Jazakallahu khairan Ya sheikh . Allah ya saka da alkhairi ❤
@JaynatJaynat-rf6cx Жыл бұрын
Allah yasa kawa malam da Alkhairi duk abinda ka fada kadan ne ba nayi Allah ya yaye mana
@issoufousoumana078 ай бұрын
Barakallahfik ❤
@babagambo70512 жыл бұрын
Allah yasaka da alhairi yajikan iyaye mallam
@tasiuumaraliyu93382 жыл бұрын
Allah yaqara imanida lafiya dakuma kyakkyawan qarshe yajiqan mahaifa malam
@smartonlinetv66902 жыл бұрын
Allah yasaka
@sadamyahaya-ty2pe Жыл бұрын
MASHA ALLAH ❤
@SefgZss Жыл бұрын
Slm ykk Bayeu
@hafsatfodio86472 жыл бұрын
MashaAllah 🙌Allah yasaka da alkhairi malan.
@ahmadabbaaliyu9475 Жыл бұрын
Masha Allah Mun gode
@mariamasanda1742 жыл бұрын
muna godiya sosai allah ya kara basira dan Allah taya za ayi inyi tanbaya wlh inada tanbaya akan wani abu dayake damuna
@ibrahimmacha9621 Жыл бұрын
Allah yasaka da alheri Malan muna godiya sosai ko zan Iya samun labbar Malan dan allah
@abdurrazaqamin64262 жыл бұрын
Tambaya ta ga akaramakallahu akan sauraron Yan bidi'a gameda hukuncin ilmin taurari da burujai da zobe ko kalar tufafi da turare na kowanne buruji ,abinda ya shafesu tsakanin su da harkokin aure,kasuwa,zamantakewa da sauran su, a yau fa har a social media ake koyawa mutane a groups daban daban , Ya mallam suna bada hujjoji na inda asalin limin yake don nuna halaccinsa,har da nasaba ga annabi Idris (A.S ) ya ainihin hukuncin sa yake a muslinci 🙏🏽 Allah saka da mafificin alkhairi 🤲 Amin thumma Amin