Muna godiya Mai yawa ga masu kallon tashar Mu sannan muna taya juna murnar ganin wannan wata na Ramadan Mai alfarma. Za Mu dinga kawo muku sababbin shirye shirye na musamman akan Azumin Ramadan kullum domin tunatarwa da kuma samun nishadantarwa wadda ba ta sabawa addinin Musulunci ba. In Allah Ya yarda. Allah Ya karbi Ibadun Mu kuma Ya yafe mana zunuban Mu.
@jamilaibrahim92895 жыл бұрын
Muna godiya kuma muna jira a koda yaushe
@hissaynahsulayman4234 жыл бұрын
Ameeen aliyu💛💛
@Alidaddy15 жыл бұрын
Amin godiya rututu
@saraadam57985 жыл бұрын
Macha Allah film yayikyau sosai Allah yakara bassira
@LaowaliАй бұрын
😂❤❤❤❤😊
@abdulfatahharun73005 жыл бұрын
Masha Allah
@zulaihatauwalmuhammad50575 жыл бұрын
Masha Allah anayi munajin dadi Allah yakara basira maman khairat Saudiya Riyadh
@ameenaabdulqadir70445 жыл бұрын
@@zulaihatauwalmuhammad5057 ni wallahi kuna bani mamaki dawai shekun fadi a.inda kuke kamar tambaya r ku akayi