Allah yakara lfy danisan kwana yakaramuku kwarin gwuiwa akan abin alkhaireen dakuke
@yousief88953 ай бұрын
❤❤❤ gaskiya ne kotu soyayya
@MaryamMuazu-i7p4 ай бұрын
Masha Allah wallahi komi yayi muna godiya
@ibrahimlawaltambari83894 ай бұрын
Wannan shiri ya nuni da illolin wayar hannu. Ma sha Allah Director
@ZakariaAudu4 ай бұрын
This grammar Is very expensive greatness though ❤😂😂
@IbrahimAbduollahi4 ай бұрын
Macha allah dakaeo kotun soyaya❤❤
@muhammadbinali.4 ай бұрын
Mashaallah wannan shirin na kotun soyayya da burgewa matuka
@SuleemanAhmad-i3z4 ай бұрын
Gaskiya Kuna kokari so sai don naji dadin kallon Wannan film 📽️ wllh da haka sauran maza kewa matansu da cikin kashi 💯 sai ansamu kashi 60 wadan da zasu Dena, Allah yasa mudace ameen 🙏
@nuraahmad90114 ай бұрын
Waw so attractive film Allah yataimaka family investment
@HamiduAbubakar-x2y3 ай бұрын
Aslm kotun soyayya gaskiya muna jin dadin wan nan shiri Allah ya kara hazaka da basira amin
Assalamou aleykoum. Ni day a ganina, ya tona wa iyalinsa asiri. Kamata yayi ya fito ya fada mata shine safwan tun basuje kotuba ya rufa mata asiri, tunda Yana sonta shima. Mi zasu ce wa diyinsu gobe?