Mahamadou Issoufou Ya Bayyana Hujjojin Da Suka Sa Ya Ga Ya Dace A Sake Zabensa Shugaban Nijar

  Рет қаралды 216,441

VOA Hausa

VOA Hausa

8 жыл бұрын

Cikin wannan hira ta musamman da ya yi da Muryar Amurka, Shugaban Jamhuriyar Nijar Mohamed Bazoum, ya fadi dalilan da suka da yadda gwamnatinsa take yaki da cin hanci da rashawa da sauran batutuwan da suka shafi gwamnatinsa.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa KZbin: bit.ly/3Gcp7en
#mohamedbazoum #bazoum #mohamed #niger #nijar #france #faransa #voa #voahausa #muryaramurka #nigeria #najeriya #mali #shugaban #mahamanesani
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: / voahausa
Karin bayani akan Instagram: / voahausa
Karin bayani akan Twitter: / voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da KZbin, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.

Пікірлер: 116
@user-sn9uv5yc6u
@user-sn9uv5yc6u 2 ай бұрын
Allah ya tsinawa uwar shi
@ousmaneyacouba9253
@ousmaneyacouba9253 4 жыл бұрын
Mucinkin wanan shekara biyar baabuda mukagani dan haka sai ancanza insha allah sai kasim moktar 2021
@MassaoudhamissouMassaoudhamiss
@MassaoudhamissouMassaoudhamiss 3 ай бұрын
Ba gaskiya ne ba Charlie
@abdouibrahim2546
@abdouibrahim2546 Жыл бұрын
Karyace kaka walahi bazoum yahika tinda chiyamouna mougani
@marwanabakoye7189
@marwanabakoye7189 4 жыл бұрын
Dan isoufou karya kake wlh babu abinda kayyi maci amana azzalumi allah ya Issa
@moubarakmamane8727
@moubarakmamane8727 6 жыл бұрын
SAI BABA KAYI MUNGANI MUN GODE ALLAH YA KAREKA DA GA. HARIN MAKIYA DAn U BaN SU WALLAHI MAKIYA DAN DURIN UWAKU SAI KAL-LO
@issakanouhou7617
@issakanouhou7617 5 жыл бұрын
Wlh hakane kana bakin kokarin baba
@user-eh1jw1qr4q
@user-eh1jw1qr4q 2 ай бұрын
Wai dassuwa Allah ya kiyayé nan Zaka karewa inchallah
@wizisane2951
@wizisane2951 3 жыл бұрын
sai hallaka talakawa dakayi
@farukwalid3800
@farukwalid3800 3 жыл бұрын
kai kai dan allah wannan magana da yakeyi duk ba abinda yayi domin kasar niger mune baya niger akwai arjiki amma haryau ba,a samu gwomnatinda zai,iya sarrafa arjikin kasa wlh wlh niger muna baya illimi arjiki da sauran abubuwa duk mune baya allah ya kyauta
@saniyaro683
@saniyaro683 4 жыл бұрын
Qaryane bamayi
@ahmadtijjani4241
@ahmadtijjani4241 4 жыл бұрын
Gaskiya karyane
@mahmoud.moussa6331
@mahmoud.moussa6331 2 жыл бұрын
Yayi.satadai
@dodohamballymahamadoubassi1439
@dodohamballymahamadoubassi1439 7 жыл бұрын
kayi mun gani mun godé. Allah ya kiyayé.
@zariazaria7490
@zariazaria7490 4 жыл бұрын
Dodo Hambally Mahamadou BASSIROU sai lumana allah yaba shi lumana karyanekak yi shege dan banza nekai
@cheetahplayz7430
@cheetahplayz7430 4 жыл бұрын
Aikin banza... Allah ya isa
@harunaibrahim2732
@harunaibrahim2732 5 жыл бұрын
gaskiya bakaye adalliciba gargara
@user-dq2qn6jy8w
@user-dq2qn6jy8w 5 жыл бұрын
Bamuganiba issouhou
@ibrahimhikima4557
@ibrahimhikima4557 4 жыл бұрын
Gaskiya abin dakama kassa Allah Yamakashi
@alisto8997
@alisto8997 Ай бұрын
😂😂😂😅
@ibrahimeibrahime6273
@ibrahimeibrahime6273 4 жыл бұрын
👋👐
@musamusa6015
@musamusa6015 4 жыл бұрын
Hhhh baabindakayimana saidai muce Allah ya isa
@hamissouzangobanafushidako8449
@hamissouzangobanafushidako8449 4 жыл бұрын
eh masu hannu da shu.ni sun gani" kayi amma dai wanan ai ba hujjah bace wace zatasa sake zaben ka a matsayin shugaban kasa" ba" domin kuwa har yanxu mutanen niger mazauna kasar libya suna cikin Matsalah amma kaki cewa kumi" Dan haka wanan karon sai hamma amadu" in sha allahu
@hhh-jd9lf
@hhh-jd9lf 4 жыл бұрын
Président Niger Mahamadou Issoufou staff bar à eau
@wizisane2951
@wizisane2951 3 жыл бұрын
KARYANÉ MAKWOUKI
@ummaabdullahfjdjd604
@ummaabdullahfjdjd604 7 жыл бұрын
ماشاءالله
@user-nl7oo2jz3e
@user-nl7oo2jz3e 4 жыл бұрын
Dukkune tsinannu wllh
@user-dq2qn6jy8w
@user-dq2qn6jy8w 5 жыл бұрын
Karya kakei
@mustaphaarma1731
@mustaphaarma1731 4 жыл бұрын
baba tandja yahika maras imani wllh inha allah bazakataba zarcewaba
@ousmaneaminou5812
@ousmaneaminou5812 5 жыл бұрын
Ba abinda kayi illa hadasa corruption da kamayarda cen abince ku allah yakiyaya
@user-sn9uv5yc6u
@user-sn9uv5yc6u 2 ай бұрын
azalumi kawai dakinki wawa
@harunasalifu5877
@harunasalifu5877 3 жыл бұрын
Dan banza Niger Wlh Niger babu tsaro baba wutar lantarki babu hanyoyi kuma babu....... Kai wlh babu abinda kayi Niger sai tsiya kai Banza karen faransawa 🤬🤬🤬🤬🤬🤬🤬🤬👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎🤬🤬🤬🤬🤬👎👎🤬🤬👎👎👎👎🤬👎👎👎🤬🤬
@user-yq3lj4rf2b
@user-yq3lj4rf2b 3 ай бұрын
Alh ya tsinemaka
@mustaphaarma1731
@mustaphaarma1731 4 жыл бұрын
mutsiyaci allah ya hika bayan kahadakai da France ana kwararmu allah ya isa bazamuyaheba dama ni banzabekaba kuma bazanzabekeba
@Mohamedali-nd8gq
@Mohamedali-nd8gq 4 жыл бұрын
Bravo
@nasirumusa786
@nasirumusa786 4 жыл бұрын
Nasiru Musa omo qrewa
@nasirumusa786
@nasirumusa786 4 жыл бұрын
Nasiru Musa omo arewa
@mamansani2612
@mamansani2612 4 жыл бұрын
Wattaq,ullahu Kaji tsoran Allah mahanmadu yusuf mai niger Karya haram
@user-pl4dc3gg9g
@user-pl4dc3gg9g 4 жыл бұрын
Aslm..muhamdu.issufu..maykayi.anijer Mubamasanka..Allah.zAimanasakayya.
@mohamedsalime1271
@mohamedsalime1271 4 жыл бұрын
Allah ya isa wllh maganar banxa kawai ba hujja wllh harda magana kokowa mtssww Allah ya sauwake
@rbtsohonsodja7954
@rbtsohonsodja7954 4 жыл бұрын
Impossible you veris stopud
@hamissougarinmousa1973
@hamissougarinmousa1973 4 жыл бұрын
Allah yabaka nasara
@aowalalhaji3376
@aowalalhaji3376 4 жыл бұрын
Allah ya isa kawai matsi yacin
@salarastajamaican9063
@salarastajamaican9063 4 жыл бұрын
Ko magana bai iyaba jaki dolo makaryaci dan iska mu gamunan libye ana cin mutuncinmu ga banza kuna niger zamanku lfy allh yatsinema sau 10000000
@souleymaneharouna1573
@souleymaneharouna1573 5 жыл бұрын
Wane kokowa kayi na cinhanci tonda kaine maciyi cihanci Allah ya issa
@iliyamamansani6523
@iliyamamansani6523 4 жыл бұрын
Karyakake dan ubanka
@ahmadoukaltamarkest3850
@ahmadoukaltamarkest3850 4 жыл бұрын
👊👊👊👊
@dsphabudsphabu863
@dsphabudsphabu863 4 жыл бұрын
Karyane mu bamuga komai ba inji wa
@karlm8067
@karlm8067 4 ай бұрын
Hanyoyin mota 😂
@aminouyahaiya1942
@aminouyahaiya1942 4 жыл бұрын
Karyace inda kayi aiki bakaiba za kafadi wallhe karyace kakeyi maganganika bagaskiya kai rigatakama batakaiba tawani talakan
@wizisane2951
@wizisane2951 3 жыл бұрын
in daba suna amsar haradji ba ta hanyar gaskiyaba ga talakawa
@aminouyahaiya1942
@aminouyahaiya1942 4 жыл бұрын
Kayi aiki a kan libya kamar consul na libya basu kyautawa sun hade baki da yan libya suna cin zalan jama a kace batou yinwa karyace batun ruwa karyace lan tarki karyace ilimi karyace wannan kudi dakake fadi na satane haiwan kurin
@thomastjunior5582
@thomastjunior5582 4 жыл бұрын
Malan gatou ba hayya a agadez kouma matasa ba aiki wley
@KannaKanna-tc4hb
@KannaKanna-tc4hb Ай бұрын
😂😂😂😂
@harunaabdallah4034
@harunaabdallah4034 4 жыл бұрын
Wlh babu abinda ka tsinana mana makaryaci kawai
@sanoussimoussa9441
@sanoussimoussa9441 4 жыл бұрын
Sanoussi Moussa
@lawalimoctar3906
@lawalimoctar3906 Ай бұрын
Shege 😂
@ZikoWokina
@ZikoWokina 3 ай бұрын
😂😂😂🇨🇵👈
@biniyausmane294
@biniyausmane294 4 жыл бұрын
Karya ne ba mayi
@user-kj3fy8wc1w
@user-kj3fy8wc1w 4 ай бұрын
😂😂😂
@kingamanmaiwaka6594
@kingamanmaiwaka6594 4 жыл бұрын
Kunnyi mungani mungo daï
@cfapetit2919
@cfapetit2919 4 жыл бұрын
Mugode allah ya khara kiyaye munakai Birni da khauye....!!!
@binyaminlawali9208
@binyaminlawali9208 4 жыл бұрын
Jamuje issif
@kalounouabdulkadri8274
@kalounouabdulkadri8274 6 жыл бұрын
ba abinda kayima nijer sai dammarata kayi allah sai yatambayeka haqin talakawa
@moubarakmamane8727
@moubarakmamane8727 6 жыл бұрын
Kalounou Abdulkadri KARYA KAKE DAN UBANKA MENTEUR
@moubarakmamane8727
@moubarakmamane8727 6 жыл бұрын
Kalounou Abdulkadri KARYA KAKE DAN UBANKA MENTEUR KACTHI WAI ISSOUFOU BAI YI KOMAI BA
@mohamadmohamad3781
@mohamadmohamad3781 4 жыл бұрын
Moubark in oubankanena yati oubanchi
@aowalalhaji3376
@aowalalhaji3376 4 жыл бұрын
Karyakake
@idrisabdolla3842
@idrisabdolla3842 4 жыл бұрын
Ba abinda kayi dan banza makaryaci in allah ya yarda bazakayi nasaba
@mustaphaarma1731
@mustaphaarma1731 4 жыл бұрын
makarantar dumuke kasa anhanamu
@lilwansarki8635
@lilwansarki8635 6 жыл бұрын
kunci mungani kunhi kiba Allah ya isa
@moubarakmamane8727
@moubarakmamane8727 6 жыл бұрын
Lilwan Sarki KAI DAN BANZA NE KACTHI UWARKA
@moubarakmamane8727
@moubarakmamane8727 6 жыл бұрын
Lilwan Sarki KAI DAN BANZA NE KACTHI UWARKA
@user-eh1jw1qr4q
@user-eh1jw1qr4q 2 ай бұрын
Kai ubanka mika cinana mana dan iska
@wizisane2951
@wizisane2951 3 жыл бұрын
Ayanki abala flingue
@souleymaneharouna1573
@souleymaneharouna1573 5 жыл бұрын
Makaryaci kawai 👎👎👎👈👈
@salarastajamaican9063
@salarastajamaican9063 4 жыл бұрын
Dan chegiya kawai
@loveu7700
@loveu7700 4 жыл бұрын
Quaryar banxa .ههههههههه
@nigerune355
@nigerune355 6 жыл бұрын
ALLAH YA ISSA ISSOUFOU MAHAMADOU ALLAH WARDANKA
@yahayaabdousalam6876
@yahayaabdousalam6876 6 жыл бұрын
To alla yatemaka mhmd issf amine nine yhya abdslm ouseini d'à ga kasr wage
@user-iy5pz4tt6l
@user-iy5pz4tt6l 3 ай бұрын
اتق الله يا يوسف
@gidanbakotv1440
@gidanbakotv1440 4 жыл бұрын
Kai midai bumuga komai ba makaryaci
@IbranaIlyaso
@IbranaIlyaso Ай бұрын
😂😭😭😭😂🥱🤦
@mohamedsalime1271
@mohamedsalime1271 4 жыл бұрын
Ina yake aiki karya kawai mtssww
@ammarusanusi4896
@ammarusanusi4896 4 жыл бұрын
Ba abinda Kaye illah lalatakasa say bozaye dakaba kasa sokabata
@assoumanajibirina2542
@assoumanajibirina2542 3 жыл бұрын
No
@adamyunusmuhammad1342
@adamyunusmuhammad1342 4 жыл бұрын
babu abun da yayi 😠😠 bamayi wlh ❎❎❎
@lilnafioulilnafiou6756
@lilnafioulilnafiou6756 6 жыл бұрын
Mahamadou Issoufou shege barawo. ya fada gaskiya Dan ubanka karyakake
@nigerune355
@nigerune355 6 жыл бұрын
bien parler mon frère c'est pas la vérité ils dis
@bilyaminouadamou6712
@bilyaminouadamou6712 6 жыл бұрын
lil nafiou ada nassamou donc toi tu connais la vérité
@moubarakmamane8727
@moubarakmamane8727 6 жыл бұрын
lil nafiou lil nafiou KAI FA jahiliNe NA GASKE VORIEN
@souleynassirou9366
@souleynassirou9366 5 жыл бұрын
allha,yakara,daraja
@sahiroudogomassoyi5655
@sahiroudogomassoyi5655 4 жыл бұрын
Gaskiya bakayi komiba kacucemu mumatada
@appapp2264
@appapp2264 3 ай бұрын
Mugu munafikin banza da asara
@rabeyakuba8072
@rabeyakuba8072 3 жыл бұрын
Ba aceka ba mikoka yi
@rabeyakuba8072
@rabeyakuba8072 3 жыл бұрын
Babu abin da kayi muba abin da muka gani
@user-pr8ek3nk1u
@user-pr8ek3nk1u 3 ай бұрын
😂😂😂👎👎👎
@hamissouissa6732
@hamissouissa6732 6 жыл бұрын
Manteur
@moubarakmamane8727
@moubarakmamane8727 6 жыл бұрын
Hamissou Issa bIEN SUR CE TOI LE MENTEUR MUTUMAN BANZA
@moubarakmamane8727
@moubarakmamane8727 6 жыл бұрын
Hamissou Issa bIEN SUR CE TOI LE MENTEUR MUTUMAN BANZA
@maisdahmane5041
@maisdahmane5041 4 жыл бұрын
💜💜💜💜💜
@dodohamballymahamadoubassi1439
@dodohamballymahamadoubassi1439 7 жыл бұрын
kayi mun gani mun godé. Allah ya kiyayé.
Tawagar Gwamnatin Jahar Kano Da suka kai Gidan Jagora Engr. Rabi'u Musa Kwankwaso
17:42
New Gadgets! Bycycle 4.0 🚲 #shorts
00:14
BongBee Family
Рет қаралды 18 МЛН
Каха ограбил банк
01:00
К-Media
Рет қаралды 3,8 МЛН
Please be kind🙏
00:34
ISSEI / いっせい
Рет қаралды 68 МЛН
IS THIS REAL FOOD OR NOT?🤔 PIKACHU AND SONIC CONFUSE THE CAT! 😺🍫
00:41
Wasiyoyin Tanja Muhammadu [Nijar]
1:15:52
Arewacin Kasar Hausa
Рет қаралды 14 М.
Da Gaske Ne Malam Yayi Akidar Shi'a.?. | Waye Malam Daurawa 06
17:11
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 79 М.
Shirin Hankali Hanji ne Kashi na 25
18:28
HANJIN JIMINA TV
Рет қаралды 15 М.
Mahamane Issouffou
1:14
Penplusbytes Penplusbytes
Рет қаралды 53 М.
New Gadgets! Bycycle 4.0 🚲 #shorts
00:14
BongBee Family
Рет қаралды 18 МЛН