Sheikh ya ce yayin da iyayen da yawa ke so 'yayansu su yi karatu, shi mahaifinsa nema ya yi da ya rika sassauta wa kansa yana samun hutu domin yadda ya rike karatu yana yaro.
Пікірлер: 153
@ABDULLAHIDAURA-pk3wi Жыл бұрын
Masha Allah maulana prof maqari Allah yaqara kusanci da manzon Allah s a w ❤
@yunusahmad7313 Жыл бұрын
Allahu Akbar muma Allah ya albarkace mu
@mamanmoussaibrahim4413 жыл бұрын
Wly ina son ka dan allah, kuma allah tara gaban seyyidina rassulullah s.aw amen suma amen
@fatimaabdullahi47823 жыл бұрын
Masha Allah malam allah ya qara basira da daukaka ya Allah ya sa ayikyakkyawan qarshi Ameen allah ya bayaku B B C HAUSA da mafeefeecin alkairi Ameen ✅✅✅✅✅✅✅🇸🇦🇳🇬😍😍😍😍
@muhammedlawalabdullahi56073 жыл бұрын
Allah yasaka da alkhairi don ku runga tabo malam zaure kamar yanda prof. Ya ke alfahari da su
@Abdulazeezu Жыл бұрын
I like that he is always smiling. Masha'Allaah
@ibraheembangiz78273 жыл бұрын
Allah qarawa malam lfy da imanii da hazaqa
@abdoulgaffarabdoulahibouzo45733 жыл бұрын
Allah yakara ilimi da lafiya ga cheick Ahmed ibrahim maqari munatare daku in cha Allah
@sanisalisu23403 жыл бұрын
Allahu Akbar. Gaskiya this are the types of malams we need. Allah yakara ilimi.
@MuhammadAbubakar-td1ppАй бұрын
Allah yayiwa alummar annabi muhammad (s.a.w) rahama
@Ibrahimsaninakaulahakangiwa11 күн бұрын
allah yasaka da alkhair malan
@abduldrazz8643 жыл бұрын
Masha Allah malam Allah karama rayuwa albarka Allah barmu da son fiyaien halitta sallalahu alaihi wa sallam
@iam_ydeen3 жыл бұрын
Allah shi karawa malam lafiya da daraja.
@awaisu-nt8oy3 жыл бұрын
Allah ya sakawa malamanmu da alkhairi Ameen ameen ameen yarbbi
@hamisulawan1033 жыл бұрын
Allah yacikawa Malam burinsa
@mdsharif9604 Жыл бұрын
Allah ya taimaka Malam Allah ya Samu dace malam
@aminukeanuwess30933 жыл бұрын
Allah sarki shehu kullin a cikin murmushi yake
@ummulkhairadam38553 жыл бұрын
Kuma gashi kyakyawa masha Allah
@aminukeanuwess30933 жыл бұрын
@@ummulkhairadam3855 eh wlh masha allah.. riko da salatin annabi s.a.w yakara haskaka fuskar sa
@mamanmoussaibrahim4413 жыл бұрын
@@ummulkhairadam3855 ummu na yaba dake kuma ina son ki saboda allah dan kin yaba masoyina imam maqari
@user-rq3jo1rg8f Жыл бұрын
نحبك من السودان فضيلةبرفيسرزاك الله علماوفيضا
@mahammadmuslim74453 жыл бұрын
Aslm, allah yakara lfy d daukaka d son annabi muhammad s,a,w
@idirissmaradi67773 жыл бұрын
Masha Allah Allah saka da alqairi Allah qara kusanci da annabi Muhammad salalahu alaihi wasalam Maulana Prof
@ikirimasaidu28686 ай бұрын
❤❤❤🎉🎉❤❤❤ Allah yaqara lafiya da nisankwana da alkairi
@mansuryunus43843 жыл бұрын
Allah sarki malam, Allah yakara ilmi da taqawa
@adaugambo42933 жыл бұрын
Muna godiya ga Allah da ya azurtamu da samun ku Allah ya kara lafiya da nisan kwana masu albarka
@abubakaryakubu9822 жыл бұрын
Allah ya kara basira
@adargidatv6373 жыл бұрын
Allah ya karama malam ilimi mai anfani
@annourhamza61083 жыл бұрын
Allah ya kara lafia da nissan kwana. Mallam
@MaryamAhmed-on9hu Жыл бұрын
A true philosopher.
@farinkudichanel97483 жыл бұрын
Allah yasaka da alhairi ameen
@anasmukhtarhayinalhaji84642 жыл бұрын
Allah ya kara maka lafiya da nisan kwanaki
@mahamadouadanane84983 жыл бұрын
Alhmdulillah allah yayi muna irin naka
@sffds41843 жыл бұрын
Masha Allah Malam Allah yakara lpy da nisan kwana Mai amfani
@issoufoumouhamede6059 Жыл бұрын
Maslah Allah
@dancadimahamadgara48713 жыл бұрын
bbc hausa muna godiya Allah ya kare ku professor ahmad makari Allah kiyayeka Allah ya kara muna ire-irenku
@drmaryamhassanusman1248 Жыл бұрын
Allah yasa albarka
@abubakarmagaji74613 жыл бұрын
Prof. Muna Yida Kai Sosai Walh Duk Musulmin Kirki Ba Zai Kikaba
@kamalumar81323 жыл бұрын
Allah yakara ilimi da daukaka
@shamsurabiudanguguwa16783 жыл бұрын
.Masha.allah.shehu
@umarhussainiumr88863 жыл бұрын
Allah ya kara basira malam
@Kanurilanguage3 жыл бұрын
Masha Allah mafi yawancin malamai suna alaka da kasar borno
@abubakarabdu31353 жыл бұрын
ALLAH sakama malam da alkhiri,
@kuchojoe5003 жыл бұрын
احسن الله اليك العلامة
@idrishamzee97713 жыл бұрын
Masha Allah ya mallam Allah yakara daukaka addinin musulici
@ibrahimahmad67983 жыл бұрын
allah yakarawa rayuwa albarka.
@salissouali92332 жыл бұрын
Masha allahu shikuran barukallahu fikum thank you bery much
@UsmanyahayaUmar-el5xwАй бұрын
Allah yakara basira
@rabiulawan19023 жыл бұрын
BBC Hausa kuzo yola kuyi hira da malam Abubakar mukhtar yola, Dan Allah.
@khadijajibreelhajiya51473 жыл бұрын
Eh wllhy nima inaso ayihira dashi 🤩
@maryamaliyu3987 Жыл бұрын
Masha Allah Allah yasa mu dace
@finiteconsult61813 жыл бұрын
Masha Allah Professor Sheikh Makari
@zakariyaalhajiisa91722 жыл бұрын
Allah ya kara lafiya, amin.
@yasinunasirufarutv3 ай бұрын
Allah ya kara wa malam lafiya ❤
@khadimibachiroudamagaram29833 жыл бұрын
Allahumma Amin. Allah ya saka wa Malam da Alkhayri
@faizaatamaaiki72512 жыл бұрын
Masha Allah karawa malan lfy
@rabiluyusuf6418 Жыл бұрын
Masha Allah
@aljaheed80593 жыл бұрын
Masha Allah Pro Allah yakara daukaka
@Awwal03 жыл бұрын
Masha Allah, a shiga Niger da Ghana zuwa zuwa
@komaidaruwanka68303 жыл бұрын
Wallahi professor Babu kamarka a malam Nigeria Allah yaakama da alkairi
@ahmadmuhammad36583 жыл бұрын
Malan,Allah ya kara baasira amin ,mallam Allah ya bamu ikon ladabi da kaskantar da Kai irin Naka amin .
@musamohammedalhafiz2253 жыл бұрын
Allah ya kara lafiya da Nisan kwna
@usmanmmurtala98102 жыл бұрын
Allah ya kara lafiya Imam ❤❤
@cncncncncncncn92553 жыл бұрын
Masha Allah 👍
@MuhammadAbubakar-td1ppАй бұрын
Mlm allah yayimaka kyakkyar karshe
@sahibsaguirou1883 жыл бұрын
Macha Allah, Allah karamuku lafiya
@muhammadzawiya90573 жыл бұрын
Masha Allah ❤🙏
@hafizrabe72173 жыл бұрын
Masha allah ya kara basira
@babangidatv52643 жыл бұрын
مشاء الله ردنا الله وإيكم
@Mbbello13 жыл бұрын
Alhamdulillah ya sheikh
@bilalabubakar1639 Жыл бұрын
Allah yakara hasken makaranta da taqwa
@iddizango6419 Жыл бұрын
Prof💕💯🙏🙏🙏🙏
@user-ib2lq7ux6t3 ай бұрын
Allah yara San annabi s,a w
@muazzamlawan47593 жыл бұрын
Masha Allah maunala
@aboubacarboubacar68453 жыл бұрын
Wow macha Allah ❤
@khaleelullahtv10 ай бұрын
جزاكم الله خيرا 🙏 مولانا
@ibouibrahim1962 Жыл бұрын
Macha allah baba
@farinkudichanel97483 жыл бұрын
Waishiin akwai irin wannan malamin a Nigeria ?
@nuruddeenumar38643 жыл бұрын
Akwai sheikh ibrahim sale shene wanda yafushi dasauransu
@annurtv27153 жыл бұрын
Gaskiya azahirikam babu
@bishirabdullahi43823 жыл бұрын
Shima dalibine
@rahama___kaduna98942 жыл бұрын
Nima, inada wannan tambayar Indai akwai malami kamar prop a Nigeria to inason saninshi, saboda aduk wa inda nasani banga kamar prop ba👌
@kabiruanwar82662 жыл бұрын
@@rahama___kaduna9894 Akwai malamansa kamar Sheikh Sharif Ibrahim Saleh
@user-dp5qt6xm9lАй бұрын
Mâcha Allah ❤
@amelkhan50943 жыл бұрын
Ameen 🤲🤲🤲🤲 9
@NamaiwaAbass4 ай бұрын
Masha Allah ❤❤❤
@abbajawaalh.abdulrahman25233 жыл бұрын
نفعنا الله بكم سيدي الفاضل
@abubakaraliyu78463 жыл бұрын
ماشى الله
@fggmaganimatafgakkarami3886 Жыл бұрын
Aslm m makari ahlilsunnane
@atahriabdou32703 жыл бұрын
Macha Allah Tabarka Allahou
@abbagostu1382 жыл бұрын
Maulana ❤️
@user-si6we3tu4z6 ай бұрын
Masha Allah ❤
@mohammadsayfullahi44943 жыл бұрын
Masha allah
@shafiusani33833 жыл бұрын
MashaAllah, Allah yaqara kusanchi da manxonAllah S.A.W
@kryzhamid28103 жыл бұрын
Masha Allah Tabarakallah. Beautiful human being
@abdoulazize95552 жыл бұрын
Macha allah alla yakar sani Maln ameeni
@user-dh3bs8st4u3 ай бұрын
Allah ya karalafiya
@basharumar58819 ай бұрын
Ma Sha Allah
@aladjidamou42623 жыл бұрын
Macha Allah
@user-nt8sj8xg8w3 жыл бұрын
Macha allah
@SalisouBidikay-op4bh7 ай бұрын
مصرا مشاءالله تبارك الرحمن
@isajidda392 Жыл бұрын
Mash Allah
@sulezabeirou41133 жыл бұрын
Tafsir cahk dahirou Ossman 20021
@abubakarbinabdullahi88133 жыл бұрын
Masha allahu 💕💕💕
@rahama___kaduna98942 жыл бұрын
Allah yatemakeka prop
@amelkhan50943 жыл бұрын
👌👌👌👌👌👍👍👌👌
@musaahmed37072 жыл бұрын
Ma sha Allah
@abdurrashidaminu7781 Жыл бұрын
Alhamdulillah
@aliseccialisecci77763 жыл бұрын
يحفظك الله ويبارك فيك
@traditionalmedicinestore10483 жыл бұрын
BBC HAUSA muna alfahari da ku Allah ya saka muku da mafificin alheri domin irin kokarin da kuke wajen sanar damu abinda muka da buƙata sani