Рет қаралды 5,337
BBC News Hausa
Malam ya bayyana yadda kuruciyarsa ta kasance musamman wajen neman ilimin Addinin Musulunci da kuma yadda ya samu kansa cikin karantarwar Addini.