Maganar Fatima Mai Zogale ta fara fusata mutane

  Рет қаралды 51,941

Sabuwar Mujalla

Sabuwar Mujalla

Ай бұрын

Пікірлер: 22
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 Ай бұрын
Allah sarki Zogale bawan Allah ga ka Ganye amma Rarara ya janyo maka zagi Gsky ne Mallam ka fada masa gsky Nima nace Fatima kar ta yarda rudin Shaidan da kuma zaqin gangar Dajjal kuyi hankali da duniya mu koma neman ilimi addinin musulunci Eh an tura Mota an barmu da yaqi haka wai an bawa Ali Nuhu da Rahma Sadau mulkin film nace shikenan an barmu da shirme
@kjkj2252
@kjkj2252 Ай бұрын
Hassada babban ciwo zogale yafi karfin banza su mutanan dan ubansu su koma ga Allah idan Allah Bai kawo mafita ba Allah daya halicci zogale ai yafiku sanin matsayinshi sakarkaru tan hassada
@user-ue5jc6ne9j
@user-ue5jc6ne9j Ай бұрын
Hhhhhhhh Yaza Ayi Yayima Yarinyar da Tayi Kokari Wurin Jarabawa Tundashi Baiyi Karatuba
@user-py1zh5dn1y
@user-py1zh5dn1y Ай бұрын
Sallallahu alaihi wasallam
@SarkiYaou
@SarkiYaou 25 күн бұрын
Oh haushi dai Aka ji
@SarkiYaou
@SarkiYaou 25 күн бұрын
Yo malan Kai Baka samba daukaka ta Allah babu ruwanka da makadi Kai dai Ka Fadi abin da alah da anabi suka CE kawai (Shiga sharaou ba chanu Kenan )
@Karmamihausatv
@Karmamihausatv Ай бұрын
🎉🎉❤❤🎉
@AdawiyyaMuhamud-my2uk
@AdawiyyaMuhamud-my2uk Ай бұрын
shima tunubun idan ba munafunci ba ga abun da yakamata yayi amma yasa ayiwa wata waqa sekace ita kadaice mai neman jari gabadaya manyan arewa kunji kunya wallahi
@maigariaminuruqayyah718
@maigariaminuruqayyah718 Ай бұрын
Kun damemu wallahi
@AuwaluTasiu-lb4cp
@AuwaluTasiu-lb4cp Ай бұрын
Daukaka da Allah
@user-xv5ii2wr1w
@user-xv5ii2wr1w Ай бұрын
Hmmm....😮😮
@SarkiYaou
@SarkiYaou 25 күн бұрын
Yo malan Kai Baka samba daukaka ta Allah
@kabiruibrahim6021
@kabiruibrahim6021 Ай бұрын
SLM gaskiya ne wan
@BilkisuHalilu-hy2cq
@BilkisuHalilu-hy2cq Ай бұрын
Kutunafa Allan ne yabata,ni inatayata murna
@UmmiAhmad-is7yo
@UmmiAhmad-is7yo Ай бұрын
Kai 😂😂😂😂😂
@Mnyrh46
@Mnyrh46 Ай бұрын
😂😂😂😂
@aminilelahable
@aminilelahable Ай бұрын
So kuke a barmu da tension ai gara a rika rage mana. Lokacin COVID-19 haka wasu waƙoƙi suka fito irin su Jerusalema da na Hamisu Breaker. A rabu damu daga ƙaryar addini!
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 Ай бұрын
Tension sai a Kabari idan mutum ya shagale da duniyar nan da Zinatul Hayatad-Dunya, gwanda mu yi qoqari mu yi abinda ya kawomu duniya mu kar6i result mekyau a lahira Mallamai temakonmu suke, suna kusantar damu ga Allah suko maku kide kide hade da waqe-waqe marassa amfani suna kusantar damu ga Shaidan hanyar wuta. Allah ya ganar damu baki daya ya bamu bin gsky komai dacinta Amin
@issasiradji497
@issasiradji497 Ай бұрын
Yan hasada
@IbrahimBello-ib4sj
@IbrahimBello-ib4sj 16 күн бұрын
Maizogale
@AbdoAlrhman-fv6mx
@AbdoAlrhman-fv6mx Ай бұрын
❤❤❤🎉🎉🎉💯💯💯🤝👍
Da alama an shirya babban makirci domin tarwatsa masarautar Kano
8:46
Sabuwar Mujalla
Рет қаралды 3,6 М.
TRY NOT TO LAUGH 😂
00:56
Feinxy
Рет қаралды 14 МЛН
СНЕЖКИ ЛЕТОМ?? #shorts
00:30
Паша Осадчий
Рет қаралды 6 МЛН
Они убрались очень быстро!
00:40
Аришнев
Рет қаралды 3,2 МЛН
Yanzu-yanzu: Fatima Mai Zogale ta bayyana alaƙarta da Rarara
16:08
Freedom Radio Nigeria
Рет қаралды 320 М.
Tofa Babbar Rigima Matan Bosho Sunga Takansu | Dariya Dole |
5:14
HAUSA AREWA TV
Рет қаралды 52 М.
Dauda Kahutu Rarara - Fatima Mai Zogale (Official Music Video)
6:38
Dauda Kahutu Rarara
Рет қаралды 843 М.