Mahangar Zamani tare da Rahama Sadau

  Рет қаралды 55,417

BBC News Hausa

BBC News Hausa

18 күн бұрын

Fitacciyar jaruma a Kannywood, Rahama Sadau ta bayyana wa shirin Mahangar Zamani sirrin ɗaukakarta, da kuma yadda take ji idan mutane suna zagin ta a shafukan sada zumunta.

Пікірлер: 112
@UmarUsman-dz8st
@UmarUsman-dz8st 15 күн бұрын
Maiyasa rahama sadau take taka dokokin Allah
@ummiahmad4909
@ummiahmad4909 15 күн бұрын
Kumafa kaga yakamata wlh ta amsamana wannan tambayan
@AnifaMutakilu
@AnifaMutakilu 15 күн бұрын
Hmmmm
@marryamazra
@marryamazra 14 күн бұрын
Kaima kana takawa.
@NusaibahKabir
@NusaibahKabir 12 күн бұрын
Jeka gidansu ka tambayeta
@aisharabah1941
@aisharabah1941 Күн бұрын
Rahama is so intelligent.
@NAKOWAPLUSTV2
@NAKOWAPLUSTV2 5 күн бұрын
Masha Allah done ❤ ❤
@badiyalawal9668
@badiyalawal9668 7 күн бұрын
Inason Rahama Saboda Allah Wlh nidai tana birgeni Sosai
@abdulkareemusman8694
@abdulkareemusman8694 15 күн бұрын
Anaso tace bataji dadin lokacinda akaci mutuncin addininta sanadiyan taba Amma ita kuma wannan baya kanta tama manta
@tasiumusa2158
@tasiumusa2158 14 күн бұрын
We are proud of you
@amirjax4503
@amirjax4503 14 күн бұрын
Allah ya raba matan arewa da irin Wannan cigaban musamman ta ringume ringume a cikin film Allah ya kare mana namu da irin hakan
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 9 күн бұрын
Gsky Rahma ki dena ta6o dokokin Allah, a guji zuwan bala'i na bayyana haram gashi ko muna gani, haramum na 6oye shima bakyau bare na bayyana kuma har ai miki record ba kunyar Allah ba ta Mala'ku data mutane, duk abin mutum akwai tsufa akwai mutuwa, ku yi a hankali da rudin Shaidan dana duniya wanda be zo bama tana jiransu. Allah ya shirya Amin
@JamiluMamman-ew3ev
@JamiluMamman-ew3ev 6 күн бұрын
Kema dai kiji tsoron allah domin musulunci ba abin wasa bane.
@AbubakarAlmustapha-yd9vk
@AbubakarAlmustapha-yd9vk 13 күн бұрын
Mashaa Allah our proudest rahama we love u much more❤️🥰☺️🎊✅
@MukhtarUsmanHaruna-ui3jh
@MukhtarUsmanHaruna-ui3jh 10 күн бұрын
She is an inspiring woman, for today's life style, leave it or take it
@asiyayero7113
@asiyayero7113 15 күн бұрын
Sadau don Allah kidaina makeup ❤❤❤wallahi kinfi kyau natural
@BasiruSafiyanu
@BasiruSafiyanu 15 күн бұрын
Masha ALLAH Rahama you are very very intelligent that is why I like you
@SagirNaladoDandume
@SagirNaladoDandume 15 күн бұрын
Adai rinka Sara anaduba bakin gatari Rahama sadau rayuwa batabbas
@hauwauadamualkali9906
@hauwauadamualkali9906 12 күн бұрын
Aww mai best Actress.. Rahama Sadau keep it up dear,.
@leviwakili3020
@leviwakili3020 15 күн бұрын
That's the mean reason why i love rahama Sadau, u don't care what people say about u ,more success ❣️❣️
@hausaversion2023
@hausaversion2023 15 күн бұрын
It will harm her after her
@Hanisatty-mc4je
@Hanisatty-mc4je 11 күн бұрын
​@@hausaversion2023how will it harm her answer take the microphone 🔊🔊🔊...see how you are speaking as if you see yourself in paradise ODE
@asiyayero7113
@asiyayero7113 15 күн бұрын
Kuma hakane, Nafisa ma tana shigan banza😮
@Nafisa771
@Nafisa771 15 күн бұрын
My love for this beautiful soul ❤may almighty Allah continue to be with you dear Rahama.🥰🥰🥰
@iazurmi7671
@iazurmi7671 16 күн бұрын
Sana'ar banza
@ibraimasala4
@ibraimasala4 15 күн бұрын
Wlh ku gaya mata gaskiya musuluma ce yar uwa mu dole idan mun gan tana abinda be kama taba dole ayi mata magana
@usmanusmanibrahim2616
@usmanusmanibrahim2616 14 күн бұрын
Itafa hanyar da ta dauka itace hanyar da take ganin itace hanya nidai fatana Allah ya shirya akan hanya madaidaiciya Amin
@MunniratMunkaila
@MunniratMunkaila 14 күн бұрын
masha allah jarumata allah yakara daukaka
@SagirAbdullahiAlmustapha
@SagirAbdullahiAlmustapha 15 күн бұрын
MASHA AllAH KOMAI YAYI KYAU
@SaudatuNuhu-kf9bn
@SaudatuNuhu-kf9bn 15 күн бұрын
Tambaya da akayi mata akan aladar tane kadai meyasa ba'a tambaye ta shin addinin ta fa! Honestly she is one of my favorite actress but shigar ta kam ya kamata ta gyara kodan gaba
@maryammohammed7906
@maryammohammed7906 14 күн бұрын
Alhamdulillah masha allah we are proud of you Rahama Sadau very intelligent and brave and strong lady thumbs up Keyboard warriors an barku da wahala domin bata ma san kunayi ba
@rabiatuisyakuidris595
@rabiatuisyakuidris595 2 күн бұрын
Ina sonki anty RAHAMA Amma advisebly kidinga yin abinda ya dace amatsayinki Na musulma
@mustaphamusa47
@mustaphamusa47 16 күн бұрын
Wayyo Allah na!!!! My beautiful❤ RAHAMAT SADAU
@ArmaAbass-eo7ul
@ArmaAbass-eo7ul 11 күн бұрын
Nafisa Abdullahi
@AbubakarMahmoodGarba
@AbubakarMahmoodGarba 15 күн бұрын
All hail the Queen
@xainabummeexeezeesarki5786
@xainabummeexeezeesarki5786 15 күн бұрын
Tabarakallah ♥😘👏✨
@ibraimasala4
@ibraimasala4 15 күн бұрын
Me nene abin burgewa acikin fina finan ki kina rugume rugume a flim alla y shirya
@user-bm2el5fd4v
@user-bm2el5fd4v 15 күн бұрын
Masha Allah ❤
@MuhammadmshanWaka
@MuhammadmshanWaka 14 күн бұрын
Ma Sha Allah
@HussinaIsa
@HussinaIsa 15 күн бұрын
Masha allah ❤❤❤❤
@ahmadsaniadamu4249
@ahmadsaniadamu4249 15 күн бұрын
look at the different between dis two muslim ladys..... das y i love madina bcos she always cover up her head and body
@salamatumuttakaimam874
@salamatumuttakaimam874 14 күн бұрын
Bcs she is married if not...
@nusaibaabdulhadialiyu9660
@nusaibaabdulhadialiyu9660 13 күн бұрын
Eehhh oooooppor ❤🙌
@CEO_ABDUSAN_COLLECTION
@CEO_ABDUSAN_COLLECTION 16 күн бұрын
Wow this girl is straight forward I love her and started loving her today ❤
@abbaahmed1742
@abbaahmed1742 15 күн бұрын
Gaskiya bata'iya hiraba kokadan
@Karimoune416
@Karimoune416 15 күн бұрын
Bbc ku gayyato mani Jarumi Usman Soja Boy🎉❤️🙏🏽
@nasibaabdullahisaleh5103
@nasibaabdullahisaleh5103 15 күн бұрын
Gaskiya ina matukar kaunarki madina SBD kin san aikinki allah ya kara basira da daukaka ya raya baby❤
@MufidaAliyu
@MufidaAliyu 15 күн бұрын
Ameen ya rabbi nima ina kaunar ta wlh ❤
@BashariAdamu-yb3yj
@BashariAdamu-yb3yj 15 күн бұрын
Baiwar Allah
@NafiouKalla
@NafiouKalla 12 күн бұрын
Rahama dama kinanan❤
@Dollar_gold
@Dollar_gold 15 күн бұрын
To Allah ya kyauta
@user-ho2oc4cw8p
@user-ho2oc4cw8p 16 күн бұрын
Shedan din ne akanta ko ince daukar ce akanta shiyasa komai tayi yaki trydin Amma pah tayi mana qarya akan cewa Bata doba comment bb Wanda baya doba comment
@umarshehu8963
@umarshehu8963 15 күн бұрын
Rahama kenan my best actress ❤ inskaunarta sosai
@sirajoudjankado5634
@sirajoudjankado5634 15 күн бұрын
Ina son rahama sosai
@abdulfatahyusuf6356
@abdulfatahyusuf6356 14 күн бұрын
Finally I got to see rahama in an interview after a long time ♥️
@abdulsalammuhammad9725
@abdulsalammuhammad9725 15 күн бұрын
Rahma kinfi ƙarfinsu Allah ya ƙara shiryaki keep on the good job
@RabiSamaila
@RabiSamaila 15 күн бұрын
❤❤❤❤❤
@aliyuabdullahiniceone2229
@aliyuabdullahiniceone2229 15 күн бұрын
Sadau Duniya
@sulaimanshehu5025
@sulaimanshehu5025 14 күн бұрын
Me yasa ba ki tambayeta dalilinta na rungumar maza da takeyi a Nollywood films wanda hakan ya sabawa addininta na Musulunci da aladunta na Hausawa
@user-oj1rd5ow3p
@user-oj1rd5ow3p 10 күн бұрын
nidai wanda keson nakoya masa affiliate marketing yazo u nema na kanmu
@user-rp9ju5hd7b
@user-rp9ju5hd7b 15 күн бұрын
I think na Raina cyanta a zahiri wlh😊
@user-yf8qv6pj3i
@user-yf8qv6pj3i 15 күн бұрын
❤❤❤❤
@UkashaIdrisIbrahim-up4gv
@UkashaIdrisIbrahim-up4gv 15 күн бұрын
Muna su Akawo Mana Nafisa Abdullahi
@ahmadusman6674
@ahmadusman6674 15 күн бұрын
Bollywood Rahma sadau,behna
@kmmdtib3535
@kmmdtib3535 15 күн бұрын
❤❤❤❤❤❤
@Abusarag26-uu4fp
@Abusarag26-uu4fp 15 күн бұрын
👏👏👏
@mctomn3833
@mctomn3833 15 күн бұрын
Masha Allah balefi firan ta kayatar❤
@MrsamamaJariri-js5vq
@MrsamamaJariri-js5vq 15 күн бұрын
Wato ina son matar nan Rahama sadau wlh 😊😊😊
@BA_SO_BA_NE
@BA_SO_BA_NE 15 күн бұрын
Saura mahangar zamani daga marubutan ku
@OsmanJami-ok6ky
@OsmanJami-ok6ky 15 күн бұрын
I love you Rahma
@aminusoja6140
@aminusoja6140 15 күн бұрын
Kannywood needs fresh upcoming actors that are really ready to dominate the industry, people that can dress well, speak well and ready for diversity.
@maryammuhammeddoma7618
@maryammuhammeddoma7618 15 күн бұрын
I love rahma❤
@NafiouKalla
@NafiouKalla 12 күн бұрын
Nima ina daya cikin samari ki
@aliyuabubakar1736
@aliyuabubakar1736 15 күн бұрын
Tabbas rahama legend ce
@umarmadugu4611
@umarmadugu4611 15 күн бұрын
Nifa kawai madina kekike burgeni saboda kin san aikin ki❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@abrahampeshd1614
@abrahampeshd1614 15 күн бұрын
😢
@mouhamedsaid2351
@mouhamedsaid2351 15 күн бұрын
Farin jini akan ku❤❤❤😊😊😊🇨🇲
@AbdulElhabib-nx7wc
@AbdulElhabib-nx7wc 14 күн бұрын
gsky glass dinnan ya tasheni wly
@user-qj9mr9uv7r
@user-qj9mr9uv7r 15 күн бұрын
Ako nafissa Abdoulaye
@nasirusaidu9353
@nasirusaidu9353 16 күн бұрын
Rahama Sadau cigabanda tasamu ba komai bane Illa cigaban Mai hakar rijiya tunda har yanzu Babu plan din aure arayuwarta
@ahmadusman6674
@ahmadusman6674 15 күн бұрын
Me ya sa kace haka?
@sirajiddis9182
@sirajiddis9182 15 күн бұрын
gaskiya ne yakamata aringa Sara ana duban bakin gatari tunda mutum besan ranar mutuwarsa ba.
@maryammohammed7906
@maryammohammed7906 14 күн бұрын
Gobe kiyama zaka bada shaida akan wannan maganar
@user-jx4pe4pe6r
@user-jx4pe4pe6r 15 күн бұрын
Ita rahama dinna tana tunanin mutuwa kuwa da kwanciyar kabari?
@maryammohammed7906
@maryammohammed7906 14 күн бұрын
Kai kana tunawa koh
@user-bm2el5fd4v
@user-bm2el5fd4v 15 күн бұрын
Fatar alheri b b c hausa ❤❤❤❤❤
@user-ze2uz3zk3f
@user-ze2uz3zk3f 15 күн бұрын
Muna so akawo nafissat
@ismaeeltv2738
@ismaeeltv2738 16 күн бұрын
Time! Ne
@barva_360
@barva_360 14 күн бұрын
Shin madina tana da aurene?
@maryammohammed7906
@maryammohammed7906 14 күн бұрын
Yeah
@Hajia_Reza
@Hajia_Reza 12 күн бұрын
Na rasa ta yanda zan fara son Rahma wlhi. Nayi nayi na so ta amma na kasa🤦🤦
@adamualiyu9897
@adamualiyu9897 15 күн бұрын
It seems this girl has no regards for her religion. Allah yashirya ki. If ur parents support wat u ar doing, I pity them really.
@AigleRaphael
@AigleRaphael 16 күн бұрын
Barka dazuwa babbar bakuwa gaskiya munji dadin ganinki !?
@ahmadusman6674
@ahmadusman6674 15 күн бұрын
Muna godiya raphael
@mahirubilquran
@mahirubilquran 15 күн бұрын
​​@@ahmadusman6674Mtssss Kuna gdy ku da waye❓
@BA_SO_BA_NE
@BA_SO_BA_NE 15 күн бұрын
In baka da ra'ayi just ka wuce​@@mahirubilquran
@HarunaMohammed-sv2ok
@HarunaMohammed-sv2ok 15 күн бұрын
Cigaban Mai hakin rijiya😅😅
@hausaversion2023
@hausaversion2023 15 күн бұрын
Exactly what is in my mind
@AishaAbubakar-ej4oq
@AishaAbubakar-ej4oq 16 күн бұрын
😂😂😂😂
@ikhaleepha8785
@ikhaleepha8785 15 күн бұрын
I like our arewacin Nigeria 🤣 munafurci kirikiri Abinda rahamar nan keyi Ana Yinsa Ana mafiyansa 😂 Amma sai kaga mutun ya fake wannan cigaban meh hakar rijiya LIERS sai abu yazo kan mutun kaji kauce kauce ya tafka ko ta tafka lalatar da tafi ta Rahmar.. abin takaicin kuma suna bibiyar lamurranta 🤦🏻‍♂️🤣
@nanaser942
@nanaser942 15 күн бұрын
You are full of it and arrogant. Be careful with this duniya. Chigue chigue ko? Don't lose sight of where you are going and never forget where you come from.
@AishaAbdullahi-si8vt
@AishaAbdullahi-si8vt 15 күн бұрын
Attention kikeso 😂😂😂😂dama
@abu-hasanbasheerhasan5543
@abu-hasanbasheerhasan5543 16 күн бұрын
Madina, ya kamata ki gayyato ƴan crypto ku tattauna.
@ahmadusman6674
@ahmadusman6674 15 күн бұрын
Insh Allah Hasan
@King___abba
@King___abba 14 күн бұрын
Gggg
@nusaibaabdulhadialiyu9660
@nusaibaabdulhadialiyu9660 13 күн бұрын
With all the insults she’s still dreaming of making our culture to be Popular 🫶🏾
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 13 күн бұрын
What good does it have for you to make your bad culture popular.
@illeytv3231
@illeytv3231 16 күн бұрын
Lollll😂
@aminusoja6140
@aminusoja6140 15 күн бұрын
Kannywood needs fresh upcoming actors that are really ready to dominate the industry, people that can dress well, speak well and ready for diversity.
@aminusoja6140
@aminusoja6140 15 күн бұрын
Kannywood needs fresh upcoming actors that are really ready to dominate the industry, people that can dress well, speak well and ready for diversity.
Shirin Mahangar Zamani kan rayuwa da cutar HIV
26:08
BBC News Hausa
Рет қаралды 8 М.
1 класс vs 11 класс (неаккуратность)
01:00
БЕРТ
Рет қаралды 4,8 МЛН
Тяжелые будни жены
00:46
К-Media
Рет қаралды 5 МЛН
#WakeUpNigeriaOnTVC LIVE
TVC
Рет қаралды 8
GIDAN SARAUTA SEASON 2 EPISODE 8
1:11:06
Maishadda Global Resources
Рет қаралды 374 М.
Inace wani bayani ne… My people my people…
2:32
MEENACELEB
Рет қаралды 16 М.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Asiya ta Dadin Kowa
7:22
BBC News Hausa
Рет қаралды 18 М.
HADIZA GABON: Rahama MK ta saita tunanin masu zuwa Kannywood da dogon buri. Full
31:09
Mahangar Zamani tare da Sheikh Aminu Daurawa kan Ayyukan Hisbah
27:40
BBC News Hausa
Рет қаралды 259 М.