Alhamdullah masha Allah gaskiya wannan Shirin ya samu daukaka a kasa dama ketare gabadaya Kuma munamuku addu,a Allah ya Kara kareku ya tare muku gabanku da bayanku abokina Allah ya karamuku basira bro🎉🎉
@duniyarkannywood24 Жыл бұрын
Amin suma amin muna godiya Allah yasaka da alkairi
@HabibouDanmalan Жыл бұрын
Barka de dana lokaci maigaida kuma Malami syy❤ Ubangaiji Allah 🤲 yakarra fasira 💪 Oga 🙏🙏🙏
@duniyarkannywood24 Жыл бұрын
Amin suma amin nagode sosai Allah yasaka da alkairi
@abdoulraoufsani3471 Жыл бұрын
Gaskiya labarin masoya ya na buragine
@duniyarkannywood24 Жыл бұрын
Muna godiya sosai
@falaluzazzau442 Жыл бұрын
Nic😊😊
@duniyarkannywood24 Жыл бұрын
Thank u
@LajjbsiJsklossij Жыл бұрын
🎉🎉 Allah yakara basira 🎉aboki
@duniyarkannywood24 Жыл бұрын
Amin nagode sosai
@MahamadouAdda-ml6wt Жыл бұрын
❤❤❤❤❤❤Bu
@duniyarkannywood24 Жыл бұрын
Nagode sosai
@yahuzahalilou297 Жыл бұрын
Macha Allah godiya sosai ❤ aicha gaskiya kina kokari ❤❤🥰
@duniyarkannywood24 Жыл бұрын
Muna godiya sosai
@yahuzahalilou297 Жыл бұрын
@@duniyarkannywood24 to nima Nagode 🤝 Allah ya kara basira ♥️
@basharmaishaddah8147 Жыл бұрын
Allah yakara daukaka ❤ gaskiya ina jin dadin wannan findin dakuke
@duniyarkannywood24 Жыл бұрын
Muna Godiya sosai Allah yasaka
@babsongee004 Жыл бұрын
Allah taimaka ya kara basira
@duniyarkannywood24 Жыл бұрын
Amin nagode sosai
@FadimaMamane Жыл бұрын
Gaskia wanna film yayi tabass soyaya ba karya bane
@duniyarkannywood24 Жыл бұрын
Gaskiya ne muna God
@tarayyatv3623 Жыл бұрын
Good
@usmanaliyuumar181 Жыл бұрын
Idan Kuna saka wannan wawan zanbar kallon film inki
@abdoulraoufsani3471 Жыл бұрын
Allah ya biya
@duniyarkannywood24 Жыл бұрын
Amin suma amin
@ZakariaSodja Жыл бұрын
Gaskia ne masoya❤
@duniyarkannywood24 Жыл бұрын
Muna godiya sosai
@Liligaye-r5f Жыл бұрын
labari zuciya yahadu damai hazaqa Allah ya qara himma abokina 🤲🏼🙏🙏
@duniyarkannywood24 Жыл бұрын
Amin suma amin ina godiya sosai abokina
@Liligaye-r5f Жыл бұрын
@@duniyarkannywood24 antr karkadamu
@MubarakSlm Жыл бұрын
🔥🔥🔥
@duniyarkannywood24 Жыл бұрын
Nagode sosai
@safiyanuabubakar8032 Жыл бұрын
Gaskiya yane mutimi na allah yatai maka
@duniyarkannywood24 Жыл бұрын
Muna godiya sosai
@HamissouDahirou-m6m Жыл бұрын
Gaskiya ku masoya ne. Mutane da yawa suna daukar kalaman soyeyya
@duniyarkannywood24 Жыл бұрын
Muna godiya sosai Allah yasaka
@JafaruMisa-zr7br Жыл бұрын
Masha Allah
@duniyarkannywood24 Жыл бұрын
Nagode sosai
@arewazinaritv3266 Жыл бұрын
Allah ya taimaka abokina
@duniyarkannywood24 Жыл бұрын
Nagode sosai
@Adam-d4t9s Жыл бұрын
❤❤❤❤ barka ddr
@duniyarkannywood24 Жыл бұрын
Nagode sosai
@specialnovelsand Жыл бұрын
Nice
@duniyarkannywood24 Жыл бұрын
Thank u
@AliyuMouhamadou Жыл бұрын
Shekara dubu da hasin kina wannan yanayi wllh kakikeyi hhhhh❤❤❤❤
@duniyarkannywood24 Жыл бұрын
Hhh ko
@JamiluAliyu-sp8ey Жыл бұрын
Wannan shiri yayi ss
@duniyarkannywood24 Жыл бұрын
Muna godiya sosai
@officialsosistv2416 Жыл бұрын
❤❤❤❤❤masha allah
@duniyarkannywood24 Жыл бұрын
Alhamdulillah
@MahmoudOumar-fc7eg Жыл бұрын
Barka dazouwa
@duniyarkannywood24 Жыл бұрын
Tnk u
@ousmaneidris Жыл бұрын
Gaskiya wagga épisode banji dadin sa ba saboda Jamil ambaka hakuri kayi ankuri haba dai hhhh😅😅😂😂 koda film ne amma naji haushi