Labari mai tada hankali kan hamdiyya da yarinyar da aka yanka babanta a gabanta.

  Рет қаралды 6,635

Abu Aisha Nbnews

Abu Aisha Nbnews

Күн бұрын

Пікірлер: 42
@zinariyawaziri3689
@zinariyawaziri3689 7 сағат бұрын
Wallahi Mama Najaatu,waɗannan mutane sun ci amanar Arewa kuma 'ya'yansu suna yi wa yaran talakawa kallon jahilai,to amma fa waɗanda aka ƙyale ɗin nan kara zube su za su addabi na su yaran su hana sun jin daɗi kamar yadda a halin yanzu ake gani,matsalar ƙasa ta addabi kowa.
@هيموكنك-ظ3خ
@هيموكنك-ظ3خ 13 сағат бұрын
Gaskiyane hajiyya najaatu Allah koma yasa talakawan arewa sugane suhadakai
@BachiGada-mc9cz
@BachiGada-mc9cz 17 сағат бұрын
Allah kare muna ke hamdiya gaskiyane Najin Mike ❤
@abotronicstek3316
@abotronicstek3316 4 сағат бұрын
Gaskia wannan yar gwagwar maya ce, Allah ya tsareki ya kareki. İrinku akecewa khairun nasi linnasi, mai alkhairi ga mutane.
@abdouhalilouabdouhalilou
@abdouhalilouabdouhalilou 20 сағат бұрын
Allah ka zaɓa mana abin da chine Mafi alkairi
@kmuhd9473
@kmuhd9473 21 сағат бұрын
Allah ya sauwaka mana yakawo mana mafita
@AissataIbrahim-oz5pj
@AissataIbrahim-oz5pj 20 сағат бұрын
Machaallah amdiyya 🙏🏼
@MalansamailaAbdoulmouhaimi-l9z
@MalansamailaAbdoulmouhaimi-l9z 19 сағат бұрын
Aminci Allah ya tabbata a gareki ina Miki fatan alherin ya Allah yakareki
@Nourasabouou
@Nourasabouou 17 сағат бұрын
Ya allah
@محمدبدماسي-د2ر
@محمدبدماسي-د2ر 19 сағат бұрын
❤ ماشاء الله تبارك الله عليكي hadiya Allah ya kareki daga charin makiya 🤲 Allah ya albarkaxi rayuwarki douniya da lahira 🤲
@MustaphaMhd-uf3bo
@MustaphaMhd-uf3bo 19 сағат бұрын
Allah yakareki
@rakiyamusa845
@rakiyamusa845 20 сағат бұрын
Ya salam!
@AbdulkaderKader-b4d
@AbdulkaderKader-b4d 6 сағат бұрын
Allah ya kyauta
@AlhajiAdamu-qk7rb
@AlhajiAdamu-qk7rb 19 сағат бұрын
Allah ya tsareki Hamdiya
@rafiaabdoulaye1301
@rafiaabdoulaye1301 9 сағат бұрын
Gaskiya Hamdiya maganar da kika fada gaskiya ne Allah ya saka miki da Alheri 🥹👍
@HassanaAbubakarMuhammad-w4s
@HassanaAbubakarMuhammad-w4s 15 сағат бұрын
🎉🎉
@HaikilouHalilaou
@HaikilouHalilaou 18 сағат бұрын
😢😢😢
@ayishatabbas2402
@ayishatabbas2402 16 сағат бұрын
S.A.W😭😭
@balarabacikaji9259
@balarabacikaji9259 12 сағат бұрын
Gaskiya nima tunanina Kenan Arewa tafiya tayi nisa
@ابلهسيمه
@ابلهسيمه 19 сағат бұрын
حسبي الله ونعم الوكيل الله
@AbdussamadUsmanUsmanabdussamad
@AbdussamadUsmanUsmanabdussamad 16 сағат бұрын
Allah yaymaki mafita gahalinda kikeci
@ayishatabbas2402
@ayishatabbas2402 16 сағат бұрын
🥺😭😭😭
@زيتزيت-د6ع
@زيتزيت-د6ع 18 сағат бұрын
😭😭😭😭😭😭😭😭
@ابلهسيمه
@ابلهسيمه 19 сағат бұрын
حسبي الله ونعم الوكيل
@ابلهسيمه
@ابلهسيمه 19 сағат бұрын
لا حول ولا قوة إلا بالله العلي العظيم
@SirajYousuf-m8z
@SirajYousuf-m8z 15 сағат бұрын
☝️😭😭😭😭😭😭😭😭☝️
@AmadouMoullela
@AmadouMoullela 16 сағат бұрын
😭😭😭😭😭😭 Amadou ❤❤❤❤❤❤❤❤
@oumaroumati-yx9dk
@oumaroumati-yx9dk 20 сағат бұрын
😢😢😢🤲🏻🤲🏻🤲🏻
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 19 сағат бұрын
Allah ya kawo sauqi Hamdiya kamar ba Hausar Sokoto ki ke ba
@abotronicstek3316
@abotronicstek3316 4 сағат бұрын
To menene idn ba hausar sokoto takeba, menene ya hada hakan da irin gwagwarmayar da takeyi, wurin nema muku yanci? Pls andinga comment na hankali.
@soulemanesoulemane2642
@soulemanesoulemane2642 8 сағат бұрын
Gasikiyani malama
@MuhammedAminu-mk6hi
@MuhammedAminu-mk6hi 11 сағат бұрын
ALLAH YE kara Miki NASARA
@MuhammedAminu-mk6hi
@MuhammedAminu-mk6hi 11 сағат бұрын
Ki dinga karatun wallahu yasimuka Minna nassi
@رضوانربيع-خ5ض
@رضوانربيع-خ5ض 21 сағат бұрын
Ai wlh in nine shugaban kasar Nijeriya wlh wlh ba fulatani daya bazeyi saura ba a Zamfara da katsina da sokkoto da Kebbi da nijer domin basu Dayawa kuma basu ne Asalin yan yankinba danne za abarsu su dinga kashe yan asalin Nigeria kuma mazauna garin su daga zuwa ci rani shi kenan kawai seku hana zaman lafiya wlh duka sena koresu sedai sukuma yola ko Gombe ko Bauchi tunda sunfi yawa acan daman Allah yajikan sani abacha kaga shugaban Saudi Kowane shugaba a Nigeria kaunar Nigeria tunbayan Sardaunan Sokoto da tafawa balewa
@mubarakmuhammad8623
@mubarakmuhammad8623 18 сағат бұрын
Kai ba adali bane in dai haka kace.Saboda ba fulatani ba dan Nigeria bane koh shiyasa zaka kashesu dukka da mai laifi da mara laifi saboda kaine shugaban adilai na duniya koh.
@RabiouMaazou-pg5br
@RabiouMaazou-pg5br 12 сағат бұрын
Allah ya baku hakuri yan ouwana Muslim daga dan ouwanku dan Niger 🙏🙏🇳🇪🇳🇪
@sadiqumarkhalipa6669
@sadiqumarkhalipa6669 18 сағат бұрын
Wlh hanya dayace dole wlh sai munhada kanmu musamman mu matasan arewa
@MahamatAhmatDangmalloum
@MahamatAhmatDangmalloum 20 сағат бұрын
🤲🤲🤲🤲🤲🙏🙏👌🤲🤲🤲🤲😭😭😭😭
@umarrabiu6298
@umarrabiu6298 18 сағат бұрын
Gsky wannan bata maganar Sokoto
@زيتزيت-د6ع
@زيتزيت-د6ع 18 сағат бұрын
Tabbas wannan hakayake
@BabaIsa-pj4op
@BabaIsa-pj4op 17 сағат бұрын
😢😢😢😢
@AwllAwll-q6h
@AwllAwll-q6h 8 сағат бұрын
😢😢😢😢
Rikicin Hassan Makeup Da Murja Kunya bayan zuwansa Kano
3:28
Aboki Films
Рет қаралды 2,4 М.
BBC Hausa Labaran Duniya na Rana Yau /15/11/2024 #bbc
18:27
Ice Cream or Surprise Trip Around the World?
00:31
Hungry FAM
Рет қаралды 13 МЛН
Twin Telepathy Challenge!
00:23
Stokes Twins
Рет қаралды 39 МЛН
Fassarar Khutbah | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa {Hafizahullah}
14:16
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 111
Sakon gaggawa kan masifun. dake tunkaro najeriya na mutuwar yunwa.
17:39
Abu Aisha Nbnews
Рет қаралды 2,6 М.
BBC Hausa Labaran Duniya Na Rana Yau 15/11/2024 #bbc
17:52
Arewa Musical
Рет қаралды 213
Ice Cream or Surprise Trip Around the World?
00:31
Hungry FAM
Рет қаралды 13 МЛН