CI GABA NA BIYU: kzbin.info/www/bejne/rpvRaKOcbrSfo5Y
@Aatuuio21 сағат бұрын
Aya ya allah yarabamu da mumunar qaddara amakema yar uwa miyasa kika bashi kanki
@fatimamuhammadkeraukerau8338Күн бұрын
Amma brekete family suna taimako,amma de allah shine gatan bawa
@BachariBachari-h6fКүн бұрын
انا لله وانا اليه راجعون 😭
@fatimamuhammadkeraukerau8338Күн бұрын
Allah yarabamu da mayaudara
@youssoufabdouscience3523Күн бұрын
سبحان الله 😢
@HalladuDanbaba-ov7dxКүн бұрын
Darasi ga yan baya Allah ya sa mu dace 😢
@maryamahmad3335Күн бұрын
Wlh ƙarya kikeyi donyaki aurenkine kikekuka baiwaidon rasa yanbiyunkiba Allah ya shiryamu gabadaya
@fatimamuhammadkeraukerau8338Күн бұрын
Kinada Allah Allah zezama gatanki
@MoctarDanmamaКүн бұрын
Alm 🤲🏻 🤲🏻 🤲🏻 🤲🏻
@MustaphaMuhammad-zx2bfКүн бұрын
In anki ji
@MuhammadSani-q2yКүн бұрын
Karyar banza wannan katuwar zakuce anyima fyade waya kaita ta bada gaban ta in Anki ji ba.aki gani ba in angani ba.aga dakyauba
@DjafarDjafar-x3bКүн бұрын
❤❤❤❤❤
@Saleh-005Күн бұрын
Subhanan allah-allah ya zaremu
@BabagedaMuhammadКүн бұрын
Allha kashiryar damu Amma kekika yarda dashi Kuma kekika cuci kanki kikabashi kanki kuka Sha soyayarku sai yanzu da Abu yalalace zaki kama kuka
@fatimamuhammadkeraukerau8338Күн бұрын
Kudin gidantafa yabiyata
@fatimamumar9523Күн бұрын
Gaskiya kina da matsala maiyasa tun farko kika yadda dashi
@SakinaYahuza7 сағат бұрын
Maganinki kenan gobema ki ba wani kanki
@SakinaYahuza7 сағат бұрын
Sai da kika ga bai aure ki ba sannan kika baiyana laifinki ne da kika bashi kanki to yanzu me kike so ayimiki baki isa ki hana yayi aure ba kuma ba dole sai ya aureki ba