masha allah dan Allah kudinga samana chigaban akan lokaci
@adamaabdulkarimkiyawa64626 жыл бұрын
Masha allahu su kawu hamza angaci kuma za'aga rashi allah sarki zeed sede yasamu labari yayansa ya auri budurwarshi wayoo Allah kuma kanwar mahaifiyarsu ta auri babansu o ni adama duniya kenan masha allah mungode sosai allah ya kara basira yayi jagora