MAGANA JARI CE LITTAFI NA 1_EPISODE _1

  Рет қаралды 61,691

NISHADI TV 24

NISHADI TV 24

Күн бұрын

Пікірлер: 26
@rabilawal6714
@rabilawal6714 6 жыл бұрын
Allahu Akbar ya Allah ka gyara mana halayenmu ta yadda zamu samu shuwagabanninmu na gari wannan magana jari yayi labari mai nishadantarwa
@salimahajiya6279
@salimahajiya6279 6 жыл бұрын
Allah ya jikan Alhaji imam darama Allah yasa yahuta Allah yasashi janatal firdausi Allah
@muhammadmusa3137
@muhammadmusa3137 5 жыл бұрын
Gaskia kam dan Allah asa mo mana matsatsubi
@zinariyawaziri3689
@zinariyawaziri3689 2 жыл бұрын
Allah ya jikan Alhaji Abubakar Imam.Wannan gwarzo ya bayar da gudunmawa a fassara da kuma kagaggun labarai. Idan ina karanta rubutunsa sai na ji kamar tunanin ba a wannan duniyar ake ba. Shi kuwa mai karatun nan sai na ji kamar wani sashe ne na Alh.Abubakar Imam. Ko shi ne Kaigama ?
@halimatuaadam6775
@halimatuaadam6775 4 жыл бұрын
Allah yakara daukaka 🔥
@halimatuaadam6775
@halimatuaadam6775 4 жыл бұрын
Muna godiya
@vgffd7935
@vgffd7935 4 жыл бұрын
Dan allah mai karanta littafin nan yana raye 😊
@nishaditv2458
@nishaditv2458 4 жыл бұрын
Mai karanta wanan littafin yana raye yana nan da ransa
@BA_SO_BA_NE
@BA_SO_BA_NE 8 ай бұрын
Umar Kaigama ​@mas-udal-hassan9277
@niassboukjary3631
@niassboukjary3631 4 жыл бұрын
muna godiya kuma nagode wa allah da baiyini dan izalaba
@hafsahhafsah969
@hafsahhafsah969 6 жыл бұрын
Mashaallah wannan lbr yayi dadi
@nishaditv2458
@nishaditv2458 6 жыл бұрын
+Hafsah Hafsah ansa cigabansa
@hassannasirumar9572
@hassannasirumar9572 6 жыл бұрын
Mungode nishadi tv
@hassannasirumar9572
@hassannasirumar9572 6 жыл бұрын
Saura littafi na uku
@abdullahibalarabe9225
@abdullahibalarabe9225 2 жыл бұрын
Allah sarki rayuwan Makaranta😅 skull life is the best🎉
@bmgkano8024
@bmgkano8024 6 жыл бұрын
Allah ya jikan magabatan mu😍
@rabilawal6714
@rabilawal6714 6 жыл бұрын
Ameen
@ChaayBu.ChaayBu.MFaruNiger
@ChaayBu.ChaayBu.MFaruNiger 7 ай бұрын
Dan'allah inatambaya minene hukuncin maimayar da abun wani nashi ko makaryacin ..?
@zeetventertainment4308
@zeetventertainment4308 2 жыл бұрын
Ilimi at it peak
@hassannasirumar9572
@hassannasirumar9572 6 жыл бұрын
Ranka shi dade munason a taimaka mana da sauran
@nishaditv2458
@nishaditv2458 6 жыл бұрын
+Hassan Nasir Umar ok za asaka in Allah yayarda
@nishaditv2458
@nishaditv2458 6 жыл бұрын
+Hassan Nasir Umar an saka
@nighthunter866
@nighthunter866 6 жыл бұрын
Yaushene zakasa mana MATSATSUBI?
@nuhuishaya2372
@nuhuishaya2372 3 жыл бұрын
Tsoffin labarai sun fi armashi
@FroMaestro
@FroMaestro 4 жыл бұрын
Labarin ya fara ne daga 3:55
@parkwgon
@parkwgon 4 жыл бұрын
3:58
MAGANA JARI CE LITTAFI 1 EPISODES 2
1:19:46
NISHADI TV 24
Рет қаралды 54 М.
MAGANA JARI Episode 2' 2022; #hausanovel
1:19:46
KAIGAMA TV
Рет қаралды 3 М.
So Cute 🥰 who is better?
00:15
dednahype
Рет қаралды 19 МЛН
How to treat Acne💉
00:31
ISSEI / いっせい
Рет қаралды 108 МЛН
Леон киллер и Оля Полякова 😹
00:42
Канал Смеха
Рет қаралды 4,7 МЛН
My scorpion was taken away from me 😢
00:55
TyphoonFast 5
Рет қаралды 2,7 МЛН
LITTAFIN MAGANA JARI CE TA DAYA EPISODE 3
44:56
NISHADI TV 24
Рет қаралды 33 М.
Grajčán (1965)
42:55
ROZPRÁVKY PRE MOJE DETI
Рет қаралды 4,1 М.
Tafiya mabuɗin ilimi 01
26:54
Tarihi TV
Рет қаралды 8 М.
Kundin Tsatubah na 4
1:02:57
Mynmaster Productions
Рет қаралды 79 М.
LITTAFIN MAGANA JARI CE (PART 2)
1:33:26
Nakowa Production
Рет қаралды 3,8 М.
Jiki Magayi Na Ɗaya 1
7:58
HAUSA MANGA TV
Рет қаралды 4 М.
Žabka cárovná (1973) - rozprávka na želanie
45:36
ROZPRÁVKY PRE MOJE DETI
Рет қаралды 8 М.
LITTAFIN MAGANA JARI CE TA DAYA EPISODE 4
42:07
NISHADI TV 24
Рет қаралды 39 М.
So Cute 🥰 who is better?
00:15
dednahype
Рет қаралды 19 МЛН