Masha Allah ubangiji Allah ya qara ma rayuwa Albarka
@issoufouousmane36182 жыл бұрын
Allah Kara Lafiya Da Imani Da Nisan Kwana Masu Albarka Malam .
@ramatutunau46739 ай бұрын
Allah ya karama Mal.lafiya da kwanciyar hankali amin
@yahayausman-rz5yl Жыл бұрын
Allah yayi albarka
@adamououmarou31792 жыл бұрын
Macha Allah
@salifouboubacardjapharou55182 жыл бұрын
الله أكبر هذا صحيح، با رك الاهم فيك
@redsniper3272 жыл бұрын
Masha Allah hu Allah ya karawa Mallam Nisan kwana mai Albarka 🤲🤲
@ukershamuhd78852 жыл бұрын
Mashallah malam dokoro mai ka'idoji. Allah ya karawa rayuwa albarka
@Al_IRFAN22 жыл бұрын
Mashaa Allah abvkna okacha
@badiyyanuhubadiyyanuhu20942 жыл бұрын
MashaAllah 💯 💯 ❤
@ashmultimediatv2 жыл бұрын
Baba Malam Namu na Gwambawa 🥰😀🙌
@faridaalimadinah16892 жыл бұрын
Masha Allah Allah sarki
@sahibsaguirou1882 жыл бұрын
Allah kara Imani 🌹🌹
@babayozubairu65972 жыл бұрын
Masha Allah, Allah Kara lfya, alaramma👍
@babayeadam40792 жыл бұрын
masha allah allah yakara kwana masu albarka
@ibrahimsanusi32862 жыл бұрын
Allah ya saka da Alkhairi
@madabotv012 жыл бұрын
Allah ya karawa rayuwa Albarka Sheikh
@abdulrashidyacuba95432 жыл бұрын
Masha Allah Allah yaqarawa lafiya da nisan kwana
@muhammadshehu79422 жыл бұрын
Allah yaja kwana malam
@umarkhamis64722 жыл бұрын
Allah ya qama malam Lafiya
@mubarakabubakarbature35062 жыл бұрын
Masha Allah malam
@abuaiman90772 жыл бұрын
Masha allah
@umeumar65832 жыл бұрын
Ma shaa Allah
@aligarbaabbas59812 жыл бұрын
Macha Alllah
@junioramene31452 жыл бұрын
Macha Allah 🥰🥰
@SARASH-TV2 жыл бұрын
My hero
@Auwalu-b5d2 жыл бұрын
[WOW]
@danbataregeneral3 ай бұрын
babana
@sunusidalhatu85812 жыл бұрын
Anyi shirin kusan malaman ku da ɗaya daga ya'yan Maulana Sheikh Ibrahim inyass mata anyi da Zainab yar malam Jafar Adam amma har yanzu ba ayi da ɗaya daga ya'yan Maulana wa kudwatuna Amirul jaishi Sheikh Muhammad nasir kabara (RH) ba ko mai yasa? Anyi da malaman Tijjaniyya barkatai anyi da malaman izala barkatai amma a bangaren Qadiriyya daga jagoran Mujamma'u Ashabil Kahfi Warraqeem Maulana Amirul wa'izina (H) sai malam Qaribu kabara ko mai yasa? Ina akabar Maulana Sidi musa mai Ashshafa, Sheikh Askia Nasir Kabara, malam bazallahi duk ina manyan jaruman matasan malaman mu na Qadiriyya Riyadul Janna? Qadirawa ina tambaya me yasa duk da dadewar ku da irin yadda kuka bankara kasar nan da yadda jagoran darikar wato Amirul jaishi yayi hidima a kasar nan amma a yau aka barku a baya ta kowace kalar fuska? Tambayata kuma ga BBC Hausa shin da Qadirawa da yan Shi'a ba musulmi bane ko basu da malamai ne? #BARKA_DA_JUMAA