Ah well Alhamdulillah irin wannan shirin ya kamata kannywood su dinga ma rayuwa shine wanda mutane zasu fahimta mun dauki darasi sosia a cikin series din Allah ya kara daukaka Ameen ya Allah
@zanga81853 ай бұрын
Assalamu alaikum ! gaskiya mun waazantu da wanan shirin ,na ji tausahi sosai a gidan Elhadji Ilya ,Allah ya ka basira ameen kuma mata masu biye biyan bokaye da malamai tsibo wanan ya isheku izina kuji tsoran Allah ku denan cutarda maza ,Allah ya shiryemu shi a zamu bisa hanya madaidacia ameen. Mun gode sosai
@Nouradine_SanoussiАй бұрын
From niger 🇳🇪 and algérie 🇩🇿
@Fatima-u9k1x3 ай бұрын
Gaskiya wannan film din ya ishie.mutum izina allah ya Kara basira da daukaka alrahuz film
@HabuMmudaha3 ай бұрын
Wato daraktanna miya miya ne naji daɗi wallahi so saifa😅😅😅❤❤
@bilkisuhussainbello51503 ай бұрын
Gaskiya Alaji iliya ya iya acting 🎉
@UmmieyKay3 ай бұрын
Masha Allah One of the best aeries Ga darasusuka da yama a ciki Allah Ya rabamu da shirka da aikin dana sani. Allah Ya sa mucika da imani..... Amin😢
@sirbewhy34393 ай бұрын
Sallallahu Alaihi Wasallam
@surayyasanisaeedsurayyasan28253 ай бұрын
Allah sarki hajiya wllh taban tausayi 😢Allah baka kyautaba
@ummuhumayraa32683 ай бұрын
Team Yaya hanne let gather here 😂😂
@IbrahimMusa-ed5ez3 ай бұрын
Ai yaya hanne ta kawaye mata. Ta faru ta kare
@ZakariaKwalamma3 ай бұрын
Yaya hanne tashiga hannu😅😅😅😂😂😂
@anasmuhammadbawa48473 ай бұрын
Team customers din bokaye kenan
@souwaibakadri6273 ай бұрын
Watching from Togo🇹🇬🇹🇬🎉🎉
@SafiyaToro3 ай бұрын
Yaya Hanne anfara karbar kebura😂😅😂😂😂😂 Congratulations gidan alhaji ilya Muna godiya sosai film yana kyau fa sosai Yaya Ahmad wannan gashi yasa kafara yanayi da danmukyakyas😂😂😂😂
@AishaAdo-vb2xd2 ай бұрын
😂😂😂😂😂😂😂😂😂 Kai jamaaaaaaaa 🤣🤣🤣🤣🤣
@asiyayero71133 ай бұрын
Gaskiya sai yau naji dadin film dinnan da akasaki Haj. Tabawa😂😂😂😂😂❤❤❤❤❤❤❤❤
@IssahakaSouleymane3 ай бұрын
Hadjia tabawa ga bazawri❤❤
@YaruwahKhala122 ай бұрын
Msha allah haka nakesongani
@medsalahbenanes3 ай бұрын
Gaskiya chiriga yayi Allah yakara basira❤
@suleimanmuhammad21423 ай бұрын
Gaskiya wannan film din ya ishie mutum izina Allah ya Kara basira da daukaka alrahuz film
Gaskia yanda Mairo Kema alhaji magana ba russunawa a ciki
@YakubouMaliki3 ай бұрын
Masha Allah i watching from cote ivory Allah ya kara basira ❤
@UkashatKhalid-os1sl3 ай бұрын
Gaskiya kudaina saka mana hoton tinubu indai kuna so mu cigaba D kallon shirin kishiyata 😅
@nusaibaabdulhadialiyu96603 ай бұрын
Ahmad ya iya acting a matsayin babban yaya
@HarisSami-xj2oo3 ай бұрын
Masha allah
@SanousiAdam3 ай бұрын
Machaallah ❤❤
@Bilya-q3c3 ай бұрын
Gaskiya ne ❤❤❤🎉🎉🎉
@فاطمة-ذ6ظ9س3 ай бұрын
Masha allah muna godiya sosai da sosai allah ya kara basira allah sarki husna
@HamzaBaba-x2t3 ай бұрын
Maa Sha Allah
@HajiyaMaryam-qe4rm3 ай бұрын
Wallahi film dinnan saboda mutum uku nake kallo na daya abu humaira na biyiu Mero na uku Yaya hanne😂
@naimaisah75663 ай бұрын
Su yaya Hanne faa an iya kalamar soyayya 😂
@IsmayelibrahimIbrahim3 ай бұрын
Macha allah
@rabiunura43563 ай бұрын
hukuncin hanne fa yayi kadan 😂😅 huzzah hada kaya😂😂😂😂😂😅😅😅😅
@Zeeyarna3 ай бұрын
Wannan shiri ko ynx aka Dena an waazantu gsky🎉🎉
@rabiunura43563 ай бұрын
wallahi fim din nan akwai darasi allah yakara basira❤❤
@YusufHauwaidrisАй бұрын
Me yasa maza basufiya yafiya ba😢😢😢
@FananAbdul3 ай бұрын
Masha Allah washing from saudi arabia🎉🎉🎉
@RyyuiHhii3 ай бұрын
Muna gdy allah yakara basira
@nusaibaabdulhadialiyu96603 ай бұрын
Ana Drama a gidansu Habibty😂😂
@MsMina-z8s3 ай бұрын
Masha Allah Alhamdulillah 🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@AishaMuhammadKabir-sj5dq3 ай бұрын
Masha Allah muna godiya 🎉🎉🎉❤
@lawisaibrahim3 ай бұрын
gemun alhaji acommets😂😂
@GarbaAbdullahi-cs6nn3 ай бұрын
Masha Allah ❤❤❤😂😂😂🎉🎉🎉😅😅😅
@usmanibrahim53423 ай бұрын
Masha Allah watching 👀 from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
@AishaMuhammadAbba-e2s3 ай бұрын
Congratulations gida yagearu
@MuwaddatiAhmad-tf1mv3 ай бұрын
Congratulations gidan alhaji iliya ya gyaru
@IbrahimLauwali-j5d2 ай бұрын
Nice work
@HawwaBaby3 ай бұрын
Masha Allah ❤❤
@Sagir_Saleh3 ай бұрын
Alhamdulillah Allah Ya Kara Basira 🙏
@DonnkandsonsNigerialimited3 ай бұрын
Masha Allah
@AsmauSaleh-c3c3 ай бұрын
Abu humaira sarki kuka na qasa😂😂😂😂
@IbrahimAbduollahi3 ай бұрын
Nice❤❤
@maryamabdulmajid96003 ай бұрын
Mahsa Allah ❤❤❤❤
@BABANTINKIYA-rk7qw3 ай бұрын
Allah yayi jagora❤❤
@عائشةمحمد-ص4ط3 ай бұрын
Gaskiya tabawa anyi nadama😂😂
@عصاميوسفبله3 ай бұрын
صل الله عليه وسلم
@auwalmohammed48203 ай бұрын
Nice
@KhadijahMusa-qt4hw3 ай бұрын
Gaskiya banji dadin sakin hjy tabawaba tunda tatuba
@AbdoulhadiMuhammedsani3 ай бұрын
Very good very much 🎉🎉🎉❤❤
@sadiyanasir7501Ай бұрын
Mairo akwai son iyawa da wuce-wuri 😂😂😂
@GumsuMohammed3 ай бұрын
Ubangiji Allah subbahanahu Wata, ala Yana Yafemana, yakamata kayafemata Alhaji ❤❤❤😂😂😂🎉🎉🎉
@nusaibaabdulhadialiyu96603 ай бұрын
Yaya Hanne tana ganin banuu 😂😂😂
@shehugarba42193 ай бұрын
Gaskiya Wannan shirin nadade Banga shirin da yaburgeni ba Irin wannan shirin wannan allah yakara basira
@زكريازكريا-ب8غ3 ай бұрын
😢🎉🎉🎉😮🎉 jzbzndkx
@_Abeedayobengurucollections883 ай бұрын
A gaskiya alhaji Bai kyautaba hajiya tayi tuba na gaskiya Bai kamata ace yakiyin hakuri da itba ya saketa azahirin gaskiya yakamata ace yyi hakuri da ita banji dadiba wlh 😢😢😢
@mahamannouraboukaryibrahim13943 ай бұрын
Saboda ta rabachi da iyeyen chi abune da a gaskiya ba kowa zaya iya hakuri ba.akoy ciwo
@YoussoufYoussouf013 ай бұрын
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉😂😂😂
@habibourahila54853 ай бұрын
Alhaji yayi daidai abun da yayiwa ta bawa
@ImaneNassaya3 ай бұрын
Cool imane 🎉🎉🎉🎉🇹🇬🇹🇬🇹🇬
@khadijas_Stitches3 ай бұрын
Yaya hanne kaunar sa takeyi😂😂😂
@Haiballahadizatou3 ай бұрын
Hane😂😂😂
@MousbahuOusman3 ай бұрын
MACHA ALLAH ❤❤😂😂
@AboubacarFatima-i9z3 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@Dayyabulawansheka3 ай бұрын
Nice one ❤❤🎉🎉
@FhNC-em3tj3 ай бұрын
😂😂😂😂😂😂😂😂Nice
@HamidouNafissa3 ай бұрын
Subhanallahi Elhadji kayi hakuri k yafe mata sabida yayanta
@auwalmohammed48203 ай бұрын
Dan Maiduguri Form libiya 😂😂❤
@ZakaraMamame3 ай бұрын
Very very amazing AL RAHUZ
@naimaisah75663 ай бұрын
Gaskiya sakin Hajiya tabawa ya sa ni kamar inyi kuka😢😢😢😢
@MsAjhs3 ай бұрын
❤❤❤❤❤💃👍
@laminuinjiniyatv38823 ай бұрын
Tabawa Kenan kowa yatuba don.wuya balada 😅😅
@uzairurabiu27753 ай бұрын
Wlh Koni da nake namiji banji dadi saki da Alh yayiwa hajia ta bawa ba
@MahammadouGwomna3 ай бұрын
Mahashi Allah abinmamakiy meroh dah hajiyya ❤❤❤❤
@sumayyajunaidu10853 ай бұрын
Umar gombe sarkin kuku🤣😂😁
@AhmadTijani-p4k3 ай бұрын
Good
@NafisaUba3 ай бұрын
Gsky baikamata ace Alhaji iliya ya saki hajiya tabawa tunda dai ta tuba ai sai yafe mata yadauki hutata agurin zaman takewarsu😢
@asiyayero71133 ай бұрын
Ai baikamata taci bulus ba koda ta tuba ta canci saki😂
@1stBORNktg3 ай бұрын
Haba dai ai inya barta taci bulus wallahi
@nafissamohammed92343 ай бұрын
Dan Allah zancen kawu Hamisu duk bata lokaci ne
@asmauabdulwahab39623 ай бұрын
Gaskiya kam 😂😂
@ummusahal-hx8di3 ай бұрын
😂😂😂😂😂😂😂🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣ashe ba nikadai na gano haka ba ni mijin nabila nauyin maganar sa yasa nake tariye sa😂😂😂😂kafin ya fito da kalma daya ya cinye lokacin 😂
@fayrahsadik66763 ай бұрын
🤣🤣🤣🤣
@KMl-gx4bj3 ай бұрын
Wai shi uztas😂😂😂dan wahala@@ummusahal-hx8di
@SumayyaYusufGoronyo-ws5jc3 ай бұрын
😂😂😂😂😂😂😂😂@@KMl-gx4bj
@AouaSaa3 ай бұрын
Gaskiya wannan film din ya ishie mutum izina allah ya kara basira da daukaka musanman alrahuz
@HauwaAbubakarMaryam3 ай бұрын
😎😎😎😎😎
@UsumanHayat3 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤👍👍👍👍👍👍
@biniyabiniyq3 ай бұрын
biniya❤😮😊😮😢😢😢
@JamilaHamisy3 ай бұрын
😢😢😢😢
@JamilaHamisy3 ай бұрын
😢😢😢
@SaniShamsiyya3 ай бұрын
Muna godiya
@adamadam43113 ай бұрын
Ya Allah kasa muyi kyakkyawar karshe ameen
@HannatuHaruna-sf4fh3 ай бұрын
Masha Allah Wanann flim din darasine gamai hankali
@SalisuNazifi-eu9rs3 ай бұрын
Masha Allah Allah yaƙara basira komi natafiya daidai
@BOUBAKANA-sp2dj3 ай бұрын
allah sarki duniya labari
@jawahiryusufadam29273 ай бұрын
masha allah good bless you
@salahayou-d9n3 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤😊😊😂😂😂😂🎉
@NaimaTakai3 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤
@maryamarya2222-yp1pz3 ай бұрын
🥰🥰🥰
@KadeejaMuhammed-zg6sf3 ай бұрын
🥰🥰🥰❤️❤️❤️👍👍👍
@SAFIAMaiga-b7l3 ай бұрын
ماشاء الله تبارك الله. ان الله مع الصابرين 😭😭😭😭😭😭😭💯
@سلمىٰالعبدالله3 ай бұрын
صح لسانك
@SulaimanTukur-je3cb3 ай бұрын
Masha Allah fatan alkairi
@hayatuhashimibrahim3 ай бұрын
Aa gaskiya episode dinnan yayi matuqar kyau sosai, masha Allahu, Allah ya qara basira, amin summa amin. 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏.