Macha Allah abba je suis dossolé mais ce toi que j'ai supporter juste parce que je vois que toujours ce notre lutteur de dosso qui gagne ce pour cela j'étais tres tres contente de toi.et je continuerai à te supporter encore a cause de tes paroles de cette vidéo où tu as dit kowa yasa mu
@TahirAlh_Said27 күн бұрын
Gaskiya Abba kakai dan kirki muna ma fatan cin arzikin da kasamu lpy masoyin ka daga Zinder ❤❤❤❤❤❤❤❤
@Ibrahimmamaagadez23 күн бұрын
Abba❤Ibrahim🎉 alhamdoulilah ❤🎉🎉🎉🎉🎉
@mohamedtoure230026 күн бұрын
Abba Abba Abba 🎉🎉🎉
@ManssourManssour-wc7lx27 күн бұрын
Macha Allah Abba IB❤❤❤🎉🎉
@SiradjiSiradji-h9k26 күн бұрын
Masha Allah Allah yakara kusaci da annabi mahanmadu S A W ❤❤❤❤
@harounaissaka438027 күн бұрын
Macha Allah, barka dey Abba. Allah kara taimakawa amine ! Naji dadin bayaninka.
@FadimataayoubaFadimataay-gt7zo23 күн бұрын
Mâcha allah 🤲🤲
@mohamedtoure230026 күн бұрын
Yayi Abba, mouna godiya 🎉🎉🎉
@TOUSPOURLENIGER22725 күн бұрын
Ok Godiya
@alvessoule839428 күн бұрын
Masha'Allah Allah ubangiji ya alkairi ne🎉
@Mmebacho28 күн бұрын
Longue vie a toi moi Frère meilleure santé Allah protège le partout amine ya rabi 🤲🤲
@MalanHassan-cm9yz27 күн бұрын
Masha ALLAH.........
@fatimaAhama27 күн бұрын
Masha Allah 🎉🎉🎉🎉
@LaminouLawali-r8t27 күн бұрын
Gaskine abba❤❤❤❤❤
@NafissaDiassiboouoba26 күн бұрын
Soit béni que le tout puissant te protège tout au long de ton existence ❤
@TOUSPOURLENIGER22725 күн бұрын
👍👍👍
@rachidousalouhou941627 күн бұрын
Dan Allah ken Guidan t'v' nan ku tambayo Muna Abba dan Allah wai wasu na cewa Abba ba dan nijer 'shin minene Gaskiya Lamarin 'ya warware'muna wannan dan bawar
@AbbasYusf27 күн бұрын
Masha allah wlh Abba azuyar ka akwai allah idakake burge Ni ka iyamagana masha allah Inayinka allah yatsareka
@ruibarros905427 күн бұрын
Kai macha Allahou , lutteur très faire Play et posé
@IbrahimGandaAboubacar_sidi-d7x26 күн бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤merci Abba bien parlé je suis fan de Issaka Issaka mais j'ai aimé ces paroles
@TOUSPOURLENIGER22726 күн бұрын
Masha Allah 😘 merci 👍
@AbanwassilaDahaidar-o3h27 күн бұрын
Macha Allah ubangijinmu Allah ya kara tsarewa aminé munajin dadi sosai
@Abbatakai1027 күн бұрын
Abba Yace abun Sirrine Abba yayi shiri kuma yayarda da Allah sosai yayadda koda kayi shiri to kadogara ga Allah Wannan gskyn Saura kacire gashin kanka Abba
@BalkissaMounkailasaidou27 күн бұрын
❤❤❤❤ ABBA Ibrahim
@SeydousofianeAdamou28 күн бұрын
Merci Abba ❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉
@hajrNagr28 күн бұрын
Merci abba allah ya kareka
@zaidamadou568928 күн бұрын
Longue vie champion
@MansurHussini24 күн бұрын
Wlh ka iya magana allah ya ishekama komai 🫡
@RabiuabdulahiRabiuabdulahi16 күн бұрын
Allah sariki yaqara lafiya saikayi
@HarounMaman-j5w25 күн бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@jackddhfjf-vi7vb27 күн бұрын
Yayi Abba 👏👏👏👏💪💪💪💪
@AbdoulAzizSabougidou28 күн бұрын
❤❤❤ macah Allah 💖💗💗😢😢😢😢❤❤ gaskiyane kafada Abbah
@DjounaidouZanderNiger27 күн бұрын
🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉
@INDOLISANI-b8j28 күн бұрын
Macha allah abba 1:54
@IbeYAROFayla27 күн бұрын
Good ❤❤❤❤❤❤❤
@YusufAbdullahi-s4y27 күн бұрын
Gaskiya ne abba allah ne gatan bawansa se kuma iyayaanka ka kyauta masu allah yasa albarka ACikin rayuwar ka
@AbouSaidou-l5j28 күн бұрын
Mu na godiya
@NuhuMusaGudu-k5q27 күн бұрын
Masha Allah Abba ya tabbatarda komai daga Allah ne Allah yasa ka cire wannan aski
@TOUSPOURLENIGER22727 күн бұрын
Ok, Amin Ameen
@RabiouMamadou-y4c28 күн бұрын
Ma sha allah
@IsahIbrahim-u5p27 күн бұрын
Masha allah. Allah ubangiji. Yak yay
@hamayehamsou441227 күн бұрын
Allahu akbar
@MdmHubby27 күн бұрын
Fatan alheri Abba, Allah ya karé mana kai🤲🏻
@ishaqharunayaddara167528 күн бұрын
gaskiya Abba Inayinka sau dubu
@sanussinaheIbrahim27 күн бұрын
Kai abba yayi whl ❤❤❤❤
@TOUSPOURLENIGER22727 күн бұрын
😊👍👍
@saadoumsaidou27 күн бұрын
Slm Allah yatsareka abba❤😂❤😂
@AliAbdullahi-t5p28 күн бұрын
ماشاءالله
@IbrahimKone-c2b28 күн бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@KabirouKb-m4l27 күн бұрын
Yana❤❤❤❤❤❤
@SanussiAbacar28 күн бұрын
❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤
@SaaduIsmail-c8p23 күн бұрын
❤
@AbdouDaweyeZakari27 күн бұрын
Masha Allah
@SalmouIssoufou27 күн бұрын
🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@Daywh28 күн бұрын
Macha Allah
@abbaibrahim83427 күн бұрын
ALLAH ya Kara Nasara Mai suna Kana Birgeni Komai Na ALLAH Ne
Daman can ba ku san cewa a Nijar akwai katsinawa ba ? Ai Jiharmu ta Maradi Katsina ake kiranta ba. Kuma kokawa a Nijar kamar kujerar shugabancin kasa ce sai dan Nijar uwa da uba kana haifaffen Nijar ke iya yinsa. Mu Nijar mu san cewa babu wani bambanci tsakanin mu da yan Arewa Najeriya. Ku ne dai kuka jahilce mu. Ai Hausar Nijar, Sakwatanci, Katsinanci, Dauranci da kuma Gobiranci ne.
@abdussamadbadamasi157927 күн бұрын
Muma mun dauki yan Niger yanuwa babban aminina da Niger ne wanda yadda na yarda dashi ko danuwana na jini banyarda dashiba munkai shekaru dashi