duk mai neman biyan bukata a wajan allah swt allah Ubangiji ya amsa masa alfarmar sayyidina Rasulullah saw ❤❤❤❤❤🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🙏🙏🙏🙏🙏🙏
@zzahrraa___7 ай бұрын
Ameen ya rabb
@maryamAbdulazeez-ri4le7 ай бұрын
ameen ya wrabb
@BadamaZabeirou7 ай бұрын
Aminee ya rabi 🤲
@abdulrazaqmukhtar74327 ай бұрын
❤️❤️❤️ اللهم صل على محمد، وعلى آل محمد كما صليت على إبراهيم وعلى آل إبراهيم، إنك حميد مجيد، اللهم بارك على محمد، وعلى آل محمد كما باركت على إبراهيم، وعلى آل إبراهيم، إنك حميد مجيد ❤️❤️❤️
@khadijahjibrin45007 ай бұрын
😂😂😂 yayi Dr. ASIYA.
@muhammadmahdijaafar73857 ай бұрын
Ban taba jindadin kallon labarina irin na yau ba. Allah ya taimaki director Aminu saira da sauran ma Aikata Baki daya.
♥️ Masha ♥️ Allah ♥️, Allah ♥️ ya ♥️ kara ♥️ basira ♥️ darajar ♥️ Annabi ♥️ Muhammad ♥️ s ♥️ a ♥️ w ♥️
@UmmiShehu-tp7ci7 ай бұрын
Gaskiya talla yayi yawa,team Maryam an Bata mana Rai wallhi haba kai
@YakubouMaliki7 ай бұрын
Masha Allah i watching from cote ivory Allah ya kara basira daraja barka anabi muhamadou s a w ❤
@momyna45547 ай бұрын
Allah kayimana arziki duniya da lahira Dan darajar annabi Muhammad s a w
@muhdimran66177 ай бұрын
Labarina Best Series❤❤❤ Dr. Asiya, Mayam And Auwal Lawan Yace Yaji Qamahin Abinci Kaman Yasan Qamshin😅😅😅
@AbdoulayeMahamat-lf8xr7 ай бұрын
shege aminu sera kanada mugun basira dan kwak uba 🔥😍
@KhadeejahmaarufSaad7 ай бұрын
😂😅
@muhammedabdullmuminu62047 ай бұрын
😂😂😂😂😂
@Jejeboykt7 ай бұрын
😂😂😂 A Gaskiya wannan episode din yaburgeni❤
@mdkvshhsbsksk52037 ай бұрын
Dr. Asiya da auwal suna burgeni,❤❤
@MaryamsangaSangaAbdullah7 ай бұрын
Allah unbangije ya sa muga annabi muhammade rasullahi saw
@Aboubakar_Sadique7 ай бұрын
Yakamata yaron daya samu Dr Asiya da Auwal a kofan gida yamasa Ina Kwana. Yana dakyau Ake yin abubuwan da zai temaka wajen improving tarbiya. Yin hakan kyautata tarbiyyan yara ne masu kallo Kuma zesa wadanda basuyi sufara koyi. Allah ya temakemu.
@balaaliedo2437 ай бұрын
Doctor Asiya fa ta fara wuce gona da iri fa 😂😂😂
@SulaimanAhmed-cg3fo7 ай бұрын
Zamuyi medicine din ta soon
@nurayau-pj8ij7 ай бұрын
No wlh doctor Asia Tana da gaskiya
@dabbaba94317 ай бұрын
Dr has taken over
@balaaliedo2437 ай бұрын
@@nurayau-pj8ij haka ko 🙎
@balaaliedo2437 ай бұрын
@@dabbaba9431 yes o
@ibrahimNuraddeen-y8p6 ай бұрын
😝😝🤪🤪😝😝😝😜😜Maryam in Allah yayar da sai doctor sai ta auri me nasara😅😅😅
@harounaabdoulaye-zl1pl7 ай бұрын
Gaskiya Malam Aminu Dr Asiya tana wuce gona da iri, a karkato da hankalin ta ya dawo kan Auwal
@suwaibaibrahim97567 ай бұрын
Gaskiya shine daidai
@fateemausmanshuwaree27007 ай бұрын
😂😂😂😂😂😂😂😂
@yahyaabdulmubaraksalihu48257 ай бұрын
Ba kuskure a lamarin, Dr Asiya ya kamata ta dauke mai nasara
@hassanaangoilikenupesongss10507 ай бұрын
🤣🤣🤣
@ibraheemishaq-n4f7 ай бұрын
Ma Sha Allah Much ❤❤❤ love and more blessings Am watching from Lagos state
@HafsatAbubakarSaeedManantaufiq7 ай бұрын
Ni wlh har film din yafara bani haushi talla yayi yawa
@mohammeddanna5877 ай бұрын
Kidaina kallonsa mana
@Jamilagaya7 ай бұрын
Gaskiya tallan ku yayi yawa fah😂
@balaaliedo2437 ай бұрын
Yes, is too much wlh
@Menahafk877 ай бұрын
Kawai kudinga tarewa😢
@Papisto17 ай бұрын
Mashallah salati goma ga annabi s a w
@MoulanaMallamBashir7 ай бұрын
RABBana Ateena MINLLA DUNKA RAHMAh WAHAYYI,I LANA MIN AMREENA RASHADA Ameen ❤❤❤❤❤❤❤❤
@sadiyat52017 ай бұрын
Kai viewers, kun ba ni dariya. Aminu Saira Allah Ya qara basira. Amma dai, ko babu komai Dr Asiya ta gwada soyaiyan da Maryam ta ke yi wa patient dinta a matsayinta na likita. Kuma yin hakan za cire zargi da shakkun qara masa ciwo da ake tunanin Maryam ta yi sanadi., saboda haka hankalin likitocin zai kwanta. Ita kuma Maryam son da ta ke yi wa MD ya sake qaruwa saboda kishin ganin wata mace a kusa da shi ta nai masa hidima. Weldone Aminu Saira, keeping us in suspense confirms your intelligence in this regard, Allah Ya qara basira.
@MaimounaBizo7 ай бұрын
Kin biyani nima day kamar gani nake gwada Maryam ne docter Asiyan takeyi
@ibrahimlawaltambari83897 ай бұрын
@ Sadiya but that doesn't portrayed the reason by the Dr. for the check up😂
@maryambello_77 ай бұрын
Allah dai yasa harsasehn da kika yi haka zai faru! Mainasara na dena son maryam Mun dena kallo 😂
@MaimounaBizo7 ай бұрын
Nima day inason zancen naki ya kasance haka
@HindatuLawal-s2q7 ай бұрын
Nidai wllh ba wani haushin da asiya take bani, burgeni ma takeyi, ina tunanin asiya tanayin hakan ne saboda ta qara karkato hankalin maryam zuwaga mai nasara, kuma in sha allahu zuwa gaba hakan zamu gani🥺 dr asiya👏👍
@harounaabdoulaye-zl1pl7 ай бұрын
Don gaskiya Dr Asiya ta fara bani haushi
@abubakarmuhammed32637 ай бұрын
Ni Kam film din ma ya fara ban haushi wlh , na kusa indaina kallon sa,,, dalilin likita,, haba film din ya fara bacewa wlh
@nurayau-pj8ij7 ай бұрын
Bro wlh doctor Asia she’s right
@ZulaihatFaisal-ge2zp7 ай бұрын
Hmm,ashe kun ganeni Dr asiya tacika zakewa wlh haushi take ban
@ZainabHassan-ni2bd7 ай бұрын
Nima haushi take bani wlh
@halidmohammed24347 ай бұрын
@@nurayau-pj8ijyeah she is right but not too right
@NuraAbdulkadir-h2n7 ай бұрын
Allah dauka musulunci da musulmai
@aboubacarmoussa38247 ай бұрын
Masha Allah Allah ya kara lafiya da nissan kwana ❤
@rabiust7 ай бұрын
In fact, if Saira does this, Maryam is not free, but the acting is very good The next episode should touch this doctor's life 😂😂
@FanikaOzovehe7 ай бұрын
Allahuma inni asalukal al jannah
@Halimamusa-bs7tm7 ай бұрын
Allah ya biyaku da gdn al jannah
@BintaKenny7 ай бұрын
Allah kanunamana annabi s a w
@Cha8-rk4cr7 ай бұрын
Masha Allah yayi dadi sosai Allah ya kara basira❤❤
@bashirisahyunusa60787 ай бұрын
Masha Allah Shiri Yayi Kyau Sosai Allah Ya Kara Basira. Yakamata Agano Jamila Domin Kada Ta Kara Samun Nasara Akan MD Abar Maryam Tasha Amarcinta Shima MD Ya Koma Gida Cikin Family Dinshi Gaskiya Dr Asiya Ta Birgeni Tunda Babu Police Gara Tayi Gadin MD Da Kanta Saboda Gudun Matsala😂
@shafiuisah12287 ай бұрын
Chief Ina gaisuwa
@harounaidrissabgdtv67987 ай бұрын
Ma sha allah tabarakal rahaman amma dai kuna jamana aji fa sai yawan talla kuma yakamata asati asaki so biyu ❤🎉
@nurayau-pj8ij7 ай бұрын
Doctor Asia you’re the best 🤸♂️👌 Kai kuma my big boss Alh mai nasara Ka kwanta doctor Asia she will take care of you very well 😊Allah yakara basira my big sister ✌️✨💫🙏
@NuhuSani7 ай бұрын
❤😂👍
@nafissamohammed92347 ай бұрын
Gaskiya naji dadin abinda DR asiya tayi inaso suyi soyyaya shida ita sabida wanan sakarar maryam
I love the ending parts Wallahi. Go Saira. I love ur work. Cheers
@zaraou2357 ай бұрын
Macha Allah Allah Allah ya Gara basira malam Aminu Saira 🥳🤲👍
@HuzaifaBashar7 ай бұрын
Barkaki
@zainababubakar78977 ай бұрын
Gaskiya aminu saira a rage wannan tallace tallacan sunmafi asalin film din yawa
@muhammadsaniibrahim-dr3ei7 ай бұрын
Allah Kaine gatan kowa da komai❤❤❤
@saddiqadam51597 ай бұрын
Gaskiya wannan tallan yayi yawa, Har nafara jin haucin wllh
@muhammednuru96117 ай бұрын
Don't forget to send Salawat upon our loving Prophet Muhammad S.A.W
@shapiouyacoubasouley91597 ай бұрын
SAW
@sisserasheedrasheedson44667 ай бұрын
S A W
@harounaAbdoulaye-v5l7 ай бұрын
Dan Allah a rage talla😢😢😢
@BoubacarSaleymamoudou7 ай бұрын
Gasikiya❤❤
@ahmadismailbabangida92777 ай бұрын
Allah ya temaki directer gaskia muna jin dadin siries din nan sosai
@jamilaadamuy99757 ай бұрын
Auwal dai kai ka hada fitinar nan😁✊✊✊
@umarhtukur93417 ай бұрын
Gaskiya kam, Yasan abunda yayi
@NuhuSani7 ай бұрын
Auwal Ya bada leakage 😂... Ya burgeni don Ina son ayi Tafiyarnan da Dr. ASIYA 😂
@aishainusa54157 ай бұрын
Masha Allah.firm yayi kyau sosai
@ismoyaro-l4i7 ай бұрын
Allh ya barmu da annabi''''''s''''''a''''''w'''❤❤❤
@ahmadrabeel82777 ай бұрын
Gaskiya malam aminu talle yayi yawa a film nan gsky agyara
@abubakarnmusa70687 ай бұрын
اللهم صل على سيدنا محمد وعلى آل محمد كما صليت على إبراهيم وعلى آل إبراهيم إنك حميد مجيد اللهم بارك على محمد وعلى آل محمد كما باركت على إبراهيم وعلى آل إبراهيم إنك حميد مجيد
@jabirmuhammad51157 ай бұрын
Masha Allah Godiya ta Tabbata Ga Sarkin da Babu kamar sa very wonderful in doctor Asiyah and auwal ❤❤ watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬😘
@HalimaAbubakar-wy3yx7 ай бұрын
Masha Allah
@KamaluddeenHRaji7 ай бұрын
ALLAHUMMA SALLI ALA SAYYIDINA MUHAMMAD SAW
@surajaWada7 ай бұрын
Aslm Barkan mu da wannan rana Mai albarka ta juma'a da kowa da kowa yayi sallah lafiya
@ibrahimharunasalisu58097 ай бұрын
Chai! I commend Auwal and Dr Asiya. They've made my day.
@musamuhammed66407 ай бұрын
Masha Allah Shirin yayi allah ya Kara basira Allah ya temaki jarumina sadik sani
@ArikeZainab-fz8jo7 ай бұрын
Allah ya qara basira Allah ya qara ma Annabi daraja S l w
@AnifaMutakilu7 ай бұрын
Saw❤❤❤❤
@IbrahimkhalilKhalil-x5k7 ай бұрын
Wallahi labarina bai godirar mu munayin shi
@abduljalalsalisu97047 ай бұрын
Ina matukar son scene din auwal da Dr asiya, hirar su tana burgeni sosai❤
@baffaIdris-d7k7 ай бұрын
Masha Allah Allah yakara basira mlm aminu saira
@SagboyTanko7 ай бұрын
Salati goma gasuwa ga anambi mu❤❤❤
@IbrahimkhalilKhalil-x5k7 ай бұрын
Allah ya kara basira mal aminu saira gaskiya kai na daban ne❤❤
@MARIAMMOUMOUNI-u8h7 ай бұрын
Alhamduililah 🙏ce que je veux dire alamine doit connaître que la personne qui l'aime dans sa pauvreté pas quelqu'un qui l'aime dans un hôpital
@yusufrobbentv41367 ай бұрын
Masha allah watching from dakata kawaji❤❤❤
@doumoutheibrahim7 ай бұрын
Wly Farouk Yana burgeni a chirnan
@minatcookskitchen50437 ай бұрын
Rabin film dinan talle ne 😢dan Allah ku rage talle yayi yawa yafi film din yawa haba dan Allah
@MJDAWANAU7 ай бұрын
Masha Allah Allah ya kara dasira❤❤❤❤
@AuwalMusa-qh3px7 ай бұрын
Masha Allah watching from Singapore ❤
@abubakarnmusa70687 ай бұрын
Shirme ba Abunda ake samana sai talla wallahi yayi yawa tallannan
@عصاميوسفبله7 ай бұрын
صل الله عليه وسلم ❤❤❤❤❤❤❤❤
@fatimabatulah7 ай бұрын
up up dr Asiya❤❤❤Allah yasa mai nasara ya aureta sunfi dacewa wallhi.😅
@ima34787 ай бұрын
Kaji makaryaci baccin shi ya shara sosai 😂😂😂😂😂
@5_itx_Ismail7 ай бұрын
Banganeba yaushe ta karrama shi jiya😅😅
@HoseaYakubu-h5m7 ай бұрын
May Jesus cautinue to guide u aminu Saira I am christian lover of labarinna
@usy_cryptoclasshausa.61747 ай бұрын
Na Jesus dey guide him?
@engrkhidirbellosuleiman86467 ай бұрын
Which Jesus again?
@uzairubappah20207 ай бұрын
My brother we Muslims we love Jesus but jesus is a prophet of almighty God according to noble quran, thank you
@ibrahimmuhd48737 ай бұрын
don't mind him he is trying to complicate things here
@Journeytojannah8537 ай бұрын
Jesus guides to islam
@TijjaniBadayiTahir7 ай бұрын
An interesting series, Aminu Saira a great effort.
@rabiwali7097 ай бұрын
Gaskiya Aminu Saira a gyara abinda doctor dinan takeyi bai kamata kar ta fara sawa mata tsoro idan mazajensu ba Lafiya.
@hafisaahmed3447 ай бұрын
Mgnr ki karfice wlh yar uwa ai ni tonba yauba dana lurada ita takiban haushi snd tsabar Shihiginta ga mijin wata😏
@zainabmtahir7697 ай бұрын
Wlh fa
@rabiwali7097 ай бұрын
@@hafisaahmed344Abin Yayi Yawa Gaskiya bai kamata kwarariyar likita irinta tayi haka ba
@JamcyyBabyy7 ай бұрын
Masha Allah watching frm muscat oman🇴🇲🎉❤
@rahilamukhtar7 ай бұрын
Walllah Lawan da jamila sun Zama Yan iska😮😮😮
@hafsatbalami88807 ай бұрын
Wayyo Allah ciki na 😅😅😂😂😂
@humairasadiq40247 ай бұрын
😂😂😂😂😂😂
@MuazuInusa-hf3ec7 ай бұрын
Allah karawa annabi daraja
@harounaAbdoulaye-v5l7 ай бұрын
Wlh zamu daina kallon wannan sirin talla yayi yawa😢😢meh haƙa dan Allah dan Annabi 😢😮
@AhmedMubarak-zm2fr7 ай бұрын
Maganar ka dutse👍👍
@MuneeratKhaleed-zt7fz7 ай бұрын
U can forward it na
@abuirfaantv93357 ай бұрын
@sairamovies... Dan Allah idan Ana magana ku daina sa mana soundtrack... Yana yawa ba a jin abinda ake fada sai sound kawai
@MaryamMohamed-f3p7 ай бұрын
Wlh kuwa
@hafsatkabir7 ай бұрын
Gaskiya ne wannan
@djamilamoussa30887 ай бұрын
Dr asiya ❤❤kin birgeni
@emmanuelzachariah96597 ай бұрын
Watching from Calabar South in Cross River State❤
@nazifibello20267 ай бұрын
Aminu saira ko.. wallahi kana dabdalalata labarina ya koma izzar so
@issoufouibrahima-rl7tb7 ай бұрын
Macha Allah yayi Allah yakara bassira dadaukaka mounajindadi gaskiya sosai Allah yabiya ❤
@abdullabakar14177 ай бұрын
Abinda zaayi a episode daya sai anjashi episode uku
@maryambello_77 ай бұрын
Sun zama yan india 😂
@preciousangel33097 ай бұрын
Wallahi fa
@NabilAbubakar-jk4ne7 ай бұрын
Gaskiya tallaah tayi yawa
@hauwiss1747 ай бұрын
Don't forget to recite the surah al khaf on Friday to protect your self from all types of fittnah ( problems)❤And don't forget to send salawat upon our lovely prophet Muhammad SAW ❤😘💫