Рет қаралды 8,141
Ƴan Najeriya da ke birnin Dubai na Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa na fuskantar barazanar rasa guraben aikinsu sakamakon gurgurjewar alaka tsakanin kasashen biyu. An fara koyar da harshen Rashanci a jami'ar Jamhuriyar Nijar. Saudiyya ta bayyana ranar Laraba a matsayin ranar Sallah Karama sakamakon rashin ganin jinjirin watan Shawwal.