Kuna da damar ku na cigaba da samin Followers amma kum watsar, sai series Film kuke yi, ba kuma kwa samin views saboda Audiences naku masu son barkwanci ne, dama kun cigaba da sa Sani LiyaLiya yana muku wakoki na musamman, kuna sa jaruman ku suna hawa, da kun maida martabar channel naku kalar yanda yake a baya.
@BA_SO_BA_NE8 ай бұрын
Ko ku koma yin short videos kalar na Daskin da Ridi, Jummai Yanga ETC