kafa😂😂😂
@FitimaYarmama
@FitimaYarmama Ай бұрын
Hhhhhhhhhhhhhhhhhhh 🤣🤣🤣🤣
@mustaphaumaryakubu8624
@mustaphaumaryakubu8624 Ай бұрын
Nice one
@ZahraKabir-q4q
@ZahraKabir-q4q Ай бұрын
Mash Allah
@hindatumahmudusman8
@hindatumahmudusman8 Ай бұрын
Masha Allah Tabarakallah
@FfGg-y5t
@FfGg-y5t Ай бұрын
😂😂
@sulemanmuhammad1070
@sulemanmuhammad1070 Ай бұрын
Hhhhhhhh😂. Nabila wlh wannan yarinyar sai kinyi da gaske .abu hunaira wlh kasan yayi akan wannan yarinyar Kai jamaa lallai wannan shu,umace Nabila kina cikin ta
@UmmuFatima-j8h
@UmmuFatima-j8h Ай бұрын
Yy Hanne amaryar Dan kwambo😂😂😂😂😂😂😂
@muhammadsanimuhammad7404
@muhammadsanimuhammad7404 Ай бұрын
Ba Dan kwamba Dan gogo ne
@ZakaraMamame
@ZakaraMamame Ай бұрын
Very very amazing AL RAHUZ
KISHIYATA SEASON 7 EPISODE 13 Kaɗan Daga Na Ranar Asabar
3:40
AL-RAHUZ FILMS PRODUCTION LIMITED
Рет қаралды 65 М.
Série - Le Goût des Sentiments - Saison 1 - Episode 20
1:04:32
Yeta Digital
Рет қаралды 283 М.
Quando A Diferença De Altura É Muito Grande 😲😂
00:12
Mari Maria
Рет қаралды 45 МЛН
Мясо вегана? 🧐 @Whatthefshow
01:01
История одного вокалиста
Рет қаралды 7 МЛН
Support each other🤝
00:31
ISSEI / いっせい
Рет қаралды 81 МЛН
DARASI SEASON 2 EPISODE 10 VIDE0
1:13:08
JAKADA HAUSA TV
Рет қаралды 122 М.
ALIYA SEASON 4 EPISODE 9
47:37
ALI JITA MULTI MEDIA
Рет қаралды 72 М.
namenj gani
3:33
Habii fiance
Рет қаралды 10 М.
#Urgent: AES CEDEAO SYRIE et RUSSIE que comprendre
1:49:28
Gandhi Malien
Рет қаралды 97 М.
Da Gaske Ne Malam Yayi Akidar Shi'a.?. | Waye Malam Daurawa 06
17:11
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 122 М.
ALLURA CIKIN RUWA SEASON 2 EPISODE 1@YAKUBUMOHAMMED2EFFECT
1:30:32
YAKUBU MOHAMMED 2EFFECT TV
Рет қаралды 357 М.