Mahaifina ne ke yi wa Sarkin Kano shayi - Ado Gwanja

  Рет қаралды 94,238

BBC News Hausa

BBC News Hausa

4 жыл бұрын

Daga bakin mai ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.
A wannan kashi na biyar, fitaccen mawaki kuma dan wasan fina-finan Hausa na Kannywood, Ado Gwanja ne ya amsa tambayoyin da za su sa ku dariya ciki har da cewa "zai yi wuya ya kara aure kasancewar shi 'kan-ta-ce ne.''
Ado Gwanja ya kuma shaida wa BBC irin matar da yake so "ba doguwa ba, ba gajeriya ba kuma ba siririya ba ba mai kiba ba."
Dangane da sana'ar gidansu da ya gada, ya ce "ba don waka ba da watakila yanzu shayi nake sayarwa", saboda a cewarsa mahaifinsa ne mai shayin Sarkin Kano.
"Idan Sarkin kano zai sha shayi sai ya turo wurin mahaifina."
Website: www.bbc.com/hausa
Facebook: / bbchausa
Instagram: / bbchausa
Twitter: / bbchausa

Пікірлер
LABARINA SEASON 9 EPISODE 6
1:18:21
Saira Movies
Рет қаралды 329 М.
Da Gaske Ne Malam Yayi Akidar Shi'a.?. | Waye Malam Daurawa 06
17:11
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 75 М.
How many pencils can hold me up?
00:40
A4
Рет қаралды 19 МЛН
...Daga Bakin Mai Ita tare da Shu'aibu Kumurci - BBC News Hausa
12:10
BBC News Hausa
Рет қаралды 147 М.
KASIDAR YABON ANNABI (SAW) "MABUDIN SIRRIKA" ADO GWANJA  #hausarmutv
10:41
MUHAMMADUR RASULULLAH TV
Рет қаралды 173 М.
GASKIYAR MAGANA ADO GWANJA DAGA BAKIN SA
32:59
Ramos Hausa TV
Рет қаралды 37 М.
DAGA BAKINKA SHOW TARE DA GFRESH ALAMEEN KANO STATE MATERIAL PART 1
12:00
‘Ina shan zagi  sosai saboda halina a shirin Labarina’
10:32
TRT Afrika Hausa
Рет қаралды 121 М.
Ali Nuhu ya ce ba shi da budurwa a Kannywood
4:12
BBC News Hausa
Рет қаралды 197 М.
Masu yin CRYPTO - Prof. Shiekh Umar Sani Fagge
11:52
ALGARRAH
Рет қаралды 42 М.
Ina makomar masarautun Kano?
31:52
DW Hausa
Рет қаралды 52 М.