Рет қаралды 30
KANUN LABARAI
Ma'aikatu da hukumomin Gwamnatin tarayya za su kashe sama da
Naira miliyan dubu goma sha hudu wajen sayen kwamfyutoci a
kunshin kasafin kudin shekarar badi.
Gwamnatin jihar Borno Babagana ta ce jimillar Naira miliyan dubu
goma sha takwas da doriya ne aka raba ga wadanda ambaliyar
ruwa ta shafa a jihar Borno a kwanakin baya.
Jam’iyyar PDP da sauran masu ruwa da tsaki sun goyi bayan
Gwamnan Jihar Bauchi Bala Muhammad a kan matakin da ya
dauka na yin watsi da dokar gyaran haraji.
DAGA KASASHEN KETARE
Wasu masu kutse da ke samun goyon bayan gwamnatin China sun
kutsa kwamfutocin ma'aikatar baitil malin Amurka a farkon watan
nan, a cewar hukumomi a Amurka.
TALATA
29 JUMADA AKHIR 1446
31 DISAMBA 2024