Gaskiya nidai binyarda ba da wannan uncle din anya bashi bane yakeson kashe binanzir kuwa😢
@Safna0019 ай бұрын
Aslm wllh a na jamana rai wllh 😢 inason littfin nan banaso yakare kuma inaso naji angamah wllh yana da dadi littafin nan😢 pls yakamata akullum ana sauke guda uku 😊 pls kadakatar da wanda kake karan tawa😂😂😂 tukunna kaji😂 idan angama kurkukun 😊😢
@taskardansalmatv47539 ай бұрын
Wa'alaikumussalamWa To ko marubuciyar bata gama rubutawa ba